An Zageni, Abba ya kori ma'aikatar jinya, Tinubu Zai tafi Senegal, Gwamnantin Borno ta kama Mutum 8

2024 ж. 1 Сәу.
2 077 Рет қаралды

Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa ba ta ciyo rancen kuɗi naira biliyan 14.26 ba, sai dai kuɗin wani ɓangare ne na kuɗaɗen da gwamnatin da ta shuɗe ta ciyo na naira biliyan 20.
Ana sa ran Shugaban Ƙasa Bola Tinubu zai tashi daga Abuja ranar Talata, zuwa Dakar na ƙasar Senegal domin bikin rantsar da zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Borno, ta damƙe wasu mutum takwas da ake zargi da hannu a kisan wani malami a Jami’ar Maiduguri (UNIMAID), Dokta Abdulkadir Kamal.
Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta kori ma'aikatan babban asibitin Kabo guda uku da dakatar da wasu guda uku bisa zargin cin zalin marasa lafiya.
Sanata Shehu Sani ya yi martani kan matsalar bashi a jihar Kaduna da ake cece-kuce a kai.
The Zamfara state government has stated that it has not borrowed 14.26 billion naira, but the money is part of the 20 billion naira borrowed by the previous government.
President Bola Tinubu is expected to fly from Abuja on Tuesday to Dakar, Senegal for the swearing-in ceremony of the elected President of Senegal, Bassirou Diomaye Faye.
The Borno State Police has arrested eight people suspected of involvement in the killing of a teacher at the University of Maiduguri (UNIMAID), Dr. Abdulkadir Kamal.
The Kano State Hospital Management Board has sacked three employees of the Kabo General Hospital and suspended three others for allegedly abusing patients.
Senator Shehu Sani has responded to the debt problem in Kaduna state which is being discussed.
An Zageni, Abba ya kori ma'aikatar jinya, Tinubu Zai tafi Senegal, Gwamnantin Borno ta kama Mutum 8.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Пікірлер
  • Innalillahi wa inna ilaihi Subhanallah Allah yakara shiryar da wannan kasartamu yakara rufamana asiri duniya da lahira yatsaremana imaninmu bakidayq

    @uthmanabdullahi3063@uthmanabdullahi3063Ай бұрын
KZhead