Mai Takwasara da Bahagon Shagon ‘Yan Sanda a damben Motar Gwamnan Kano karo na biyu

2020 ж. 19 Қыр.
88 667 Рет қаралды

Fafatawa ta biyu da ba kisa tsakanin Bahagon Shagon ‘Yan Sanda da Mai Takwasara a damben motar Gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta 2020 da aka kara a Ado Bayero Square a Kano, Nigeria.

Пікірлер
  • Miatakwasar Allah ya bakasa a.

    @user-jc9yj5wc6m@user-jc9yj5wc6m3 ай бұрын
  • Alhd Lillah Allah Mun Godema Dakabawa Maitakwasara Nasara

    @godwinjoseph9040@godwinjoseph90403 жыл бұрын
  • That was amazing 😁

    @maziochendu5258@maziochendu52582 жыл бұрын
  • Wannan kisan yayi kyau gaskiya Up maitakwasara

    @nasiruabubakar5906@nasiruabubakar59063 жыл бұрын
  • Pls they have to be time conscious now.We are getting tired already.U device a strategy that will leave them with no option than to attack

    @oluobaobaromi4640@oluobaobaromi4640 Жыл бұрын
  • Wannan wasan yayi kyau

    @ibrahimaaisad7731@ibrahimaaisad77313 жыл бұрын
  • Wannan yaudarar yan kallo sukeyi domin sun kwashe sama da minti 15 amma babu wani abun azo agani da sukayi.

    @yusufdanbala3457@yusufdanbala34573 жыл бұрын
    • Ka kalla gabaki daya kuwa domin damben na manya ne kuma sun yi kokari karka manta damben mota ne duk wanda ya yi nasara sunansa ne zai kara daraja a idon duniya kuma akwai hamayya a tsakaninsu

      @DambeUnlimited@DambeUnlimited3 жыл бұрын
    • Ka kalla gabaki daya kuwa domin damben na manya ne kuma sun yi kokari karka manta damben mota ne duk wanda ya yi nasara sunansa ne zai kara daraja a idon duniya kuma akwai hamayya a tsakaninsu

      @DambeUnlimited@DambeUnlimited3 жыл бұрын
  • tanto drama y nada de pelea que aburido

    @felipenetracion3529@felipenetracion35292 жыл бұрын
KZhead