NIGER🇳🇪DA NIGERI 🇳🇬 LAUYOYI SUN SHIRYA SAB ZAA KAMA WACCE TA ZAGI YAN MATAN NIGER 🇳🇪

2022 ж. 15 Там.
86 664 Рет қаралды

#DiffaStudiotv #ke #gabatar #da #KZhead #channel
#labarunduniya#,#siyasa#saro#
#mali#telesahel#Mubarakeetv#sabtechnology#mahadytech
Kktechtube#mannir1tv#kb1technology#
Hikimatv#sirrintechnology#sirrinbank#
Arewadelytrus#arewacomouter#alinuhu
#adam a zango#bakoritv#zinariyatv#
Gomna Ti1tv#saina fadaonetv#kaitatv#
Mrpresiden1tv#kundinshahara#tsakargida
#tskaralumma#mujallarmataciyatv#
Qiblafm#alfurcanwalhudatv#sairamove#
Mommegombetv#Dr-AbbaTv#comediy#
Waƙoƙin hausa#indianhausa#autamgby#
Hamisubreker#flimhausa#hausa#bbc#
Labarunduniya#arewa24#nigeria#
niger#sojojin#bokoharam#solemanedanamanitv#buhari#bazum#muhammadissouhou#ossumane#libiya#sulemanedanamani#sulemana227#
comediy# yadda ake nige#NigeriyaShakaka #komai_daLruwan_ka News #Gossip #Maciji #Bauchi #Lesbian #Lesbians #Madigo #MacedaMace #Yaniska #AdamAZango #AdamZango #PDP #APC #SiyasarNigeria #Rarara #Hausa TopTv #ZabenNigeria #Awa24 # BrothersTv #Kannywood #HausaFilm #HausaMovie #NuraMInuwa #NigerianMusic #AfricanMusic #HausaSongs #Hausamusics #Lovesong #Love #Music #KZheadMusic # Lagos #Kaduna #Abuja #Buhari #Africa #Nigerian Film #HausaFilm #HausaMovies #HausaFilms #HausaSongs #AdamAZango #AdamZango #AdamAZango #AdamZango #AdamZango #AdamZango #Rahamsadau #Alinuhu #awa24 #Arewa24 #Hausatoptv #DadinKowa #Dadinkowasabonsalo #indiahausa #JaarumaaEmpire #muneeratabdusalamLa ku dinga Samun shirye shirye kamar Haka #Komaidaruwanka #Komaidaruwankatv1 #Maryamyahya, #Fati_Washa, #Ali Nuhu ,#AdamAzango,#Arewa, #Hausa_24 ,#Hausa Top,#Top_Hausa, #Hausa ,#kannywood, #Ado_Bayero_Mall #Hamisu_Breaker,#Naziru_sarkin_Waka ,#Labari_Na, #Dadin_Kowa,#Arewa_24 ,#kano,#Kwana casain, #izzar_so ,#Mazaje_Ne,#Nura_M_Inuwa,#Zangazanga #Sabuwar_waka,#LABARILNA #Sadiq_sani_sadiq,#Ummi Rahab,#Maryan_kk ,#Abduljabbar_Nasiru_Kabara,#Maryam_Malika ,#Tsakar_Gida,#Naburaska,#Zee_Pretty #Hasana Muhammad #Yan_karota #Fyade #Jikan_Malam#SADIYA HARUNA #TSAKARGIDA,#ASKA_TARA, #AWA24 #AREWA 24,#GIDAN_BADAMASI #ALLNUHU,#ADAM A ZANGO #HAMISU_BREAKER, #RAHAMA SADAU #IZZAR_S0, #ADO GWANJA #MARYAM_YAHAYA,#YARYAM_BOOTH #MANYAN_MATA, #BIDIYO,#VIDEO #AMARTENTERTAINMENT,#DADIN_KOWA #WASA _FARIN_GIRKI, #KWANA CHASA
IN, #LABARIN, #RUDIN_ZAMANI #SAFNE_SUHANE,#TARKON_KAUNA #JAMALRAJA, #YAR_MINISTAR #IGIYAR SO,#ZEE_PRETTY,#AN_YI_WUF #JARUMA, #YAN_SHIA, #ZAKZAKY #FREE ZAKZAKY,#NA ABBAAFAKALLAHU #KANNYWoOD, #KAHUTU ENTERTAINMENT #SADIYAHARUNA, #TAGE,#LABARI NA #aduniya,#dauringoro #alaqaKarkumanta da danna alamar subscribe da kararrawa mungode #mahamadouissoufou #albadeabouba #hamaamadou #souleymanedanamani #adarawatv #telesahel #libya #niger #tahoua #niamey #hausafilm #alinuhu #arewa24 #bbchausa #tillabery #adamazango #hadizagabon #sarkinwaka #kaduna #sanidanja #saudiarabia #italia #kokowamaradi2019/2020 #luttetraditional #whatsapp #facebook #Eco #rfihausa #dwhausa #buhariya
O
O#izalaikunallah #drahmedgumi #sheikhahmedtijaniyusuf #drmansurisayalwa #drsheikhkabiruharunagombe #jibwis #Abubakargiroargungu #sheikhjafar #ahlussunnah #sunnahsak #izalaikunallah #whatsapp #facebook #Eco #rfihausa #dwhausa #buhariya #gandujeya #cristianoronaldo #alinuhu #niger #tahoua #niamey #izzarso #bugunzuciyarmasoya #dukabiyu #maryamyahaya #amalumar #nafisaabdulahi #siyasarniger #akaanfara #aduniya #bakoritv #banabakwai #maryamyahaya #hamisubreaka #mazajene #nollywood #kadawood #sarkinwaka #Aminualanwaka #belloyabo #niger #cotedvoire #abijan #sudan #hausawa #zarma #fatiwasha #kundinsahara #labaranduniya #takaitatunlabarai #niger #bazoummohammad #mahamaneousmane #ceniniger #messi #hausawanduniya #hausawa #ABOKI #GADARZARE
O#mahamadouissoufou #albadeabouba #hamaamadou #souleymanedanamani #adarawatv #telesahel #libya #niger #tahoua #niamey #hausafilm #alinuhu #arewa24 #bbchausa #tillabery #adamazango #hadizagabon #sarkinwaka #kaduna #sanidanja #saudiarabia #italia #kokowamaradi2019/2020 #luttetraditional #whatsapp #facebook #Eco #rfihausa #dwhausa #buhariya #gandujeya #cristianoronaldo #yahayakaka #yakoubaadamou #issakaissaka #nigeria #jaridonmako #drsheikhkabiruharunagombe #sheikhahmedtijaniyusuf #drmansurisayalwa #drsheikhkabiruharunagombe #jibwis #Abubakargiroargungu #sheikhjafar #ahlussunnah #sunnahsak
aibo hassan libya niger kokowa niger 2022 aibo hassan vs issaka issaka
aibo hassan niger libya india hausa aibo hassan vs issaka issaka
#adamazango #hauwagombe #hauwayarfulani #adogwanja #DanJarida #MaiShadda #Rarara #daudakahuturarara #abale #daddyhikimatv

Пікірлер
  • C'est Niger qui gagne tous les moments inch'Allah Dieu nous aide Dieu nous bénisse dans notre pays Niger🥰🇳🇪👌🤲👍👌✊💫

    @razakhama3680@razakhama3680 Жыл бұрын
  • Shidai fitina akwance take duk wanda ya ta da,ita Alllah ya tsine mishi. Kuma kowa yasan sulhu alkhairine. Toh shi duniyannan babu wanda yafikarfin zagi. Amma in,anzageka akace kayi hakuri to kayi hakuri mana mahakurci mawa daci. Don girman Alllah ayi hakuri abar maganan haka kowa yacigaba da rayuwanshi.yau fa inkaine gobe bakai bane. Alllah ya huci zuciyanku.Allah yasa mudace.

    @_-Fatima@_-Fatima Жыл бұрын
    • Nigeria da Niger dayace kawai fahimtace

      @muhammadmusa5545@muhammadmusa5545 Жыл бұрын
    • @@muhammadmusa5545 kai kuma kayi mummunar fahimta Kai mutum yana ganinka banza taya zakayi wannan mummunar fahimta 🇳🇪🇳🇪🇳🇪 yakamata kayi kyakyawar fahimta

      @user-vj6si2vk8t@user-vj6si2vk8t Жыл бұрын
  • Dan Allah al umma mudin tauna magana kafin mu furta ta.Wallahi naji zafin furicin matan nan.Allah ya bamu hakuri.Allah ya raba mu da aikin ko fusion danassani.Amine

    @yacoubafaiza1842@yacoubafaiza1842 Жыл бұрын
  • Allah yakara haka kawunan mu yan uwana niger da Nigeria inama kowa fatan alkairi Allah yakara bamu hakuri dajuna ameen

    @sabiusaninasarawa3703@sabiusaninasarawa3703 Жыл бұрын
  • Ninataba da hakan da Nigeria azaman Niger walahi walahi da saikunfimu talauci da kuke fadama Niger aimuma Allah bai Manta damu insha Allah

    @zaharadinuissaka9063@zaharadinuissaka9063 Жыл бұрын
  • Tab allah yakiyaye nasa tutar niger saboda naburge wasu mutane nidan 🇳🇬🇳🇬🇳🇬 kuma ina san kasata fiyeda yadda wani kesan kasarsa

    @jabirnakowa5000@jabirnakowa5000 Жыл бұрын
  • to dan Allah wadanda busu hakuraba Dan Allah ayi abinda za ayi agama awuce wurin haba haba haba🙏🙏🙏.kuma wadanda sukai hakuri Allah yakara hakuri🙏🙏🙏.mu en niger kuma en Nigeria🙏🙏🙏🇳🇪❤️🇳🇬

    @aliidirris871@aliidirris871 Жыл бұрын
    • Ni day ban yafe ba kuma ba abinda za'ayi illa ince allah ya ISA allah yamana sakayya ai dagam gam suke da neman suna sannan daga baya su fito suce ayi hakuri saboda ABA itace ta faekoba kuma bazata zama ta kershe to da Wanda yayi da Wanda ke shirin yi batareda hakkin muba to allah yamana sakaya kuzagemu iya son ranku muna godiya

      @bintabiyazi6452@bintabiyazi6452 Жыл бұрын
    • Kai nainane wane gari kake inkaimaka ziyarar

      @alibouziane6924@alibouziane6924 Жыл бұрын
    • @@alibouziane6924 godiya Nike sosai grand frère. yanzu ba a Niger nikeba ina Libya.

      @aliidirris871@aliidirris871 Жыл бұрын
  • Wallhi wanna Bai daseba kaji so ran Allah

    @addanaaboubacar9185@addanaaboubacar9185 Жыл бұрын
  • Hakane muyi hakuri dunkanmu Allah yagafartamuna🇳🇪🇳🇪

    @HalilouYacouba-vz6ez@HalilouYacouba-vz6ez Жыл бұрын
  • Dan Allah Yakamata Ayi hakuri Abar Wannan magan

    @user-uh8pf5in4e@user-uh8pf5in4e Жыл бұрын
  • Masha Allah muna taredaku adau mataki akanta wlh gobe wani bazai karaba

    @abouvfer@abouvfer Жыл бұрын
  • Allah yanatareda mehakouri

    @ibrahimabale1668@ibrahimabale1668 Жыл бұрын
  • Ayi hakuri awuce wajen kawai domin kowa mai laifine.

    @ilyassounassirou6063@ilyassounassirou6063 Жыл бұрын
  • Dan girman Allah kuyehakuri Allah yanasonmaihakuri

    @user-ji6vi8bq5p@user-ji6vi8bq5p11 ай бұрын
  • Ana Tare niger Nigeria please amanta we are together

    @muhammadmuhammad8745@muhammadmuhammad8745 Жыл бұрын
  • Gaskiya Atauki Mataki akan wada Tazagi Yan niger Sabida gaba daga naku. maman shauibou

    @mamanhassen2941@mamanhassen2941 Жыл бұрын
  • Macha Allah Allah yataimaka

    @abdoulfattaoutv8485@abdoulfattaoutv8485 Жыл бұрын
  • Toh ai shine bai bi ta inda zaa yimai kara ba bai kamata yayi bayani akan abinda bai sani ba ai

    @hasskuabdul3090@hasskuabdul3090 Жыл бұрын
  • Gaskiyane 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 nefa

    @salisualhazawa8130@salisualhazawa8130 Жыл бұрын
  • Kai malam karyane mufa bamazuwa libi da saransu aiki balle bara

    @jabirnakowa5000@jabirnakowa5000 Жыл бұрын
  • Niger Nigeria kasa daya ma kusanta I love niger and Nigeria 🇳🇬🇳🇪🇳🇬🇳🇪

    @adamumar2081@adamumar2081 Жыл бұрын
    • Aslm

      @adaabou7027@adaabou7027 Жыл бұрын
    • Wslm ya kk aboki

      @adamumar2081@adamumar2081 Жыл бұрын
  • Gaskiya ne

    @yahayaabdou9172@yahayaabdou9172 Жыл бұрын
  • Wallahi budai bamu hakura shegiya

    @habiboualakos4937@habiboualakos4937 Жыл бұрын
  • Allah hada Kammu Baki daya

    @shushuhabib7378@shushuhabib7378 Жыл бұрын
  • Wlh bazamuyafe ba

    @auwalmd6307@auwalmd6307 Жыл бұрын
  • Dan allah kai mai wan nan KZhead kin Dan allah kaji Tsu ran allah kaima kana da Hanu aciki idan antada tarzuma

    @mukhtarmoutari129@mukhtarmoutari129 Жыл бұрын
  • Ai wlh idan gaskiya zaabi su yan Nigeri sunyi zagi kuma

    @autar.matamuhammad3439@autar.matamuhammad3439 Жыл бұрын
  • Kai Ali munzagi wannan malami ai wallahi nangaba malaminda duk yammanta da matsayinsa tofa bazamu barshiba.

    @rabiouissakaniger256@rabiouissakaniger256 Жыл бұрын
  • Dan Allah karku ja mana a Koremu a legos muna cin abinci

    @muhammadshuaibu2048@muhammadshuaibu2048 Жыл бұрын
    • Ko 🤣🤣🤣🤣🤣🤣✌

      @usumaneibrahimnijar6090@usumaneibrahimnijar6090 Жыл бұрын
    • @@usumaneibrahimnijar6090 wlh nageria tamana komai macha Allah

      @muhammadshuaibu2048@muhammadshuaibu2048 Жыл бұрын
    • Hakane ya Muhammad

      @usumaneibrahimnijar6090@usumaneibrahimnijar6090 Жыл бұрын
  • Hakane momi Allah sa mudace

    @manajakelleri287@manajakelleri287 Жыл бұрын
  • Amakada amanta abindayasa sabuda gube akoyamata ladabi Kagatakara sabuda batada mutunce Wlh ko gidanku daya mutun yayema wanan to kakaishe kotu badan kacema muttane mutunce ba Dan Kar waniyakara

    @kasimabdullahi4058@kasimabdullahi4058 Жыл бұрын
  • Gaskiya malama Wana ba a ciwa karamani Allah charya

    @aboubakaroumar6038@aboubakaroumar6038 Жыл бұрын
  • Kuma kakace ayi hankuri kunsaba Niger ne shine yasa hakan mudukanmu muje muyi nazari akan mastololin da kafaruwa acikin Afrique Kaka zamuyi Afrique tazamana lafiya muyi wanan nazari

    @zaharadinuissaka9063@zaharadinuissaka9063 Жыл бұрын
  • Allah sarki duniya mun manceda zancen addini sai zancen kasa

    @muhammadmusa5545@muhammadmusa5545 Жыл бұрын
  • Ita fitina ansan farkonta ba'asan ƙarshenttaba ya Allah kakaremu dagasharrin shaiɗan Amin summa amin

    @arbearbe577@arbearbe577 Жыл бұрын
  • Wanda ya fasa Kai wa kotu tunda Ina anan Wani Dan niger yafito yace Allah yasa a biafara duk Yan arewan ai zasu gudu Kuma niger zasu koma harda Wani wai su bazasu kar besu ba tunda ku fatanku a raba kasan Nigeria toh ta Allah ba taku ba Nigeria kasa dayace Kuma tsinsiyace madauri daya don haka manufanka bara ta cika ba

    @shafiumbello2297@shafiumbello2297 Жыл бұрын
  • Allah sa mudache duniya da lahira fatan alkairi

    @auwalamadou7464@auwalamadou7464 Жыл бұрын
    • Assalamou jima a musulman ya kamata a hukutata saboda gobe kar wani ko data saké Irin wanne gaskiya badadi saboda wasu Yan nageria basu tunanin a j'ai Yan nageria a niger saboda Hanin sukai Yan niger kawaii ke Shiga nageria ?

      @aboubacaroummatela8208@aboubacaroummatela8208 Жыл бұрын
    • Ai ba yau ne Yan nageria suka Saba zagin Yan niger ba idan ba hukutata gaskiya gobe abin zabiyo baya zai kazanta !

      @aboubacaroummatela8208@aboubacaroummatela8208 Жыл бұрын
  • Kiwakkida suna wananmatar alayaisa 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪👍☝️☝️☝️

    @abdallaibirahim2665@abdallaibirahim2665 Жыл бұрын
  • 🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂tabb lallai akwai matsala harda wani takardan Kai Kara tabb Allah ya Kara mana ilmi Mai amfani

    @jafarabubakar4637@jafarabubakar4637 Жыл бұрын
  • Nidai anawa gani bature bai isa yarabamu ba, bature ne yazo ya same mu ya bambamta mu Amma Najeriya da Nijar duk Abu guda ne, sannan Kuma idan akayi hakuri abin zai wuce idan Kuma aka ki yin hakuri watarana su ma 'yan Nijar wani Bata gari zai aikata laifi ya jawowa sauran mutanan Nijar.

    @sanusiadamuambursa3156@sanusiadamuambursa3156 Жыл бұрын
  • Allah ya shirya mu muduka amin

    @abdoulazizoumar5005@abdoulazizoumar5005 Жыл бұрын
  • 🤲🤲🤲🇳🇪🇳🇪🇳🇪

    @younisissa3021@younisissa3021 Жыл бұрын
  • باندا السلام عليكم ورحمه الله تعالى وبركاته انت نازل الكلمه ولا ايه توم

    @chaiboutsintuwa8514@chaiboutsintuwa8514 Жыл бұрын
  • ahto kotu dan allah muje wllh komi munhiku ko yan niger muje ko dan kunga ana shareku to amuje kotun

    @koireargungu9952@koireargungu9952 Жыл бұрын
  • Dole Dan asali nagode I na gonbayanka 100%

    @ibrahimrahinatuamina4878@ibrahimrahinatuamina4878 Жыл бұрын
  • 👍👍🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

    @soulemanharuna9217@soulemanharuna9217 Жыл бұрын
  • Anki ayi haķuri,dakunsan wannan ai da baxaizama kullum bakuda wađanda zakuzaga sai mu?

    @rabiouissakaniger256@rabiouissakaniger256 Жыл бұрын
  • Ku ai dama matsalar ku kenan se ku gama mutum da Allah daga baya ku tsutai

    @ibib6735@ibib6735 Жыл бұрын
  • Wai dan Niger ne zai aibanta yan Nigeria kan bara

    @umarbafeto4834@umarbafeto4834 Жыл бұрын
  • wahala

    @maryammohamed1638@maryammohamed1638 Жыл бұрын
  • Gaskiya ne wly

    @salissougarinayayche1483@salissougarinayayche1483 Жыл бұрын
  • Idan za'a hukunta wanda ta zagi yan Niger to suma wanda sukamata coment na zagi se a nemisu a kuma hukuntasu tinda ba haka kawai yayi zagin ba akwai dai abinda akayimata kunzo kuncikamana kasa da saida shayi wai har kunada bakin magana kar Allah yasa ku hakura

    @umarbafeto4834@umarbafeto4834 Жыл бұрын
  • NI DAN KANO NE A TARAYYAR NIGERIA. Gaskiya wasu basu ma fahimci me ake ciki ba sam-sam Asali fa Nigeria da Niger dukka abu daya ne, turawan mulkin mallaka ne suka rarraba mu domin son zuciyarsu. Ku lura, bayan da waccan sakarar ta zagi matan Niger, wacce irin tsangwama ce bata gani ba daga yan uwanta yan Nigeria. Baku ga yadda dole tasa ta fito ta bayar da hakuri ba? Amma kawai wasu yan social media marasa fahimtar rayuwa su fito suna ta kumfar baki wai sai sun dauki mataki. Anya kuwa babu makircin Turawa a wannan hayaniyar taku? Na ji ma wani kamar yana cewa officially yake wannan hayaniyar, to anya kuwa ba muafukan Turawan nan ne ke daukar nauyin su ba? Duk da ba lallai ne su kansu su san da hakan ba,, amma dai abin abin dubawa ne. Lallai Musulmi mutum ne mai kaifin basira, ko a Nigeria Ku lura yadda ake ta kokarin sai an haddasa gaba tsakanin Hausawa da Fulani a kan batun kidnapping da sauran ayyukan yaddanci, in fact, an sha kama wadansu kabilun wadanda ma ba yan arewacin Nigeria bane kuma ba musulmai ba sanye da kayan Fulani harda kwaikwayon maganar Fulani yayin aikata ta'addancin su amma da yake mun gano dasisa da makircin da ke cikin abin, babu wani bahaushe da ke yi wa Fulani kudin goro a kan hakan. Don haka ya kamata Ku shiga taitayinku kada ku rura wutar gaba tsakanin yan'uwan da suke zaune lafiya kalau daruruwan shekaru. Har kullum mu rinka tuna asalin mu, da kuma inda muka dosa bisa koyarwar addinin mu yayin aiwatar da al'amuran mu. Babu inda babu mutanen banza babu kamar yadda babu inda babu na kirki. Mu yi la'akari da halayyar mutanen kwarai dake cikinmu kada mu watsa masu ƙasa a idanun su. Allah Ya yi mana jagora.

    @bashirshehu9471@bashirshehu9471 Жыл бұрын
    • Amen

      @bakarlaouli7094@bakarlaouli7094 Жыл бұрын
  • Ousmane Dan fodio da Babou kamarsa a dufadin kasar Nigeria ma a Niger a ka haifechi

    @fatoumamoussa3350@fatoumamoussa3350 Жыл бұрын
  • Habakuma wannan magana batabaribace

    @abdulfatahtahir7315@abdulfatahtahir7315 Жыл бұрын
  • Mazauna Libya sune shai ɗanun

    @musubakaske5123@musubakaske5123 Жыл бұрын
  • Wannan gaskiya ne wallahi

    @mohinmilon8339@mohinmilon8339 Жыл бұрын
  • Gaskiyane

    @aliabubakar6606@aliabubakar6606 Жыл бұрын
  • Bayan tabada hakuri tadawo takara chin mutunchi Yan niger

    @mansirabubakar715@mansirabubakar715 Жыл бұрын
  • 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪😍😍

    @salissougarinayayche1483@salissougarinayayche1483 Жыл бұрын
  • ya Allah🇳🇪🤲

    @mdgmbadmssbngrniger5764@mdgmbadmssbngrniger5764 Жыл бұрын
  • واخيرا هناك شخص عاقل ب نيجر🇮🇪

    @fatimasawaba6735@fatimasawaba6735 Жыл бұрын
  • Bayona ba akafara ba

    @pumaoumar4843@pumaoumar4843 Жыл бұрын
  • Bawan maganar wallah

    @hausanigertv1191@hausanigertv1191 Жыл бұрын
  • Yes my sister u talk everything but still u have to understand wat other people are saying about this isu

    @oseinimustapha5815@oseinimustapha5815 Жыл бұрын
  • Akamata Dan Su gone

    @moubaraknafiou4229@moubaraknafiou4229 Жыл бұрын
  • Idan kabibiya itama takuce kuki ta surutu

    @anasyusif79@anasyusif79 Жыл бұрын
  • Kai malam ka kiyaye wlh

    @auwalmd6307@auwalmd6307 Жыл бұрын
  • 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪❤❤❤❤❤👍👍👍👍

    @younisissa3021@younisissa3021 Жыл бұрын
  • Kerihemoumou baki

    @sunusisani7990@sunusisani7990 Жыл бұрын
  • Aslm

    @nasirnasirnasir4276@nasirnasirnasir4276 Жыл бұрын
  • Wannan ba malami ne ba. Malamai sune kamar su sheikh kabiru gombe su dauwarawa su pantami Jafar mhmd da su awal Allah ya jikansu da sauran su ba zan iya lissafasu ba

    @adamabdallah8424@adamabdallah8424 Жыл бұрын
  • Niger et Nigeria ce la même chose 💯

    @mahamanemahamane754@mahamanemahamane754 Жыл бұрын
  • Kulum anayi sai ace kuyi hakuri idan za qilga mutun nawane suke mana Haka ataka sai ace Katia hakuri aman baza'a dainaba

    @yacoubatsayabou7007@yacoubatsayabou7007 Жыл бұрын
  • Kabani lambarka

    @MADAKATV@MADAKATV Жыл бұрын
  • Salam aleykoum Nigeria everybody Connecticut

    @chaiboutsintuwa8514@chaiboutsintuwa8514 Жыл бұрын
  • Merci beaucoup nigériane

    @niger2481@niger2481 Жыл бұрын
  • السلام عليكم 👍👍👍👍👍👍👍👍💓💓💓💪💪💪🇳🇪💪💪👍👍👍

    @abdallahhamza7298@abdallahhamza7298 Жыл бұрын
  • To kema yaune Dukan Saba zagin Niger ne kutaba gani Yan Niger suzagi Nigeria bayau ba ne Yan Nígeria sukafara zagin Niger ba kuluyomin kuna zagin Niger shine yasa suka fastama akan Nigeria tura takai bango shine yasa kurma yayi kunuwa Yan Niger sunada gaskiya idan ku masu hankali ne Yan Nígeria da saikuji da rikicinda acikin karsarku Nigeria suboda sauran bamasu hankalibane

    @zaharadinuissaka9063@zaharadinuissaka9063 Жыл бұрын
  • Ku yana Nigeria Ku tu na baya yakin Biafra yan Niger sun taya ayaki

    @ibrahimtouareg9652@ibrahimtouareg9652 Жыл бұрын
  • Kai lafiyan ka kuwa malam ya Gayama maganar banza kuma muja baki muyi shuru

    @salifsulliman9396@salifsulliman9396 Жыл бұрын
  • duk wanna garan ijiyar birine

    @hamidubassu3719@hamidubassu3719 Жыл бұрын
  • AA aidaniyatafada renamunetai

    @ouzeirouharda6349@ouzeirouharda6349 Жыл бұрын
  • Kai jamaa tabada hakuri kuma tanuna tayi kuskure haba jamaa saikuyi hakuri ubangijima munayimasa laifi kuma yayafrmana towaye mu abayida bazamu yihakurida junanmuba a Allah yasamudacr

    @rukayyashuaibu2911@rukayyashuaibu2911 Жыл бұрын
    • A'a da sunyi an hakura sun kara an hakura amma yanzu bazamu yarda ba dole adau mataki saboda zuwa gaba yazama izina da fatan kin fahimta

      @bakarlaouli7094@bakarlaouli7094 Жыл бұрын
    • @@bakarlaouli7094 to shikrnan amma yakamata kusani cewa babuwanda yafikarfin kuskure arayuwa kumakusani Allah yanatareda masu hakuri meduniyarma duniyarda wataran zaawayi garibabukowa acikinta To Allah yasamudace Yakuma bakuhakuri

      @rukayyashuaibu2911@rukayyashuaibu2911 Жыл бұрын
    • @@rukayyashuaibu2911 amen summa amen ??? gaskiya ne Allah yana tare da masu hakuri kuma mune masu hakurin tunda bayauba akemana muke hakuri dan yau munce zamu rama shine mukayi laifi kuma addini yabada dama idan aka cutar dakai karama idan ka hakura shiyafi alkhairi da mun kakura mun samu wannan alkhairi kuma yanzu zamu rama kiga mun cika sunnah ?? Annabi Muhammadصل الله عليه وسلم yace من كان يؤمن بالله واليوم الأخير فليقل خيرا أو ليصمتwanda yayi imani da Allah da ranar lahira ya fadi alkhairi ko yayi shiru shin wannan maganar da tafada alkhairi ne minene hukunci wanda yayi karyar mata suna karuwanci alhali babu shaida kuma ita tace rabin matan Niger duk karuwaine shin idan mamarki aka jin ginawa wannan kalmar ta karuwanci ya zakiji dan Allah kar kiyi son rai kifadamin gaskiya ya zakiji???🦻🦻

      @bakarlaouli7094@bakarlaouli7094 Жыл бұрын
    • @@bakarlaouli7094 tabbas tayikuskure amma koda acetafadihaka aibatakira sunaba kagakuewa banida yancin dazance da mahaifiyata take Dan hakakama dainawannan xzancen kawai Allah yabaku ikon ramawa iyakacin abunda zance makakenan

      @rukayyashuaibu2911@rukayyashuaibu2911 Жыл бұрын
    • @@rukayyashuaibu2911 mu zamu ramane ta hanyar hukuma kuma duk dan kasa nagari mazaiso yaji an zagi kasar saba wai yace sai yaji an kama suna ai wannan salon rena hakumane idan biki san Niger ba kiyi tambaya kiji idan kazagi gari ko kasa ko wasu hukunci kawai za ama na cin zarafin su da kayi ba sai kakama suna ba kama suna sai Nigeria sune mutum zai zauna yazagi wanda yaga dama idan ace kotu yace ai ban kama sunan komaba Allah yasa mu dace

      @bakarlaouli7094@bakarlaouli7094 Жыл бұрын
  • Moudai matasane mouyi hanocuri tounda souvada hankouri c'est dai gachawara inidai anawagani in flim nigeria damawaca nigeria sounfi renamou sa voda vakouda chi nacou mawaca douwani mawaki kouqe gayatosou tosoucouma c'est doragani souficou

    @issazebeirou2006@issazebeirou2006 Жыл бұрын
  • Sannan suma sunzageta iyaye basufi iyayebafa suzagin dasuka yimatafa

    @shafiunakowa286@shafiunakowa286 Жыл бұрын
    • Ta zagesu sun zageta to me na kai qara🤣

      @ummahanan5786@ummahanan5786 Жыл бұрын
  • To be saniba meyasa yayi magana akan abinda be sasiba

    @AbdulWahab-zq2pc@AbdulWahab-zq2pc Жыл бұрын
  • Wanna baganabani sonawa anazagibu

    @abdallaibirahim2665@abdallaibirahim2665 Жыл бұрын
  • Masha Allah

    @nanaaabdallah8921@nanaaabdallah8921 Жыл бұрын
  • SLM

    @sahabihambali8943@sahabihambali8943 Жыл бұрын
  • Lol 😂 Wllh da ace Kun fahimce yan Nigeria da tuni Kun dena komawa ta kansu. Idan sukayi muku abu kawai abunda suke so ku fito kuyi mgn kawai su koma gefe suna dariya.

    @Al-Dhahabi04@Al-Dhahabi04 Жыл бұрын
  • Lallai Baki da hankali har wanane zaki cewa baikakarayakaryaba

    @mamoudoukahi1175@mamoudoukahi1175 Жыл бұрын
  • Ita meyakaita zaginsu To ita Dan uwarta meyayi zafi daharda zatazagi duk Al ummar Niger??? Aikowata yamata abin bacinrai y

    @abdullahimuhammadu5264@abdullahimuhammadu5264 Жыл бұрын
  • Kwanakin baya akoi wata yar fim da ba kowaba da tafito tayi ashar da katobara Akan kasar mu niger yanzu ka wata kuma vraiment trop c'est trop wlh

    @abouvfer@abouvfer Жыл бұрын
  • Ina alfaha kasata Nigeria

    @youssoufayoussif5321@youssoufayoussif5321 Жыл бұрын
  • Ba shine na farko ba fah

    @mahmoudabdoulgaffarou7321@mahmoudabdoulgaffarou7321 Жыл бұрын
  • Bazamu hakuri ba kinji

    @nassuruchaibu2634@nassuruchaibu2634 Жыл бұрын
  • Akwai malamanda balamaibane

    @mansirabubakar715@mansirabubakar715 Жыл бұрын
  • Slm ykk

    @MADAKATV@MADAKATV Жыл бұрын
    • Wslm lfy qlau wallahi

      @diffastudiotv7038@diffastudiotv7038 Жыл бұрын
    • Yyi

      @MADAKATV@MADAKATV Жыл бұрын
    • Inason lambar ka

      @MADAKATV@MADAKATV Жыл бұрын
  • Bakusan.hakamba.sudade.sunayi.zagimu

    @adomouabdou8140@adomouabdou8140 Жыл бұрын
KZhead