Bahagon Dan Kanawa da Dan Aliyu a damben Abuja

2019 ж. 29 Қыр.
103 777 Рет қаралды

Damben Naira dubu hamsin kenan 50,000 tsakanin Bahagon Dan Kanawa da Dan Aliyun Langa-Langa da aka yi a Dei-Dei da ke Abuja Nigeria.

Пікірлер
  • Kamashi bahagon mai takwasara kamashi bahagon ali kawoji kamashi autan na aisha

    @MansourousmaneMansourous-ty9ci@MansourousmaneMansourous-ty9ci5 ай бұрын
  • Kunayi muna jindade

    @abdulmaliksokoto1369@abdulmaliksokoto13694 жыл бұрын
  • Nice one

    @abdullahiashiru6395@abdullahiashiru63952 жыл бұрын
  • Hakane ko

    @balamuhammad2129@balamuhammad21294 жыл бұрын
  • Aslm

    @aliyutasiusabara9206@aliyutasiusabara92063 жыл бұрын
  • Allah sarki, jiya ba yau ba. Wai bahagon Dankanawa ne ya lalace haka? Mutumen da ya buge Ali Kanin Bello a lokacin yana cikin ganiyarshi, ya buge bahagon sanin kurna, ya buge miyagun arewa da dama, wai shi ne ya koma haka? Duniya abin tsoro ce

    @bishirdauda6264@bishirdauda62644 жыл бұрын
    • Gsky koni abin yaba tsoro

      @harunmd7193@harunmd71934 жыл бұрын
    • Kasan kowadaloqacinsa

      @muhammedsafiyanu9881@muhammedsafiyanu98814 жыл бұрын
    • Hhhh haka ake lalacewa

      @abdullahiashiru6395@abdullahiashiru63952 жыл бұрын
    • Wae xekae shekara nawa yanxu

      @AhmadAwais-oq2ip@AhmadAwais-oq2ip10 ай бұрын
  • Dambe boy gather here

    4 жыл бұрын
  • J adore les voir pied nus ça ne me fait pas peur du tout

    @haimvictorine5739@haimvictorine57393 жыл бұрын
KZhead