Tsofaffin Wakokin Shata

2018 ж. 19 Қыр.
242 418 Рет қаралды

Hausa Folkelore songs.

Пікірлер
  • Jiya ba yau ba! Allah ya jikan sa da rahama da dukkanin yan uwa musulmi

    @anasmukhtarhayinalhaji8464@anasmukhtarhayinalhaji84644 жыл бұрын
  • Murya kamar a yanka achi Allah yai maka rahama amin

    @bilkisuahmed2853@bilkisuahmed28534 жыл бұрын
  • Allah yajikanhi

    @garbamusa5414@garbamusa54143 жыл бұрын
  • Shata,Ikon ALLAH.ALLAH Shi jikan Mamman Shata.

    @jafarlawal3501@jafarlawal35013 жыл бұрын
  • Kai ne Binta, kai a'Isa, kai ne Zakari, kai ne Iro, kai ne Dalandi, kai ne kuma Ya'u... Daga salon Naramba'da a wakar 'Ibrahima na gura-guri. ...Idan wakar Ibrahima na Gura-guri ta riga ta Mammada dan Sambo Shata ikon Allah

    @ismailadamu7623@ismailadamu7623 Жыл бұрын
    • Ma sha Allahu

      @danbouzu@danbouzu7 ай бұрын
  • Allah ya kyauta kwanciya amin

    @nuraadogwarzo6140@nuraadogwarzo61405 жыл бұрын
  • ALLAH UBANGIJI YA JIKAN ALH. MAMMAN SHATA - AMEEN YA RABBI.

    @salihumoh9306@salihumoh93064 жыл бұрын
  • Allah yajikan maza da mata da dukkan musulmi

    @Raikudi@Raikudi5 жыл бұрын
  • Allah ya jikan musulmi amin

    @nuraadogwarzo6140@nuraadogwarzo61405 жыл бұрын
  • Habu darma

    @zannakambarmaidugu7186@zannakambarmaidugu7186 Жыл бұрын
  • Indai wakace, Allah ya lamince

    @user-op2do3dj9s@user-op2do3dj9s8 ай бұрын
    • Wallahi

      @danbouzu@danbouzu7 ай бұрын
  • Allahu Akbar shata mai dogon zamani. Har yanzu dakai ake. Kulli yaumin sai na saurari waƙoƙinka. Gaskiya haryanzu dakai ake.

    @adamuabdulloko4536@adamuabdulloko4536 Жыл бұрын
    • Wallahi

      @danbouzu@danbouzu Жыл бұрын
  • Shata iKon Allah

    @rabiddanfulani1759@rabiddanfulani17599 ай бұрын
  • ALLAH ya jikan Shata

    @magajinwilbafoshausanovel5190@magajinwilbafoshausanovel51903 жыл бұрын
  • 2023 ❤

    @Izgejr@Izgejr6 ай бұрын
  • Allah yajiqan shi da rahma duniya labari 😭😭😭

    @EeEe-jk2je@EeEe-jk2je2 жыл бұрын
    • Ameeen

      @danbouzu@danbouzu2 жыл бұрын
  • Allah jikan maza

    @abdullahishata4827@abdullahishata48275 жыл бұрын
  • Waye AD da aka yi WA Waka?

    @nasserahmed8721@nasserahmed87214 жыл бұрын
  • Wannan haka yake zamah daram zazzau

    @pesiraidm8013@pesiraidm80134 жыл бұрын
  • Opb

    @usmanisah4541@usmanisah4541 Жыл бұрын
  • Yes

    @abisoganasoye9395@abisoganasoye9395 Жыл бұрын
  • Allah ya jikanka

    @hafsatabubakar1700@hafsatabubakar17004 жыл бұрын
  • Wakan Fulani shanunun Fulani ya Kate

    @ahmedmohammed9317@ahmedmohammed93173 жыл бұрын
  • Alhaji Dr.Mamman Shata

    @carorj9080@carorj90805 жыл бұрын
    • Allah yayi mashi rahama amin daga Shehu Ahmad Kanti Dutsinma

      @shehudutsinma3117@shehudutsinma31173 жыл бұрын
  • SHATA

    @ladanahmed8585@ladanahmed8585 Жыл бұрын
  • MashaAllah mun kalla kuma munyi subscribe Muna fatan kuma zaku taimakawa channel dinmu mai suna HIBBIN NABIY TV da subscribe Dan musamu mukai labari muma Muna godiya Allah kara daukaka

    @hibbinnabiytv6305@hibbinnabiytv63053 жыл бұрын
    • Kar ku damu

      @danbouzu@danbouzu3 жыл бұрын
  • Jiya ba yau ba

    @babangidakani1432@babangidakani14324 жыл бұрын
    • Shata ikon Allah

      @muhammadzangina1304@muhammadzangina13044 жыл бұрын
    • Amine

      @sabiuasabiuamousa1674@sabiuasabiuamousa16744 жыл бұрын
  • Allah ya gafartawa Alh. Mamman Shata

    @ibrahimmsaniibrahim8475@ibrahimmsaniibrahim84755 жыл бұрын
  • Hakanan ne mamman kanan idi wan yalwa sukece

    @mohammedtukur2625@mohammedtukur26254 жыл бұрын
  • Dan Allah me a ke cewa a amshin wakar farko

    @yusufhassan3987@yusufhassan39874 жыл бұрын
    • Hakananne mamman kanen idi yan yalwa

      @usmanisyaku4075@usmanisyaku40754 жыл бұрын
    • Jiya bayau ba

      @sabiuasabiuamousa1674@sabiuasabiuamousa16744 жыл бұрын
    • Haka nanne, Mamman kanin Idi yayan Yelwa . Shata ne kanin Idi Kuma Wan Yelwa

      @nasserahmed8721@nasserahmed87214 жыл бұрын
KZhead