Tsoffin sunyi Abun kunya yayi Tinubu ya dakatar da CBN kan Kuɗin tsaron Internet, NDLEA, Sojoji,

2024 ж. 12 Мам.
1 618 Рет қаралды

Wasu tsofaffi masu ’shekaru sama da 7o sun shiga hannun hukuma kan dillanin miyagun kwayoyi a jihohin Binuwai da Ekiti.
Mahaifin yarinyar, Saidu Dahiru ya yi wa ’yan sanda korafin cewa ’yarsa da ake nema aka rasa ba ta dawo gida ba bayan tafiyarta makarantar Islamiyyar.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bai wa Babban Bankin Nijeriya CBN umarnin dakatar da fara amfani da dokar cire harajin tsaron intanet.
Daraktan yada labarai na hedikwatar tsaro, Manjo Janar Edward Buba ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a a Abuja kan ayyukan rundunar sojin kasar.
Some elderly people aged over 7o have been arrested by the authorities for drug dealers in Benue and Ekiti states.
The girl's father, Saidu Dahiru, complained to the police that his missing daughter did not return home after going to the Islamic school.
President Bola Ahmed Tinubu has ordered the Central Bank of Nigeria (CBN) to suspend the implementation of the internet security tax exemption law.
The director of information at the security headquarters, Major General Edward Buba, said this in a statement he issued on Friday in Abuja on the activities of the armed forces.
Tsoffin sunyi Abun kunya yayi Tinubu ya dakatar da CBN kan Kuɗin tsaron Internet, NDLEA, Sojoji.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

KZhead