Kashe-kashen da Autan Mamman ya yi a damben Kano | Dambe Unlimited

2024 ж. 27 Сәу.
174 957 Рет қаралды

Damben gargajiya da Autan Mamman ya yi kashe-kashe a gidan wasa da ke Ado Bayero Square a Kano, Nigeria.

Пікірлер
  • Gaskiya Babu Dan dambe kamar autan mamman Allah yakara dokaka auta

    @nafiuahmed5546@nafiuahmed55462 жыл бұрын
  • Gaskiya neh autan mmn

    @bashariadamubaburalocalgov7254@bashariadamubaburalocalgov72543 жыл бұрын
  • Sadauki bakarya

    @sufysulaiman9897@sufysulaiman98973 жыл бұрын
  • Inna Mika gaisuwa ta ga dukkan Yan dembe da masu kallo

    @turakingamariturakingamari716@turakingamariturakingamari7162 жыл бұрын
  • Shinko ba'ayi sabbin dambe ba

    @harunmd7193@harunmd71934 жыл бұрын
  • Ya Labarin Garkuwa ne Shiru Mu Damben sa kawai mukeson gani yazo ga cigaba da Dukan kudawa da arewawa kamar jakai

    @abuinyasstv1355@abuinyasstv13554 жыл бұрын
  • Bae kamata ana maimaita mana damben Da muka gani ba

    @shafiumustapha319@shafiumustapha3194 жыл бұрын
    • Sai kuma kaga wani bai gani ba kam, Bahaushe kuwa ya ce da babu gwara ba dadi, ko kuma da kwai a baka yafi kaza a akurki.

      @DambeUnlimited@DambeUnlimited4 жыл бұрын
    • Hakan take don in ba yauba ban ganiba

      @issahabdulrahman4703@issahabdulrahman47034 жыл бұрын
    • To!! Aemubamu ganiba inkai kagani

      @jamilusani1558@jamilusani15584 жыл бұрын
  • Abdullahi shuaibu

    @abubakarbsani940@abubakarbsani9404 жыл бұрын
KZhead