Dalilin dayasa El-rufai da Yahaya Bello Suke cikin Matsala, Abba ya cika Alkawari da ya dauka,

2024 ж. 8 Мам.
1 777 Рет қаралды

Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano a ranar Laraba ya amince da kashi na biyu na rabon kudin giratuti ga tsofaffin ma'aikatan jihar.
Jigon jam'iyyar APC, Jesutega Onakpasa ya zargi wasu 'yan siyasa da kawo matsala a cikin jami'yyar.
Majalisar dattijai a Najeriya na shirin samar da dokar da za ta kafa hukumar tattara bayanai na ‘yan aikin-gida da kuma iyayen gidansu.
Gwamnatin Najeriya ta musanta iƙirarin da kamfanin hada-hadar kuɗi ta intanet, Binance ya yi kan cewa wani jami'in gwamnatin ƙasar ya nemi cin hanci daga jami'in kamfanin na kuɗin kirifto dala miliyan 150.
Rundunar ƴan sandan Najeriya, reshen jihar Kano ta kai wani samame kan kasuwar ƴan canji ta Wapa inda ta kama mutum 29 da ake zargi da gudanar da hada-hadar musayar kuɗin waje ba bisa ƙa'ida ba.
Governor Abba Kabir Yusuf of Kano state on Wednesday approved the second installment of the distribution of gratuity to former employees of the state.
The leader of the APC party, Jesutega Onakpasa accused some politicians of causing problems in the party
The Senate in Nigeria is planning to create a law that will establish a data collection agency for domestic workers and their parents.
The Nigerian government has denied the claims made by the online financial company, Binance, that a government official demanded a bribe of $150 million from the official of the company.
The Nigerian Police Force, Kano state branch has conducted a raid on the Wapa money changer market where they arrested 29 people suspected of conducting illegal foreign exchange transactions.
Dalilin dayasa El-rufai da Yahaya Bello Suke cikin Matsala, Abba ya cika Alkawari da ya dauka.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

KZhead