EFCC ta Fara kwace Kudin Yahaya Bello ya sata, Abba zata Bincike Shugaban Gidan Radio Kano El-rufai

2024 ж. 27 Сәу.
2 662 Рет қаралды

Motsin aka ga tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai, ya yi kwanan nan ya jawo ana raɗe-raɗin zai tsaya takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.
Hukumar Karɓar Ƙorafe-Ƙorafe da Yaƙi da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, ta ƙaddamar da bincike dangane da zargin almundahana kan Shugaban Gidan Talabijin na jihar (ARTV), Alhaji Mustapha Adamu Indabawa.
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya EFCC ta ce makarantar 'American international school' da ke Abuja ta tura dala $760,910.84 zuwa cikin asusun hukumar.
Wani ɗalibi ɗan gwagwarmayar kare muhalli da gandun daji a Ghana ya kafa tarihin rungumar bishiyoyi masu yawa cikin sa’a ɗaya.
The move seen by the former governor of Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai, has recently led to rumors that he will run for the presidency in the 2027 election.
The Kano State Anti-Corruption Commission, PCACC, has launched an investigation into allegations of corruption against the Chairman of the State Television (ARTV), Alhaji Mustapha Adamu Indabawa.
The Anti-Corruption Commission of Nigeria EFCC said that the 'American International School' in Abuja transferred $760,910.84 into the agency's account.
A student who is an environmentalist and forester in Ghana has set a record for hugging the most trees in one hour.
EFCC ta Fara kwace Kudin Yahaya Bello ya sata, Abba zata Bincike Shugaban Gidan Radio Kano El-rufai.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Пікірлер
  • Holle

    @SalihuAhmadu-bj6lw@SalihuAhmadu-bj6lw2 күн бұрын
KZhead