Damben Mai Takwasara da Bahagon ‘Yan Sanda an yi takaddama Ali Kanin Bello ya kashe Dogon Kyallu

2020 ж. 5 Қыр.
159 591 Рет қаралды

Пікірлер
  • 4:28🔥🔥🔥🔥

    @kennethtrueblood2112@kennethtrueblood21122 жыл бұрын
  • Bahagon shagon yan sanda Allah ya biya wallahi kana burge ni da ace kana da girma kaman su da ko kuran ka baza su hango ba

    @muazzamibrahim4948@muazzamibrahim49482 жыл бұрын
  • Da tin farko an gayawa mai takwasara cewa damben gasa babu Kai kafa to da lallai babu abinda zai sa yayi haka Kai kafa yanadaga cikin tsarin wasan dambe sabida dik wanda yake kallon wasan dambe to zai iya bada shedar mai takwasara akan bin doka da oda da kuma biyayya ga Shuwa gabannin kungiyar dambe Nigeria 🇳🇬 idan kuma an fadamasa tin kafin a fara wasan to zata iya yiwa ya manta ne sabida Sabo da Kai kafa a wasan sa

    @ibrahimaaisad7731@ibrahimaaisad77313 жыл бұрын
  • Maitakwasara ya nuna kwarewa da cikakkiyar natsuwa a wannan damben.

    @bishirdauda6264@bishirdauda62643 жыл бұрын
  • 4:30 🎶🎶🎶🥁🥁 what's the song

    @kennethtrueblood2112@kennethtrueblood21122 жыл бұрын
    • Xxxxxxx

      @boualemsiko7245@boualemsiko7245 Жыл бұрын
  • Shagonmanmam

    @amaduauwalu9706@amaduauwalu97062 жыл бұрын
  • so, I take it kicking is out.

    @erice5372@erice53722 жыл бұрын
  • These fights are in Nigeria?

    @user-qz6ly9ml9u@user-qz6ly9ml9u3 жыл бұрын
    • yes

      @chuxyleea1222@chuxyleea12222 жыл бұрын
  • Barka da aiki

    @rabiulecturer4051@rabiulecturer40513 жыл бұрын
  • Manyan 'yan dambe kamar Audu Killer, Faruku Kanen Killer, bahagon Maikudi, Dandigiri, Kodago, da sauran su,duk sun sha kisa da kafa. Maganar banza kawai!!

    @bishirdauda6264@bishirdauda62643 жыл бұрын
  • Watu ya ga bahagon Sha bayi da sayi ne Sha ya sa ya ke Kai kafa wanna ba dambe bane a girra

    @mohammedmustapha868@mohammedmustapha8683 жыл бұрын
  • Gsky Ni soopt din Gorumada Ni Amma na tausayama Bahago 😭

    @Muryar_Arewa@Muryar_Arewa3 жыл бұрын
  • Me shagon Amadi ke nufi? Akwai harbi a dambe mana.

    @bishirdauda6264@bishirdauda62643 жыл бұрын
  • Miyesa Ibola baishiga wannan wasanba

    @balabilal461@balabilal4613 жыл бұрын
  • Ga dika ana kai kafa. amma ba inda doka tace kasa kafa ka falle abokin damban ka. kunga shi maitakwasara ai falle yake, wanda adokar dambe baayi.

    @shamsujaja6950@shamsujaja69503 жыл бұрын
    • Gaskiya ne

      @muazzamibrahim4948@muazzamibrahim49482 жыл бұрын
  • Bai kamata shagon Amadi a matsayin shi na alkalin wasa ba ya dinga kwanatawa kasa cikin turba,duniya na kallon shi.Ba haka ake a sauran wasanni kamar boxing ko wrestling ba. Sannan al'adunmu ba su yarda da kazanta ba.

    @bishirdauda6264@bishirdauda62643 жыл бұрын
  • Which country is this and what is the name of this game

    @zaykajourneylove5609@zaykajourneylove56093 жыл бұрын
    • Nigeria. Dambe

      @nataala_@nataala_3 жыл бұрын
    • Dambe nageria

      @lurwanuabba4324@lurwanuabba43243 жыл бұрын
    • Dambe nageria

      @lurwanuabba4324@lurwanuabba43243 жыл бұрын
    • It is Dambe practice by the Hausa people of Nigeria

      @Fanda2@Fanda23 жыл бұрын
    • Boxing

      @balabilal461@balabilal4613 жыл бұрын
  • .

    @semirluma4868@semirluma48682 жыл бұрын
  • '

    @yakubuayawa4529@yakubuayawa45293 жыл бұрын
  • Autanmammam damfe

    @amaduauwalu9706@amaduauwalu97062 жыл бұрын
  • Hand holding fight??? This was the worst I've seen. Not even worth uploading

    @TheMillsy1986@TheMillsy19862 жыл бұрын
KZhead