Bawa Direba (Dr. Mamman Shata)

2012 ж. 19 Қаз.
518 238 Рет қаралды

Native Hausa Song "Bawa Direba" by (Late Dr. Mamman Shata)

Пікірлер
  • December 2021... reliving the good old days!

    @bulamabukar3974@bulamabukar39742 жыл бұрын
  • A timeless classic from the late Dr Mamman Shata.

    @skusmanmni8117@skusmanmni81172 жыл бұрын
  • ...rest in peace Dr. Mamman Shata and all Muslim umma all over the world amin summa amin.

    @anasmukhtarhayinalhaji8464@anasmukhtarhayinalhaji84643 жыл бұрын
  • Allah ya jikan Dr. da Rahma

    @umbadamasi@umbadamasi8 ай бұрын
  • Allah Ya jikan shi da Aljannah firdausi Ameen

    @babanaudu6121@babanaudu6121 Жыл бұрын
  • Inason wagga wakar, akwai basira a cikinta. Lallai Allah yaba Mamman Shata basiran waka. Rest In Peace

    @mukhtarayusuf4787@mukhtarayusuf47875 жыл бұрын
    • AMEEN

      @aishaibrahim6008@aishaibrahim60084 жыл бұрын
    • Amin

      @yusufasarki9061@yusufasarki90613 жыл бұрын
  • Allah ya jikan maza jiya ammee

    @mariamidris2808@mariamidris28084 жыл бұрын
  • Jama'a ina nema sanin abinda yan amshin wannan wakar ta Bawa direba suke cewa. Nagode.

    @abdulkarimabubakar9750@abdulkarimabubakar9750 Жыл бұрын
  • Allahu Akbar, evoke old memories, black in the days zaben shata 1-2pm, in Kaduna. Primary school things! Pop's transistor radio! Allah Gafarta ma ka

    @abdullahimohammeddan2054@abdullahimohammeddan20543 жыл бұрын
    • Up to date suna zaben rana tarayya kd anan nasan wakokin shata na fara son wakokin sa.Allah yasa ya kwanta lafiya

      @lawalmaryam4043@lawalmaryam40433 жыл бұрын
    • Same feelings here. Zaben Dr Shata, 1-2, with a short break for news at 1:30pm. Allah UBANGIJI ya Gafarta wa magabatan mu.

      @abdullahimohammeddan2054@abdullahimohammeddan20542 ай бұрын
    • ❤​@@lawalmaryam4043

      @bashirkhalid9012@bashirkhalid90125 минут бұрын
  • Mazan jiya Allah ya jikan su da rahama amen summa ameen!!!!!!!

    @ahmedhala5011@ahmedhala501110 жыл бұрын
  • Allah ya jikansa da rahma, I have remembered saben Rana na Frsc kaduna.

    @yusufibrahimmadawaki2184@yusufibrahimmadawaki21845 жыл бұрын
  • Gaskiya kan Kowa ya rasa Shata baisha wakaba ko wanene kuma ko danwa, Allah ya yafe ma shata laifuffukansa

    @AbdulkadirALadan@AbdulkadirALadan10 жыл бұрын
    • Zakin Duniya na Ali, mai tambura na Balkin sambo

      @abdulkadirmuhammad4927@abdulkadirmuhammad49276 жыл бұрын
    • Abdulkadir A. Ladan Amen

      @kabiruusmanibrahim2284@kabiruusmanibrahim22844 жыл бұрын
    • Abdulkadir A. Ladan amen

      @kabiruusmanibrahim2284@kabiruusmanibrahim22844 жыл бұрын
  • Shata ikon Allah, zakin Waka na Bilki Sambo. Shata ya ja zaren shi, har ya mutu ya na jan zaren shi. Allah ya gafarta mamu zunuban mu.

    @mohammedshitu9635@mohammedshitu96357 жыл бұрын
  • This evokes the nostalgic days of my primary school, listening to the famous 'Zaben Rana' from FRCN Kaduna on my father's transistor radio.

    @DaDiyaTa@DaDiyaTa9 жыл бұрын
    • You've said it all.. Cos you've just said my mind.. (Allah) ya jikansu Ameen

      @mbasheertanimu6206@mbasheertanimu62065 жыл бұрын
    • Yes that reminds me too

      @musamagaji9576@musamagaji95763 жыл бұрын
    • True talk all the way from zaria

      @musaisiyakumusa8816@musaisiyakumusa88162 жыл бұрын
    • Exactly!

      @bulamabukar3974@bulamabukar39742 жыл бұрын
    • Allahu Akbar yesterday of blessed memory

      @abdullahimuhammad8028@abdullahimuhammad80284 ай бұрын
  • Allah ya jikan mamman shata.

    @auwalzakari@auwalzakari11 жыл бұрын
  • Wallahi duniya ba komai ba ce, Allah yaji kansu ya kuma sa mugama lfy

    @sagirnashe3924@sagirnashe39247 жыл бұрын
    • Ameen

      @faysalsalisualkali6266@faysalsalisualkali62665 жыл бұрын
    • Sagir Nashe ameen

      @bashiribrahim2172@bashiribrahim21724 жыл бұрын
    • Amen

      @kabiruusmanibrahim2284@kabiruusmanibrahim22844 жыл бұрын
  • Yahaya USMAN Allah yakarbi bakuncin shi amin

    @yahayausman1350@yahayausman13507 жыл бұрын
    • Amin yau naga mai suna na da sunan mahaifi na yahaya usman Allah ya yi albarka

      @AshrafFarms@AshrafFarms Жыл бұрын
  • Allah yajikan Dr sarkin mawakan Duniya

    @bashirsulaiman8153@bashirsulaiman81539 жыл бұрын
    • Manman shata RIP

      @jibrinismailrano8063@jibrinismailrano80635 жыл бұрын
  • THE GREAT HAUSA SINGER IN AFRICA, RIP SHATA

    @saiduabubakar4356@saiduabubakar43565 жыл бұрын
  • Allah ya jikanshi da rahama hakika munyi rashi

    @nurausmans.o.l3310@nurausmans.o.l33104 жыл бұрын
  • the best of mammanshata. i luv this song.

    @usmanmusamakkamshelia1417@usmanmusamakkamshelia141711 жыл бұрын
  • Mazaaaaaa Allah ja zamanin namijin duniya

    @ibrahimjarmai@ibrahimjarmai11 жыл бұрын
  • Muna tare da masoyan shata aduk inda mugansu shi kuma Allah ya jikanshi

    @ibrahimyahayayamadi4373@ibrahimyahayayamadi43738 жыл бұрын
    • Ibrahim Yahaya Amador

      @gloriamatthew1618@gloriamatthew16185 жыл бұрын
  • Allah ya gafartawa mamman shata

    @nuhuahmed4750@nuhuahmed47507 жыл бұрын
  • Maza ankonta dama Allah Mar rahma

    @ibrahimbafeto1499@ibrahimbafeto14992 жыл бұрын
  • Allah ya gafartamai da rahama Allahumma Ameen

    @buhariibrahimgummi8620@buhariibrahimgummi86205 жыл бұрын
  • RIP Dr Shata.

    @usmanmuhammed8757@usmanmuhammed87577 жыл бұрын
  • Allah yakai rahama gareka baba

    @haliduabdullahikayarda8323@haliduabdullahikayarda83235 жыл бұрын
    • AMEEN

      @aishaibrahim6008@aishaibrahim60084 жыл бұрын
  • Waka tayi,Allah ya bar zumunci. Shata karshe ne wajan waka,ba tari ko i i na.

    @mazabakarya7312@mazabakarya731211 жыл бұрын
    • Allah ya gafarta wa Dr Mamman Shata

      @haladukila7634@haladukila76347 жыл бұрын
    • May Alh Mamman Shata's soul rest in perfect peace.

      @adamumusa9191@adamumusa91916 жыл бұрын
    • Duk wanda baisan Dr Shata ba to baisan Wakaba

      @haladukila3710@haladukila37106 жыл бұрын
    • Shata ikon Allah. Allah ya gafarta maka. Amin.

      @saheigenderdevelopmentinit7344@saheigenderdevelopmentinit73445 жыл бұрын
    • Haqqun

      @aishaibrahim6008@aishaibrahim60084 жыл бұрын
  • Kaicho! kowa ya tuna bars bai ji dadin bana ba.Allah Ya gafarta wa dsn'uwan Alfazazi.

    @ahmadabdulhamid5344@ahmadabdulhamid53444 жыл бұрын
  • Allahu Akbar, Allah Ya kyauta makwanci

    @aishaibrahim6008@aishaibrahim60084 жыл бұрын
  • Allahu Akbar Allah yajikansu da Rahama

    @asiyayero7113@asiyayero7113 Жыл бұрын
  • Allah yakan shata

    @hamzamuazu9292@hamzamuazu92924 жыл бұрын
  • R I P SHATA NO ONE BUT YOU FOR EVER IN HAUSA LAND

    @ahamadmuhammadgar5783@ahamadmuhammadgar57832 жыл бұрын
  • ALLAH ya gafar ta mashi ameen

    @isyakusuleimanjikanjah5733@isyakusuleimanjikanjah57338 ай бұрын
  • Allah yagafartawa dukkan musullmai

    @rukayyatmuhammad4911@rukayyatmuhammad49115 жыл бұрын
    • Allahumma Ameen

      @aishaibrahim6008@aishaibrahim60084 жыл бұрын
  • Allah yayi masa rahama amin

    @musabashirkaraye2199@musabashirkaraye219910 ай бұрын
  • Duk sun rasu. Allah yayi musu rahama makwancinsu. Amin.

    @aliyuabdullahibauchi8912@aliyuabdullahibauchi891210 жыл бұрын
  • Allah Sarki.Allah ya Jikan zakin Mawaka, Dr Mamman Shata Na Yalwa Dodon Kidi. Allah yayi mishi rahama.Yau ma samu Dama ta farko ta inyi COMMENT akan wannan Bawan Allah.Ina son wannan Bawan Allah Gaskiya Ina ganin In za'a tattaro dukkan Masoyan Shata to da Wuya in fita daga cikin Sahun Mutane goma na farko.Saboda Allah yayi mishi basira Shiyasa Mai Basiran ne Kadai zai iya gane Basirarsa. Ka duba a cikin Wannan Waka ta Bawa Direba ya Nuna Baiwarsa inda Ya dakatar da Yan Amshi Ya Kwashe Minti tara yana rero Waka Shi Kadai ba Rubutawa ba Rehearsal Kamar yana ja da Carbi. Masana sun tabbatar Cewa ba'a taba Samun Mawakin da yayi wannan Basiran ba Duk Duniya.Gaskiya ya Kamata a samu Wata CENTRE ta Musamman da za'a rika tunawa da Wannan Bawan Allah Ganin irin Gudunmuwa da Daukaka da ya kawo ma Harshen Hausa a Duniya. Allah ya Jikan shi.

    @lawalumar2646@lawalumar26466 жыл бұрын
  • oh my God may ur soul rest in perfect peace

    @rabiuamed3018@rabiuamed30185 жыл бұрын
  • Allah sarki

    @almustaphaumar1899@almustaphaumar18999 жыл бұрын
  • Waka saimawanka Hausa ba yandaudun yanzu ba da basu kojin hausa

    @mainasarazakariyau8959@mainasarazakariyau8959 Жыл бұрын
  • I love him

    @abdullahinamama6392@abdullahinamama63925 жыл бұрын
  • the beat of the great late mamman shata

    @dahiruali2681@dahiruali26813 жыл бұрын
  • Allah ji kan shata

    @kabiruusmanibrahim2284@kabiruusmanibrahim22844 жыл бұрын
    • Allah ji Kansu da rahama

      @kabiruusmanibrahim2284@kabiruusmanibrahim22844 жыл бұрын
  • Gaske, Maman kanen Idi yayan Yelwa

    @ahmedyusufdoro2313@ahmedyusufdoro231310 жыл бұрын
    • Shata kudi mijin maidaki

      @zubairchiroma7912@zubairchiroma79126 жыл бұрын
  • Shata Allah ya jikansa .

    @yusufabubakar8737@yusufabubakar87379 жыл бұрын
  • May his soul rest in peace ameen

    @aliyuidrismaina201@aliyuidrismaina2017 жыл бұрын
  • Allah sarki, Allah yaji kanshi da rahamansa,Amin.

    @tankoabubakar8729@tankoabubakar87299 жыл бұрын
  • Allah yajikan Mamman shata

    @sdattijo5580@sdattijo55809 жыл бұрын
    • Amin

      @abubakarmahehabiba2436@abubakarmahehabiba24365 жыл бұрын
  • Allah yajikan mamman shata

    @muhammadbabakarami3272@muhammadbabakarami32725 жыл бұрын
  • Mahdi Mai Dogon Zamani. Allah Ya Jikan Alhaji Muhammad Lawal Shata (Sanyinnan Musawa) Da Rahamarsa.

    @ibrahimmuhammadbirninmagaj4512@ibrahimmuhammadbirninmagaj45128 жыл бұрын
    • Wannan wanene Wanda ya San asalin shaa haka? To muna godiya

      @samailanajume3770@samailanajume37704 жыл бұрын
  • Good evening to u all

    @isyakusuleimanjikanjah5733@isyakusuleimanjikanjah57338 ай бұрын
  • Cikkakar isar waka shine ta kawo abu biyar: 1. Wanda a ka yi ma wakar yayi suna da daukaka ko ya kara suna da daukaka 2. Wakar ta kara ma mawakin suna da daukaka 3. Wakar ta kara azzazaba sana ar mutumin da aka yi ma wakar 4. Wakar ta kara bunkasa azanchi da lafazin halshen hausa 5. Wakar ta zamana zamani baya gusheta Wannan wakar duk ta kawo wannan, kuma da yawa wakokin Shata sun hada wannan abubuwan

    @dandarma1@dandarma13 жыл бұрын
    • Ba shakka

      @bulamabukar3974@bulamabukar3974 Жыл бұрын
    • Babu shakka

      @abubakarsani7368@abubakarsani7368 Жыл бұрын
  • This remind me the time Bature was introduced to me by Maikudi Ok

    @mmhausatech9609@mmhausatech9609 Жыл бұрын
  • Allah y ji kan maza shata n balkin sanbo

    @sanisarkinnoma4060@sanisarkinnoma40604 жыл бұрын
  • Allah SARKIN ko yaushe

    @sanigeneral4106@sanigeneral41068 жыл бұрын
    • Haqqun

      @aishaibrahim6008@aishaibrahim60084 жыл бұрын
  • Especially Dr. Shata, Dan Anache etc

    @salisuinuwalano1683@salisuinuwalano16836 жыл бұрын
  • Rip mamman shata

    @rufaiibrahim7835@rufaiibrahim78357 жыл бұрын
    • AMEEN

      @aishaibrahim6008@aishaibrahim60084 жыл бұрын
  • Baiti daya mai yaya dari da ashirin. Me ye amshin wakar nan?

    @optimism-personified@optimism-personified Жыл бұрын
  • Allah ya gafarta masa

    @abdultijani2496@abdultijani24968 жыл бұрын
  • Pantastic

    @sanimustapha6239@sanimustapha6239 Жыл бұрын
  • I like watching WWE most,then Hausa songs

    @salisuinuwalano1683@salisuinuwalano16836 жыл бұрын
    • Ba da laifi da ganin sunanka kai ba bahause neba

      @nuramaina5899@nuramaina58995 жыл бұрын
  • Shata ikon Allah

    @auwalushehu5557@auwalushehu55576 жыл бұрын
  • God

    @hassanyakubuyakubudaudu3521@hassanyakubuyakubudaudu35212 жыл бұрын
  • jiya ba yauba

    @saleubali5740@saleubali57404 жыл бұрын
  • Paix à son âme

    @moustaphasage9015@moustaphasage90155 жыл бұрын
  • Dr mamman

    @sabitumagaji2222@sabitumagaji22226 жыл бұрын
  • mamman shata wakar basher mai daura

    @gambomakiyawa8243@gambomakiyawa82436 жыл бұрын
    • Gambo M akiyawa

      @gloriamatthew1618@gloriamatthew16185 жыл бұрын
    • I

      @gloriamatthew1618@gloriamatthew16185 жыл бұрын
  • RIP Dr. M Shata

    @artchesiradja9744@artchesiradja97447 жыл бұрын
    • Shata ikon Allah

      @mohammedtukur2625@mohammedtukur26255 жыл бұрын
  • Godiya muke

    @yusufali3206@yusufali32065 жыл бұрын
  • May your gentle soul rest in jannatul firdaus Dr mamman shata ❤

    @abubakarsani7368@abubakarsani7368 Жыл бұрын
  • RIP

    @muhammadsanialhassan4939@muhammadsanialhassan49395 жыл бұрын
  • Sarkin tuki

    @bashariwakili8682@bashariwakili86823 жыл бұрын
  • Mu yanzu akasashen hausa al'adu sunyiwuya kuma zumunci da taimako sunyi karanci yaya zamuyi mufarfado da al'adunmu? Bayan wucewar magabata

    @muhammedabubakar6972@muhammedabubakar697211 жыл бұрын
    • Muhammed Abubakar wallahi abun takaici

      @kabiruusmanibrahim2284@kabiruusmanibrahim22844 жыл бұрын
  • RIO DR SHATA U ARE THE B#ST!

    @OumarouFaria@OumarouFaria8 ай бұрын
  • Ok

    @sanigeneral4106@sanigeneral41068 жыл бұрын
  • Malan

    @saidulawan6180@saidulawan61805 жыл бұрын
  • Wai dan Allah me 'yan amshin wakan nan suke cewa? Duk yadda na kasa kunne bana ganewa

    @hawwabashar3699@hawwabashar36996 жыл бұрын
    • Hawwa Bashar lol

      @mustaphasanibello2661@mustaphasanibello26616 жыл бұрын
    • Hawwa Bashar gsky nema haka nagane abinda yan amshin nan ke cewa

      @kurfimuhammad4179@kurfimuhammad41796 жыл бұрын
    • cewa suke "Jirgin sama bawa tashi qoli ka tsere na laraba"

      @sufyanuibrahim6295@sufyanuibrahim62956 жыл бұрын
    • Hawwa Bashar ...suna cewa ne 🤗😴

      @harunahussaini7793@harunahussaini77936 жыл бұрын
    • Hawwa Bashar...... amshin wakar Bawa Direba shine: jirgin sama Bawa tashi koli ka tsere na laraba

      @yusufibrahim7435@yusufibrahim74356 жыл бұрын
  • Well sunyi kokari copying marigayi amma kotson da muryar akwai gyara sosai

    @mohammedjingiusman2305@mohammedjingiusman23053 жыл бұрын
  • RIP Dr Shata.

    @usmanmuhammed8757@usmanmuhammed87577 жыл бұрын
  • Gaske, Maman kanen Idi yayan Yelwa

    @ahmedyusufdoro2313@ahmedyusufdoro231310 жыл бұрын
  • Allah ji kan shata

    @kabiruusmanibrahim2284@kabiruusmanibrahim22843 жыл бұрын
  • Mahdi Mai Dogon Zamani. Allah Ya Jikan Alhaji Muhammad Lawal Shata (Sanyinnan Musawa) Da Rahamarsa.

    @ibrahimmuhammadbirninmagaj4512@ibrahimmuhammadbirninmagaj45128 жыл бұрын
    • AMEEN

      @aishaibrahim6008@aishaibrahim60084 жыл бұрын
KZhead