Muƙamin da Tinubu ya ba wa Rahma Sadau ya janyo cecekuce/ An sake tafka yaƙi da ƴan Shi'a a Kaduna

2024 ж. 5 Сәу.
79 525 Рет қаралды

Пікірлер
  • Mudai Yan Nigeria Allah ya isamana

    @rabiuabdullahi74@rabiuabdullahi745 күн бұрын
  • Allah yabata ikon aikata alkhairi

    @JazuliIdris-hx3qn@JazuliIdris-hx3qn15 күн бұрын
  • Allah ya kyauta ance yana daya daga cikin alamomin tashin qiyama mutanen kawai zasu zama shugabanni. Allah ya shiryesu idan masu shiryuwa ne damu Amin

    @sakinadeeni4713@sakinadeeni4713Ай бұрын
  • Congratulations once again rahama 🎉

    @AzeezaSaeed@AzeezaSaeedАй бұрын
  • Y'an Arewa kullum Namu ne Bama so,Inda wani D'an kudu Arne Aka Bawa Bawanda zaiyi magana ,Shugaban Nigeria Ai dama yawancinsu Ba mutanan kirki Bane Balle Ace An d'auko Mutumin Banza

    @AUWALUMARBALA-yh7dk@AUWALUMARBALA-yh7dkАй бұрын
  • Fatan alkhairy gareki rahama Allah tayaki riko kuyi Mata fatan alkhairy kilan kuga takawo cigabaa kasar.allah Baki sa.a rahama

    @suwaibaabdullahi1181@suwaibaabdullahi1181Ай бұрын
  • Allah Ubangiji tayata riqo

    @bilyaminubala1748@bilyaminubala174826 күн бұрын
  • Good luck

    @HamzashehuMustapha@HamzashehuMustapha11 күн бұрын
  • Allah yashiga tsakaninmu da axxuluman mutane

    @user-uf3ib2pr8s@user-uf3ib2pr8s9 күн бұрын
  • Gaskiyayi

    @MalikiIssoufou-fg3hk@MalikiIssoufou-fg3hk24 күн бұрын
  • Allah yasa shine mafi alkairi

    @user-ez7rk6df4x@user-ez7rk6df4xАй бұрын
  • Baruwan tinibu dakashim da chigaban arewa sudai Yaya zasuyi zabe maizuwa sukwachi Kano wannan shine tagetdinsu kawai Allah yasauwaka amin

    @bawaaliyu9821@bawaaliyu9821Ай бұрын
  • Thank

    @user-kr4ry1es3d@user-kr4ry1es3dАй бұрын
  • Allah ya kyuta

    @SamdudeennasirIbrahim@SamdudeennasirIbrahimАй бұрын
  • that's good

    @joshuaibrahim876@joshuaibrahim876Ай бұрын
  • Gaskiyane malam Allah yamaganta

    @user-ql9kl9xr3h@user-ql9kl9xr3hАй бұрын
  • Masha Allah, amma gaskiya kiyi aure domin idan kika mutum batare da aureba za’ayimiki tambaya

    @yushaurabiudanjuma4338@yushaurabiudanjuma4338Ай бұрын
  • Gaskiya kai kam baka chan chi chi Aikin jarida ba sbd baka da qwarawa Aik koi kuma baka da Adalchi

    @abdullahiyunusa8310@abdullahiyunusa8310Ай бұрын
  • Masha kayedada

    @AbdoulayeSouley-xn4jn@AbdoulayeSouley-xn4jnАй бұрын
  • Suba

    @HuduZubairu-ng8pq@HuduZubairu-ng8pqАй бұрын
  • Allah ya isarmana😢

    @rilwanumuhammad3632@rilwanumuhammad3632Ай бұрын
  • Allah ya-isa sai alahira

    @abduwahababubakab4875@abduwahababubakab4875Ай бұрын
  • Wai yaki,kuringa fadar Abunda ko gaban Allah zaku fita,harshe zaikai mutum wuta,Yaki shine fito nafito tsakanin masu karfi biyu Cewa zakuyi Sojoji da bindiga sun kashe yan shi ah,saboda cikin wanda suka kashe babu me ko reza ahannunsa bare ace sun kaiwa soja hari,saboda haka soja ne yakashe yan shi a ba yaki akayi ba

    @ZulaihatFaisal-ge2zp@ZulaihatFaisal-ge2zpАй бұрын
    • Akwai kuskure a bayanin ki malama Zulaihat

      @sabuwarrayuwa1834@sabuwarrayuwa1834Ай бұрын
    • ƙwarai kuwa wannan son zuciya ne ƙarara dan bakasan mutum kuma be kamata kamishi sharri ni wlh ƴan shia tausayi suke vani sbd irin sharrukan da ake musu

      @user-yn5il8dj4q@user-yn5il8dj4qАй бұрын
  • Allah yawadaran naka yalalace

    @ibrahimibnmukhtar-qf6eo@ibrahimibnmukhtar-qf6eoАй бұрын
  • Yana daga cikin alamatussa,a

    @adamkabiru6669@adamkabiru6669Ай бұрын
  • To ita allah ya zaba mumata fatan alkairi mana musulmace fa itama allah yasa haka yafi alkairi

    @idrissalimaina9514@idrissalimaina9514Ай бұрын
  • Wai mai yasa Ku baku fatan alheri ga in wanku. Da wani Kabila né a kaba wannan mukamin baza Ku yi suka. Kuyi mata fatan alheri. Allah shine mai badawa.

    @oumarououmarou2980@oumarououmarou298028 күн бұрын
  • Agaskiya baidaceba ace Rahman sadau za aba mukamin tattalin arzikin kasa sam shugaba bola ahmed tinubu baikamata mace tajagoranci alumma Muslim shine ina malamai wanna bahasadaneba adalcine wallahi kowayasan Rahman sadau

    @muhammedNasiru-br3zk@muhammedNasiru-br3zkАй бұрын
  • Aikin gama yagama

    @KhaliphaAbubakar-mj3qz@KhaliphaAbubakar-mj3qzАй бұрын
  • Congratulations congratulations MAY ALLAH MAKE IT EASY FOR HER THIS OPPORTUNITY SHE GOT SHOULDN'T BE MISSED USED BY R/SADAU -----REMEMBER YOU HAVE ENEMIES THEREFORE YOU SHOULD BE VERY CAREFUL WITH WHO EVER THAT COULD COME CLOSE TO YOU I REPEAT BE WATCHFUL RAHAMA

    @PEN-Mawii@PEN-MawiiАй бұрын
    • Jason

      @NaisetouSillah@NaisetouSillah3 күн бұрын
  • Wai Yan arewa meye matsalarku da hassada bakwa son naku sucigaba in an hanata duk masu zaginta zaa ba ubanku neh mtswww mahassada

    @shettimasaudat8979@shettimasaudat8979Ай бұрын
  • Fall

    @NaisetouSillah@NaisetouSillah3 күн бұрын
  • meyasa baa ba fati muhammad ba?

    @ramatuauwalmuhammad7437@ramatuauwalmuhammad7437Ай бұрын
  • Muslim Muslim kenan

    @meyoutv9385@meyoutv9385Ай бұрын
    • hmmm

      @zainabs.muhammad6833@zainabs.muhammad6833Ай бұрын
  • Hhhhhh 😂😂😂😂😂😂 APC

    @user-yv7cy4qd4s@user-yv7cy4qd4sАй бұрын
  • A gaskiya Bai dachi a ba rahma sadau wanna matsiyin ba a gaskiya saboda Karan chi addine

    @user-zn5oo9px5c@user-zn5oo9px5cАй бұрын
    • Addini neh taje yadawa a wajen

      @shettimasaudat8979@shettimasaudat8979Ай бұрын
  • SOKUTO

    @Bashru-fr4yn@Bashru-fr4ynАй бұрын
  • Allah y wayar da Yan Nigeria su gane inda yakemusu ciwo

    @user-vb6st6vp4g@user-vb6st6vp4gАй бұрын
  • . Meya, basuje, falastina,

    @FRLAs628@FRLAs628Ай бұрын
  • 😂😂Muslim muslim Harda karuwai

    @Baturiyar_Africa@Baturiyar_AfricaАй бұрын
  • For goodness sake, let us support her, it's only Allah that knows who is clean and who isn't,cuz abin ba a goshi ne yake ba? Moreover, this might be an opportunity for her to turn a new leaf! So, my dear girl, carry go, may Allah be ur guide and guard Amin.

    @MalamaMalam-sp3ei@MalamaMalam-sp3eiАй бұрын
    • Hmmm Ku daina Magana ta san Zuciya. Muslumci abu ne a bayyane. Duk wanda ya san Yadda addiinmu Yake yasan Tana cin mutumcin addini

      @fatimamohammadsani@fatimamohammadsani19 күн бұрын
    • @@fatimamohammadsani toh! Allah ya shirye ta , muma Allah ya shirye mu, Amin. Allah knows best!!! May HE guide us all to the right path in all our activities, Amin ya Hayyu ya Qayyum

      @MalamaMalam-sp3ei@MalamaMalam-sp3ei18 күн бұрын
  • in su Yan balajau ne Kai Dan miyene da wawa Dan bakin ciki kaje can kata haukar ka a PDP yan hassada su manyar da aka bawa mai suka mana ku wai Yan arewa Dan miyesa Yan hassada ne wawaye jakuna Allah ne ya zabe ta in Kuma zaku Hana sai ku Hana

    @user-bl5tq3bz1b@user-bl5tq3bz1bАй бұрын
  • Ba aba jahili aiki dan kauye dan p D p

    @brahimlanssari3366@brahimlanssari3366Ай бұрын
  • Haka akeso

    @Yarghanahausatv@YarghanahausatvАй бұрын
KZhead