wasu damben da Horo ya yi da Garkuwan Mai Caji da Shagon Alabo da Shagon Mada da Na Kande a fafatawar da ya yi a unguwar Dei-Dei da ke Abuja, Nigeria.
Пікірлер
That is dope I love to see in person
@ramondeleon68223 жыл бұрын
Dan allah kabamu damben jafaru kura
@aminutinkiyanahabudandulu95475 жыл бұрын
Aminu bani da hakkin mallakar damben Jafaru, ya kamata kasan cewar abinda ba nawa bane zai iya sa a rufe KZhead din, idan na samu zan saka kayi hakuri babu gaggawa dai.
Kayi hakuri Adamu ka ban lokaci za ka gani idan kana biye da wannan channel din. Nafika son na saka saboda mausu sha'awar son kallon damben so ka dan yi hakuri.
That is dope I love to see in person
Dan allah kabamu damben jafaru kura
Aminu bani da hakkin mallakar damben Jafaru, ya kamata kasan cewar abinda ba nawa bane zai iya sa a rufe KZhead din, idan na samu zan saka kayi hakuri babu gaggawa dai.
pls mamman ina dambe da horrow yayi kisa
Aminu don allah kasamana dambe Ali mara mana
WALLAHI SARKI SARKI HARGOBE HORRONE SARKI WALLAHI🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
So entertaining
Mammon skepa danAllah kataimaka kasamana damben jafaru kuramana
Sarki har yanzu sarkine
gaskiane a temaka awake mana damben miragyi jafaru bal-balin balai
More 🥁🎶🎶🎶
Mana
Gaskiya huro yadi dambe
Good
Kudu sak !!! Horo Qaton banza Waishi Sarki. .. Wallahi sarauta marigayi ya tafi da abarsa (jafaru kura) Allah y jiqan Rai..
HABA WANDA YAMUTU YAMUTU AI HORRONE SARKI WLH HARGOBE💪💪💪💪💪
KAI WALLAHI HORRO YAFI QARFIN QATON BANZA WLH KAKIYAYI KANKA
👍👍👍✊✊👊👊
Slm
Ashiru horo dana nada
Akace Horo yadena Dambe
Haka ne wasu wasannin da ya yi ne a baya kan ya yi ritaya
Horo ya dara yaro kuma ya dara yaro dambe.
Wakukn,abba,gida,gida
Abanzah yatah keh bugeka
Dakau
Shiririta da shirme yafi yawa a damben horo
Ai kuwa Namiji ne ya yi jarumta kam baza a manta da shi ba a damben gargajiya
Mamman Ina jafar kura damben sa nake sooooooooo
Kwaya Bata yibah Rana knn hr
Kagah hr kakiyayi shagon mada yafi karfinka kafau dangana
Yaro baisanba wuta bah sai ya dafah indai shagon mada neh
17 minit horo ko kisa bai ba sai kuri kawai
Madalla da maman skeeper
🥁💯
Wanga dabbene ko wawanci
I,love you horo
Horo has been retired from the game
Inabawa horo shawara dayakoma gidan rawa kawai yabar dambe
Amma baka san tarihin horo ba koh?
horo Kaine sarkin danbe hargobe
Horo anyi lokaci kam
Ai Sar ki Sar kine koda Sar kin matane dam Ben babba daban danayaro