Abba Yana da Hannu a Ciki, Sheri'ar Yahaya Bello da EFCC ya chanza salon, Yan Sandan Kano

2024 ж. 26 Сәу.
3 561 Рет қаралды

A ranar Alhamis din nan ne wasu gwamnonin Arewacin Nijeriya suke kammala wani taro a Amurka kan zaman lafiya da matsalar tsaro a jihohin da kuma yadda za a shawo kansu.
Babbar kotun jihar Kogi ta ba da umarni ga shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede ya gurfana a gabanta.
Jam'iyyar APC ta bankaɗo makircin da aka hada game da zanga-zangar da aka gudanar a sakatariyarta.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi ƙarin haske game da janye jami'an ƴan sandan da ke samarwa hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano tsaro
On this Thursday, some governors of Northern Nigeria are concluding a meeting in the United States on peace and security problems in the states and how to overcome them.
The Kogi State High Court has ordered the Chairman of the EFCC, Ola Olukoyede to appear before it.
The APC party has revealed the conspiracy about the protest held at its secretariat.
The Kano State Police Command has clarified the withdrawal of police officers who provide security to the Kano State Anti-Corruption Commission.
Abba Yana da Hannu a Ciki, Sheri'ar Yahaya Bello da EFCC ya chanza salon, Yan Sandan Kano
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

KZhead