kotu ta Bada belin Hadi Sirika, APC tayi Asara a Karkashin Ganduje, Yan Sandan Kano sun kama Sadiq

2024 ж. 9 Мам.
3 050 Рет қаралды

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan abokinsa Bello Bukar Adam wanda ma’aikacin Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Jihar Kano (KEDCO) ne.
Babbar Kotun Tarayya ta ba da belin tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama Hadi Sirika da ’yarsa Fatimah da wasu biyu a kan Naira miliyan 100 kowannensu.
-Kotun Tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta sanya ranar fara sauraren karar da shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya shigar.
Dubunnan ƴaƴan jam'iyyar APC a jihar Jigawa sun sauya sheƙa zuwa jam'iyyar NNPP.
The Kano State Police has arrested a man named Sadiq Zubairu, on suspicion of murdering his friend Bello Bukar Adam who is an employee of the Kano State Electricity Distribution Company (KEDCO).
The Federal High Court has granted bail to former Aviation Minister Hadi Sirika, his daughter we Fatimah and two others for 100 million Naira each.
- The Federal Court sitting in Kano State has set the date for the hearing of the case filed by the National Chairman of APC, Abdullahi Umar Ganduje.
Thousands of members of the APC party in Jigawa state have defected to the NNPP party.
kotu ta Bada belin Hadi Sirika, APC tayi Asara a Karkashin Ganduje, Yan Sandan Kano sun kama Sadiq.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Пікірлер
  • Kwankwasiya amana ❤❤❤

    @tasiuadamu9747@tasiuadamu974713 күн бұрын
KZhead