BANSAN ADADIN KISANDA NAWA KUNNARI DA KWARKWADA DA SHAGON JARMAIBA INJI ASHIRU HORO SARKIN DAMBE
2023 ж. 31 Шіл.
33 301 Рет қаралды
KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU
KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU
AL'AMEEN FIRA DA SARKI🤴 AKWAI DADI❤ ALLAH YAKARA LFY DA NISAN KWANA AMEN
Wannan gaskiyane Yusuf ya Legos ya fama
Sai godiya al'ameen barka da kokari ya hakuri muna yimaka fatan alkhairi tare da jinjinama bisa jajir cewarka wajan kawumana yan mazan jiya
Neie
?
Aqarawa huro Hira l love yuo
To
Al amin fatan alkairi
Nagode
Da Allah m al ameen muna san danben da horo yabuge shagon mada har qaqa
To
Al'amin Namu kwana biyu
Lafiya qalau mungode Allah
Al'ameen ina jin dadin hirar ka, ban zuwa gidan dambe amma dai ina following a KZhead kuma ina jin dadi sosai, Allah ya kara daukaka
Ameeen nagode sosai
❤❤ great update
Aha
Al amen katan bayeshi shida sani Dan gurumada nawa da nawa suke
Kanemi number katambayeshi
Al ameen dan allah kasa mana damben na dutsin mari da jafaru kura
To
Wannan Gaskiyane Bube shine makadin Horo kowa Yasan Horo da Bube
Wannan gaskiyane
Hiran daya fini dadi kenan 😅😅
Ok
Al ameen ina kaigaisuwata sosai da sosai
Nagode sosai
Huro inagaisowa
Yana amsawa
Wlh a gabana a Kaduna isuhu shamdam ya sashi gudu
To
Al amin inason hiranka fiyeda dambe
Madallah
Sarki
Hakane
Sarkin danbe har gobe
Toooo
Ashiru Horo Sarkin Danbe
Wannan gaskiyane
Baka tambayeshi taye da dan mahautaba, sannan nawa da nawa suke da shagon mada
Kakira numbeshi katambayeshi
naziru sarkin waka
Ok
naziru babuhari
To
wakan naziru baba buhari
To
Hhhhhhh
👍
😅😅😅
🤙
Horo nawane hargobe Inayinka 👍
Madallah
Baleru Kaci jafaru Kura duna ka kashe Mai kasa Kai Dolane Ace maka Sarki
Madallah
Masha Allah fatan alkairi Allah taimaki sarki horo da al'ameen
Ameeen
A gaskiya indai maganar kisa ne a dambe ai sai dai jafaru kura ka dai wajen yawan kisa a tunani na
To
kai wanan hira akwai abin dariya😂😂
Hakanet
Kai mashi magana akan shagon mada
To
Kanjimama ya taba buge horo?
🤷
Al'ameen sokoto ka tembayi she haduwar sa da Mai takwarasa a sokoto
Yaushe
Fita iskanshi al'amin