Sai da na yi gargaɗi kan bashin da El-Rufai zai ciyo amma aka yi min bore - Shehu Sani

2024 ж. 3 Сәу.
4 694 Рет қаралды

Sanata Shehu Sani ya ce hana El-Rufai ciyo bashi na ɗaya daga cikin dalilan da ya kwace kujerarsa ya ba wa wani a Zaɓen 2019.
Ya ƙara da cewa dama hangen halin da jihar za ta iya tsintar kanta ya sa ya yi tsayin daka wajen hana gwamnatin El-Rufai ciwo bashi a wancan lokacin da yake kujerarsa ta ɗan Majalisar Tarayya, kuma ya gargaɗi mutanen Kaduna amma ba su goyi bayansa ba sai ma bore da su ka yi masa.

Пікірлер
  • Wallahi Allah ya fitar da kai kunya comrade kuma Allah yai maka albarka

    @aliyuauwal7297@aliyuauwal7297Ай бұрын
  • Best ever my senator wallahi ga ranan ka i wanted to see you face to face my senator to interview with you comrade

    @aliyuauwal7297@aliyuauwal7297Ай бұрын
  • Kowane Gauta Ja ne!!! Matsalar y'an Siyasar Nigeria Munafurci duk Wanda yazo yana magana Baki Rad'au Amma daya samu dama Sai Labari ya Canza

    @AUWALUMARBALA-yh7dk@AUWALUMARBALA-yh7dkАй бұрын
    • Wannan shine gaskiyar magana, dan uwa.

      @ishaqibrahimyerima3591@ishaqibrahimyerima3591Ай бұрын
    • Wani aiki ne zai iya nunawa yayiwa Kaduna Central a 4 years din shi a Senate. Kunfar bakin banza da wofi.

      @ishaqibrahimyerima3591@ishaqibrahimyerima3591Ай бұрын
  • Ai El Rufa.i mugun bawane ga butul ci a wajan sa

    @user-qt3pl1cj7q@user-qt3pl1cj7qАй бұрын
  • Ban ji dadi ba ko kadan wata rana malam Nasiru yana jawabi a kan shehu sani ya hana a ba shi bashin ya ce,"...Allah ya tsine masa..."

    @aminadtm8354@aminadtm8354Ай бұрын
    • 😅😅😅😅

      @d.bcooper2271@d.bcooper2271Ай бұрын
  • Wai Sai da nace yan kaduna ga ranar shehu Sani sun Gani da dalilin daya suke takun saka da nasuru

    @rabiulecturer4051@rabiulecturer4051Ай бұрын
  • Sakarai kawai, karya kakeyi

    @nasirumainasuleiman3146@nasirumainasuleiman3146Ай бұрын
    • A'a ban da zagi

      @aminiyatrust703@aminiyatrust703Ай бұрын
    • Kai dakikin yaro Dan wahala

      @LawanAdamu-qt2mu@LawanAdamu-qt2muАй бұрын
    • Amma dai Kai wawane

      @aliyuauwal7297@aliyuauwal7297Ай бұрын
  • Kai munafuki ne ai, ka fiye karya shiyasa ba a yarda da gaskiyarka

    @d.bcooper2271@d.bcooper2271Ай бұрын
    • A a ban da zagi

      @aminiyatrust703@aminiyatrust703Ай бұрын
  • Gaskiya elrufai is a scam

    @khalifaharoon7061@khalifaharoon7061Ай бұрын
KZhead