Kalli Tinubu a kan Kabarin Sojoji/Abba ya rage kudin hajji /Dan Shekara 44 ya zama Shugaban Senegal

2024 ж. 27 Нау.
5 411 Рет қаралды

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi wa maniyyatan Jihar Kano ragin kuɗin kujerar Hajjin bana bayan tsadar da ta yi a bayan nan.
Ƙungiyar ƴan baro dake kasuwar sabon gari a jihar kano, sun gudanar da zanga-zangar lumana akan titin gidan Gwamnatin jihar Kano.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ziyarci Makabartar Dakarun Soji ta Kasa da ke Abuja inda ya halarci jana’izar sojoji 17 da aka yi wa kisan gilla a Jihar Delta.
Dan siyasar Senegal mai shekaru 44, Bassirou Diomaye Faye, ya zama zababben shugaban kasa mafi karancin shekaru a nahiyar Afirka.
Governor Abba Kabir Yusuf has reduced the cost of this year's Hajj for the people of Kano State after the high cost of it in the past.
The baro group in the Sabon gari in Kano state, held a peaceful protest on the road to the Kano state government house.
President Bola Ahmed Tinubu visited the National Military Cemetery in Abuja where he attended the funeral of 17 soldiers who were massacred in Delta State.
The 44-year-old Senegalese politician, Bassirou Diomaye Faye, has become the youngest elected president in Africa.
Kalli Tinubu a kan Kabarin Sojoji/Abba ya rage kudin hajji /Dan Shekara 44 ya zama Shugaban Senegal.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

KZhead