Akwai nau'in batulci a tattare da gwamnatin Uba Sani ta Kaduna - Maryam Mai Rusau

2024 ж. 29 Нау.
19 646 Рет қаралды

Uba Sani ba zai ji dadin mulkinsa ba matukar bai janye kokarin butulcin da yake son yi wa El-Rufai ba - Maryam Mai Rusau

Пікірлер
  • Sannu Hajiya. Gaskiya dokin karfe.

    @alburooj7904@alburooj7904Ай бұрын
  • Mudai malam Nasir el rufai ba,a taba gomna kamar El rufai ba Allah shine masani amma ko nan gaba baza ayi kamar sa ba.

    @MuhammedUmar-sl6bz@MuhammedUmar-sl6bzАй бұрын
  • Masha allah alhamdulillahi

    @MustaphaMuhammad-ve8pb@MustaphaMuhammad-ve8pb12 күн бұрын
  • Allah ya isah Nasir elrufai

    @AhmadAkilu-tq5md@AhmadAkilu-tq5mdАй бұрын
  • Baba yaci kuje ku raya sunna manzon Allah SAW yafi bin yan siyasa Azalumai

    @mammasanimammasani4409@mammasanimammasani4409Ай бұрын
  • Kede baki da tsoron Allah dake da nasiru Allah yayimaku abinda kukayima jihar kaduna yan iska

    @AhmadAkilu-tq5md@AhmadAkilu-tq5mdАй бұрын
  • Allah y tsare mana malan nasiru el-rufai shikuma uba sani uba Allah y kaimu election zega yadda ake butulci

    @user-sb6up5uz5r@user-sb6up5uz5r15 күн бұрын
  • Dake da Uba dayane, kunyi rusau Allah zai rusaku, kadan kenan

    @TitusAkan@TitusAkanАй бұрын
    • Allah ne yana tona asiriku zakuji kunya inshallah

      @MundilSuleiman@MundilSuleimanАй бұрын
  • ai ba wanda yakai Nasiru Elrufai cin mutuncin iyayen gidansa har shugaban ƙasa Buhari da Tinubu bai raga musu ba. Abinda ya shuka ne ke girba.

    @masudsaleh5155@masudsaleh5155Ай бұрын
  • Baiwar Allah amatsayinki na Musulma, da kin rufe jiminki da kyau kafin kifara jawabi. Ya kamata a gyara dan fatan tsira gobe kiyama.

    @AishatYahaya-tb4dg@AishatYahaya-tb4dgАй бұрын
  • Y'an wahala, Allah ya Isa tsakanin mu da ku.

    @user-ro5wk1yw1t@user-ro5wk1yw1tАй бұрын
  • Asalam gud night May Almighty Allah Ased All our Ibadan Ameen May Almighty Allah guide you to Understand What Happened in Kadunu State Or Problems of Kaduna State Ameen

    @user-ii5pz1me8i@user-ii5pz1me8iАй бұрын
  • Allah ya kara ai El Rufa.i baiga komaiba abinda yaine ake masa babu wa.inda baici mutunci ba har su ango Abdullahi da baba buhari bai bariba da atiku babu gatan da atiku bai masa ba don cewa yayi dasu daccizai ai in sha allah saiya wulakan ta asiyasan ce

    @user-qt3pl1cj7q@user-qt3pl1cj7qАй бұрын
    • Allah ya maka Albarka..... 🎉❤🎉 ai ba wanda yakai Nasiru Elrufai cin mutuncin iyayen gidansa har shugaban ƙasa Buhari da Tinubu bai raga musu ba

      @masudsaleh5155@masudsaleh5155Ай бұрын
  • Dama ai ba hakkin ku bane kuka kwata. Allah ya sakawa talakawan Kaduna da Isah Ashiru kudan

    @user-ez1bn1hi8o@user-ez1bn1hi8oАй бұрын
  • El rufai enemy of progress

    @mukhtarabdullahi4224@mukhtarabdullahi4224Ай бұрын
  • Jaka

    @AbdulsaboAliyu@AbdulsaboAliyuАй бұрын
  • Allah yakyauta

    @aishamusagmb2792@aishamusagmb2792Ай бұрын
  • Kin fadi gaskiya ina tare dake uba sani munafikaine , elrufai ya saya mai yaci sanator ya saya mai yaci gwauna amma uba sani yana kallo anhani elrufai vice president yana kallo anhani shi Minister yasa ido yana kallo wlh uba sani munafikaine

    @dahirusaraki6692@dahirusaraki6692Ай бұрын
    • ai ba wanda yakai Nasiru Elrufai cin mutuncin iyayen gidansa har shugaban ƙasa Buhari da Tinubu bai raga musu ba

      @masudsaleh5155@masudsaleh5155Ай бұрын
  • Hmmm

    @Musa2by2@Musa2by2Ай бұрын
  • Chigabanu kasar Nigéria Azalumai. Ne Su ci Amanar Al'ouma talakawan Nigéria da kuma kasar Nigéria

    @mammasanimammasani4409@mammasanimammasani4409Ай бұрын
  • Aslmbarak

    @Mousamaman12Maman-ph7uc@Mousamaman12Maman-ph7ucАй бұрын
  • Yaran Malan ne

    @shehuabdulkadir5366@shehuabdulkadir5366Ай бұрын
  • The law of karma is catching up with you. Amma fa baki da kunya, kinyi balakin raina Gwamna wallahi. Wai kinsan karfin kujerar Gwamna kuwa????

    @wazirinmaths1076@wazirinmaths1076Ай бұрын
  • Ai Dama Dan ADAM Butulu ne

    @hassanmuhammad1659@hassanmuhammad1659Ай бұрын
  • Namu ido

    @AnnoyedPlanets-ln6zi@AnnoyedPlanets-ln6ziАй бұрын
  • 0:48

    @AbdulsaboAliyu@AbdulsaboAliyuАй бұрын
  • Abun haushi shine duk girman KD da wayewansu ace wannan ne woman leader ta APC. Anya ma wannan matar tasan meye ake nufi da town hall meeting kuwa? sa'anan Uba Sani fa ya fiki kusa da Malam Nasiru. 😭😭😭

    @abubakarmuhammedbaba172@abubakarmuhammedbaba172Ай бұрын
  • Mu yan kaduna bamuga abida akayi ba a lokacin sa akacewo baahin dan haka matsalar ko ce

    @rukayyaqwaram5855@rukayyaqwaram5855Ай бұрын
  • HHHH😂

    @adammuhammedashir2767@adammuhammedashir2767Ай бұрын
  • Kaji ta wai basu yadda bah. Haka Malaam Nasiru shima yayiwa Buhari butulci bayan Buhari ya gama mulki

    @ismailchikaire5727@ismailchikaire5727Ай бұрын
  • Alhaki kuikuyo Allah yasaka was Malam zai-zaky da almajiransa,kunyi rusau Allah yarusa Ku Kamar yadda Kuka tausamana makarantu day gidaje😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊

    @user-mh9lh6hc9o@user-mh9lh6hc9oАй бұрын
  • Matsalar kujeran haram kenan wallahi tallahi kujeran gwamnan pdp ne kuka kwache

    @aliyuauwal7297@aliyuauwal7297Ай бұрын
  • Wai mlm saide uwar mlm shegiya tsohuwar kilaki tsohuwar karuwa wai Mai rusau na rusa ah gutsun uwarku keda mlm din Yan asara

    @LawanAdamu-qt2mu@LawanAdamu-qt2muАй бұрын
    • Allah ya shirya mu

      @rukayyaqwaram5855@rukayyaqwaram5855Ай бұрын
    • ​@@rukayyaqwaram5855ai ba wanda yakai Nasiru Elrufai cin mutuncin iyayen gidansa har shugaban ƙasa Buhari da Tinubu bai raga musu ba

      @masudsaleh5155@masudsaleh5155Ай бұрын
    • Yanzu akafara kafin E F CC sushigo,

      @ashfailiyasu8398@ashfailiyasu8398Ай бұрын
  • Family 😂 issues kuje chan kuci kanku Yan asara ahaka zaku kare tir da haihuwanku tun ah duniya sai Kun wulakanta

    @LawanAdamu-qt2mu@LawanAdamu-qt2muАй бұрын
  • Ai wannan jahila ne

    @jibrinyakubu1390@jibrinyakubu1390Ай бұрын
KZhead