Innalillahi Dan Majalisar Wakilai ya Rasu Yahaya Bello Zai Mika Kansa gaban kotu APC ta rusa tsarina

2024 ж. 10 Мам.
2 546 Рет қаралды

Rahotanni da ke fitowa sun nuna cewa dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabun Garki da Babura a jihar Jigawa, Isa Dogonyaro ya rasu.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ki amincewa da bukatar janye umarnin kama Yahaya Bello, tsohon gwamnan jihar Kogi.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana yadda ya kawo abubuwan ci gaba a Najeriya.
The reports that are coming out show that the member of the federal parliament representing Garki and Babura constituencies in Jigawa state, Isa Dogonyaro has passed away.
A Federal High Court in Abuja has rejected the request to withdraw the arrest warrant for Yahaya Bello, the former governor of Kogi state.
The former president, Goodluck Jonathan explained how he brought about progress in Nigeria.
Innalillahi Dan Majalisar Wakilai ya Rasu Yahaya Bello Zai Mika Kansa gaban kotu APC ta rusa tsarina.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

KZhead