Musabbabin mutuwar Saratu Giɗaɗo (Daso) da alhinin jaruman Kannywood
2024 ж. 8 Сәу.
122 454 Рет қаралды
Fuskokin manya da tsofaffin jaruman Kannywood yayin bayyana alhininsu bisa rasuwar Saratu Giɗaɗo wadda aka fi sani da Daso, inda kuma ƙanwarta ta shaida wa Aminiya musabbabin mutuwarta
Allah ya kai haske kabarin ki Mama Daso,Allah ya gafarta maki. Kai !!! Duniya
Allah Yaya Miki Ra😭😭😭😭mahama😭😭😭😭
Amin
ALLAH yayi midi rahma Amiens ya hayyu kayum
Ameen
Inna lillahi wa'inna ilaihi rajiun Allah ubangiji kajikan mama saratu Allah yasa Aljanna fiddausi ce makomarta da shauran Al'ummar musulmi baki daya Allahumma ameen 😭😭😭
اللهم اغفر لها وارحمها واسكنها فسيح جناتك يارب العالمين
Ameen ya Allah
Allah ya Gafarta mata, ya Allah, Amin.
Ameen ya Allah
Amin ya Allah 😢😢
Allah yajikanta da Rahma 😢
Ameen ya Allah
Allah ya sa Aljana ce makomar ta Allah ya yafe mata zunubanta
Ameen ya Allah
Allah yajiqan mama daso gaskia akwai qamshin rahma gareta sbd harkan marayunnan da azumi kuma
Ameen ya Allah
Allah yajikanta yayi mata rahama,Amma kusani ba'a shiga tsakanin bawa da ubangijinsa sabida haka Mallam kada kayi shedan cewa.wabi Dan wuta ne, sai kaga kanka awuta Kuma kaga Wanda kake Gani Dan wutane Kuma a aljannah, Adam a.zango kar kakula da Wanda suke kacekuce kawaii kayo abinda Allah yafadi kabar Wanda baiyaso Rahama Kuma daga wurin Allah kowa yake tsammani ba wajen waniba.Allah.yabada hakurin rashin daso Ina ma taaziya Adam A.zango.
Allah ya yi miki Rahama mama
Amin
Allah yasa Ruhinta yana cikin Aljannah
Amin
اللهم ارحم واغفر له واجعل قبره روضة من رياض الجنة اللهم امين يارب العالمين
Allah ya jikan ki mama da rahama Allah yasa kina cikin dausayin aljannah 😢😢
Ya Allah kajikanta kagafartamata😂😂😂😂
Allah ya gafarta mata yasa Aljannah ce makomar ta Amin🤲🏾🙏🏽😢
Amin
Ina lilahi wa ina lilahi rajioune allah ya jikan ki dasso allah ya kay haské kabarinki
Ameen
Allah yajikanta da rahama
Ameen
Allah yasa mudace Allah yasa annabi Muhammadu sallallahu alaihi wa sallam ya ceceta
Allah ya jikanta da rahama
Allah ya gafarta mata Allah ya karbi bakuncinta hakika Ina qaunarta araina gaskiya anyi rashi
Ameen
Allah ya tsikanta da rahama amen.
Ameen ya Allah
Allahu Akbar allah jikan hadjia baba
Allh saya ameen
Allah ya ma Italian taaziya, Kenny Kannywood Allah ya yi muku taaziya.
Allah ya jikan mama daso
allah ya yimata rahama
Ameen
allahu akbar allahu akbar 😭
Allah hu Akbar Allah ya jikan ki saratu gidado,,,,,,
Ameen
الله يرحمه ويغفر له ويسكنه الفردوس الأعلى
Allah yafo'o😢😢
Amina
Allahu Akbar Allah yayi mata gafara
Ameen
Ameen
Allah I akba Allah y gafartamata
Amin
Quel repose en paix Allah sarki 🤲🤲🤲
Allah yayi mata Rahman Allah barkacin watan rahma 😢🤲
Ameen ya Allah
Allahu akubar Allah yajikan saratu Allah yasa yahuta
Amin
Allah yayi mata rahama yasa aljannace makoma Ameen ya Allah
Ameen
Ameen
Amin yarabbi
Allah yajiqanta.ameen
Ya Allah yasa tawuta ameen
Ameen
ALLAH yasa qointuya hutawa yajikanta da rhma
Ameen ya Allah
Allahu akbar😢 Allah ya jikan ta da rahama
Ameen
Allah ya jikan ta da rahama 😭
Allah Ya gafarta mata
Allah ya jikan ta da rahama ya gafarta mata
Amin
May Allah for give are seen
Daso, is one of my popular actress in Kannywood. An icon in the industry just gone!
May her soul rest in peace 😢😢
Ameen
May Allah for give her sin
Ameen
😂 Allah yajikansa da rahama
Ameen
😭😭😭 allah mata rahama Allah gafarta mata
Ameen
Amen ya rabbi😭
Ubanjigi Allah ya gafarta Mata Ameen
Ameen
Wlh saidani kuka, Allah yajikanki mama daso
Ameen
Allah ne mafi sanin Dan Aljannah, kuma Allah shi keda Aljannah kuma shi ke bayarda Aljannah da gafararSa. Wannan matar ta tafi da Ayukkan kirki na ciyarwa ga Marayu da bayin Allah Dan haka mutane su dubi ayyukkan ta na kirki su dena duban abubuwan ta na aikinta, abin so shine ayimata addu'ar neman gafarar Ubangiji Allah da Ya gafarta mata kurakuranta. Zai fi kyau fiye da yadda wadansu ke zato. Allah ne mafi sanin zuciyar bawanSa, mutane sun San ciyarda maraya kuwa? Da sadaka? Allah Akbar wallahi ban San wannan matar ba kuma ni bana kallon films amma dai mutane suji tsoron Allah su saka kowane zato a matsayin alkhairi.
Allah Ya gafarta ma ta
Allah ya jikanta yayi mata rahama.Ameen
Amin
Allah yajikan ta yasa tana Aljanna
Ameen
اللهم اغفر لها ورحمها
Amin
Allah ya jikanta da rahma
Ameen
Allah ya jikanta
Ya Allah, kayafemata.
Ameen
Allah Ya Jikanta Da Rahamarsa
Ameen
Ameen
Allah ya gafarta mata 🤲
Ameen ya Allah
Ameen ya Allah
Allah ubangiji yamata rahama
Ameen ya Allah
Allah yajikanta
Allah ya gikan ta
Ameen
Zzz Kajal bdi
Alh ya zikan yan ouwa muslimi wa inda suka ragamu gidan gaskia
Allah yayafemata
Ameen
Allah ubangiji yasa tahuta😢
Ameen
Ubangiji ya jikanki mama
Ameen
😢😢😢😢
Allah yajikan ta
Ameen
😢😢😢😢kaico dounia
Rest in peace 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Amine
Ameen 🤲🤲🤲
Allah yasa ta huta........
Amin ya Allah
Allah yasa tahuta
Ameen
❤❤🤲🤲ameen yà Allah ❤😢😢
Dagaske tamutu
Sai dai Allah ya ji ƙan ta
Ameen 🤲🏽 @@aminiyatrust703
😂als
Allah ya jikanta Allah yamata rahma
Uhhm kude kuji tsoron allah Amma wannan sana,ar taku Haram ce wlh
Allah ya kyauta
Ina lilahi wa ina lilahi rajioune allah ya jikan ki dasso allah ya kay haské kabarinki
Amin
Allah ya jikan mama daso
Ameen ya Allah
Ameen ya Allah
Allah yajikanta
😢😢😢😢