Yan niger an zagi annabi baku dau zafi irin yanda aka zagi kasarku ba inji nafisa.

2022 ж. 19 Там.
80 347 Рет қаралды

Пікірлер
  • Allah ya kara mana hakuri da son annabi Muhammad s à w ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

    @achirouasheahr5205@achirouasheahr5205 Жыл бұрын
  • Ni dan niger ne amman wlh har ga Allah inason yan uwanmu musulmi dake Nigéria bantaba kinsu ba kuma gashi Allah ya hadamu anan kasar libiya zaman mutunci da girmama juna dan Allah idan anga wawaye suna wannan zage zage din bai kamata akulasu ba

    @mahamadououmar7766@mahamadououmar7766 Жыл бұрын
  • Wallahi maganar ki baza ta baamu tsoro. Karya kike duk in Niger basu ji dadin zagin da ankayima manzon Allah SAW.

    @aichatourmarafa9367@aichatourmarafa9367 Жыл бұрын
    • Wannan gaskia yar uwa

      @hausa_tv_@hausa_tv_ Жыл бұрын
  • Wallahi wallahi wallahi malan Yan Niger sosoai sukayi magana akan zagin annabi Muhammad s a w allah ya karemuna malan allah yasa mudace allah ya hayyou ya Qayyum

    @housseinimahamadou8933@housseinimahamadou8933 Жыл бұрын
  • Wlh mu dan Niger 🇳🇪 🇳🇪🇳🇪🇳🇪 alhamdu lillah alhamdu lillah alhamdu KO America Bata isa tamana goriba. Alhamdu lillah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🥰

    @mammantoukourmoussa4014@mammantoukourmoussa4014 Жыл бұрын
  • Aslmaalaikume muna sun annabi muhmd rasullah 'kuma kasa dolle asota' ba muda wata kasa kamar kasar niger muna fatan samun zama' lfia mai dorewa 'ama bama son wani yana neman ya shafamana abinda bashiba' mudai musulmaine

    @tahiremoussa7789@tahiremoussa7789 Жыл бұрын
  • Masha allah malan muna godiy sosai da wannan nasiy

    @ibirahimMuhammad-rx9kj@ibirahimMuhammad-rx9kj Жыл бұрын
  • malam Allah yabamu ikon da cewa tahanya mai keww sai dai muroki Allah s w a yayafe muna kurakuran mu shidai adai dai dan wanan haukace muketayi walahi

    @nassainassai7914@nassainassai7914 Жыл бұрын
  • Wannan gaskiyane abu aisha Allah ka samugama lafiya🤲🇸🇦🇳🇬

    @fatimaabdullahi4782@fatimaabdullahi4782 Жыл бұрын
  • Shegiya kukaraina Allah da annabi Muhammad S A W aduniya ba Wanda yaraina annabi Muhammad S A W inbakuba shegiya la.ananna da Allah ya tsinemata

    @harouna6366@harouna6366 Жыл бұрын
  • Daraja manzo s a w wana rikinci ku barshi da allah

    @moustoowage5484@moustoowage5484 Жыл бұрын
  • Jazakallahu kairan malan Allah yasa mugane

    @abdulhadibassiru5150@abdulhadibassiru5150 Жыл бұрын
  • Wallahi karyakikeyi. WallAhi jenijer kigani. Duk masugaruwa. Da n nigeriane. Wawa jaka

    @fyyfgf7134@fyyfgf7134 Жыл бұрын
  • Allah ya saka maka da al'khairi. Kuma kaci gaba da kokari wajan jawo hankali jama'a game da irin wannan abubuwan da zasu iya zama wata matsala Tsakanin wannan kasashe gida biyu. Domin Niger da Nigeria, ko bata bangaran addini ba ai kaso guda ce kawai aikin turawa ne makiyan Africa, toh bare ma dadin dadawa ga musulumci, wanda kesa mutane su zama daya koda daga turawan idan dai musulmai ne. Allah yasa mu dace.

    @usmanedayyabu8862@usmanedayyabu8862 Жыл бұрын
  • Allah kayi muna mai kyau 🤲🇳🇪🇸🇭

    @sanisaeed972@sanisaeed972 Жыл бұрын
  • Gaskiya Né malam

    @issanabirni5835@issanabirni5835 Жыл бұрын
  • Gaskiya ne malam Allah yasaka da alkairi Allah kuma ya hada kan musulmin duniya baki daya

    @bawanallah7828@bawanallah7828 Жыл бұрын
  • macha Allah godiya muke

    @kadijasalissou704@kadijasalissou704 Жыл бұрын
  • Allah ya karawa annabi daraja

    @aliabubakaralidamalibaba970@aliabubakaralidamalibaba970 Жыл бұрын
  • Wllh malam kafadi gaskiya Allah saka da alkairi naga wasunmu harzaginka suke itafa gaskiya gaskiya ce bata canjawa Allah yasa mudace

    @mouftahubaba2230@mouftahubaba2230 Жыл бұрын
  • Masha ALLAH

    @ibrahimahmed2609@ibrahimahmed2609 Жыл бұрын
  • AlhamduLilla Allah yasaka da Alkhair

    @hassanmujitabazander8538@hassanmujitabazander8538 Жыл бұрын
  • Mu Niger 🇳🇪🇳🇪 🇳🇪 alhamdu lillah .mu musulmaine 97%

    @mammantoukourmoussa4014@mammantoukourmoussa4014 Жыл бұрын
  • أبي من🇳🇬 أمي من🇳🇪 كلنا واحد لا العنصرية والعنجهية والجهل

    @peace5034@peace5034 Жыл бұрын
  • Toh ai kuma su ma malam ai ku kunsa wannan ba shine gamin farko ba da yan nigeria ke hulakan ta yan niger ba ai ko kuna man tawa da wannan mu shine ke bata mamu rai

    @ibib6735@ibib6735 Жыл бұрын
  • aure ai tuni ansaketa miye zatagayama mutane wlh akan manzon allah s.a.w ba wanda benuna fuchinchiba karya take 🇳🇪🇳🇪🇳🇪

    @mainasara3322@mainasara3322 Жыл бұрын
  • Munason mu Yan niger adininmu sosai Wallahi

    @ahmadkossoniger212@ahmadkossoniger212 Жыл бұрын
  • ماشاء الله استاذ بارك الله فيك وجزاك الله خير الجزاء قفيك شرا وجزيك خيرا. التحيات لك من نيجر

    @ilyassoudaoud3939@ilyassoudaoud3939 Жыл бұрын
    • Duri uwarki

      @marhazouibrahimmarhazou9450@marhazouibrahimmarhazou9450 Жыл бұрын
  • Malan Allah ya Kara ma lafiya da nisan kwana Amine ya Allah dan darajar ANNABI MAHAMADOU S A W ❤️ Amma ai lokacin nan cewa akayi yan Niger ne suka kashe wadda ta zagi manzon Allah S A W Amma kayi hankuri dan ni ina girmama ka wlh

    @zaidoumass1572@zaidoumass1572 Жыл бұрын
  • Gaskiya né malan wannan gaskiya

    @Ibrahim-kr6zs@Ibrahim-kr6zs Жыл бұрын
  • Allah yasa mudace 🤲🤲🤲🇳🇪🇳🇬

    @naseeridris2494@naseeridris2494 Жыл бұрын
  • Gaskiya kinyi hankali

    @danjumamuhammad570@danjumamuhammad570 Жыл бұрын
  • ماشاءالله جزاك خيرا ملم

    @ousmanemoussa7375@ousmanemoussa7375 Жыл бұрын
  • Gaskiya Malan Macha allha moungode

    @illiassouamadou8732@illiassouamadou8732 Жыл бұрын
  • nagode allah yassaka

    @bachirsaniali9611@bachirsaniali9611 Жыл бұрын
  • Gaskiya Kai Dai Allah Ya Tsi ne Ma Wlh wlh wlh Ka guji Tada Tarzuma Wlh Daga Yau Na Dai Na Bibiyar ka Dan Jaka Sakare Dan Wahala

    @ShamsuDeenAguie@ShamsuDeenAguie Жыл бұрын
    • Kaikuma dan karyaba maizagin manyansa bakamu tarbiyaba nasanuwarka daubanka maguzawane basuda addini shiyasa dan tsinannayiya Allah yawulakantaka

      @maryamahmad3335@maryamahmad3335 Жыл бұрын
  • Kuma wallahi wanda ta zagi annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama in akayi bichike wani musilmine yajayo wannan zagi da kafura tayi

    @mudallabiabdul9863@mudallabiabdul9863 Жыл бұрын
  • Allah ya karemu daga sharrin yahudawa!!!

    @ibrahimfgarba3247@ibrahimfgarba3247 Жыл бұрын
  • Laifin wani baya shafar wani ku kashe wanda ta aikata wanna laifin kuma bakitafajin a nijer afadi mummunar magana game da annabi Muhammad Sallallahu alehi wslm musulmi dan uwan musulmi ne kuma sana a sukeyi basataba banema rigima sukeyiba

    @mudallabiabdul9863@mudallabiabdul9863 Жыл бұрын
  • Wannan anyimana sanzuciya kumabaza muyafeba Ni alokacin da akazagi annabi harwaka nayi amma ance bamuyi maganaba allah ya isa ni dazagin annabi da akayi dazagin iyayan mu daakayi bumuyafeba kaima malan idan kace bamuyi maganaba kayi mana sanzuciya kunanufin munfusan kasarmu akan annabi Muhammadu Rasulilahi s a w Wannan kun cucemu

    @autanzakiraimtv8555@autanzakiraimtv8555 Жыл бұрын
    • Bawan Allah karabu da matsiyata kawai duk fitinarsu akan su zata Kare kuma basu isa suce damu kafur rai ba

      @habibou.ibrahim9107@habibou.ibrahim9107 Жыл бұрын
  • 🇳🇬🤝🇳🇪

    @aboubacarsahibou.adarnagat414@aboubacarsahibou.adarnagat414 Жыл бұрын
  • Allah yatsinwa wanda yafasa shegiya

    @muhammedadamu6013@muhammedadamu6013 Жыл бұрын
  • جزك الله خيرا

    @BachiGada-mc9cz@BachiGada-mc9cz Жыл бұрын
  • Assalamu alaikum barkamu da yammacin wannan rana malan Ni dan Niger ne sunana Abubakar Malan kana kokari sosai Allah taimaka maganar gaskiya ba haushe an barshi abaya a arewacin Nigeria akwai Fulani da kanuri amma bazaka taba jin bafilatanin Nigeria ya zagi na Niger ba haka kanuri Nigeria bazaka taba. Jin yazagi na Niger ba asalima kaunar juna suke miyasa shi bahaushe bashida makiyi kamar dan uwansa Magana cewa Annabi Muhammadصل الله عليه وسلم ba wanda yayi magana ko yanuna fushinsa wlh Ni ina cikin wainda suka nuna fushinsu sosai ba maganar bakiba kamata yayi ta kiramu mu yan Niger da masoyan Annabi صل الله عليه وسلمsaboda mu soyayyar ta gaskiya muke masa ba abakiba kace kana sonsa amma kana masa batanci cikin magana wannan ba soyayya bace Maganar duk wani mai saida ruwa ko dabino dan Niger alhmdulillah ai dama haka akeso mutum duk inda yaje irike mutun cinsa yayi Sa'a ba sataba ko wani abu makamancin haka Wlh malan mu Niger ko malamin addini Bama zagi ko batanci bare har muke taresu har muyi batanci ga shugaban halitta Allah ya kiyayemu gaba-daya Tambaya daya gareni malan dan Allah bani amsa wa inda zasu zageka sannan sufito suce kariya suke maka da wainda dama can basuda tonanin zagika saboda agurinsu darajarka tahuce ayi wani tunanin zagikama dan Allah suwaye masoya na gaskiya Nagode sosai Abubakar laouli Moussa kanuri

    @bakarlaouli7094@bakarlaouli7094 Жыл бұрын
    • amin amin

      @abuaishaalfurqan@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
    • Hmmmm to Allah Sa mudace

      @muhammadmusa5545@muhammadmusa5545 Жыл бұрын
    • Malan Yakamata kusan cewa Niger naɗa wani abu muna bin doka ne sosai dan yakan anyi maga akan batanci da aka yiwa Manzon cira . Sannan Ummul khabais kin wannan rikicin yen Najeriya ne ku gayamu su gaskiya kawai

      @abumaryamniger6412@abumaryamniger6412 Жыл бұрын
    • Mu da à niger kachita zamia

      @abdoualidjamilou2694@abdoualidjamilou2694 Жыл бұрын
  • Masha'Allah malam ALLAH ya saka da alkhairi wallahi kana ƙoƙari sosai 👍👍👍

    @sanussiabubakar@sanussiabubakar Жыл бұрын
    • Ameen summa ameen

      @danmalamsulaiman2276@danmalamsulaiman2276 Жыл бұрын
  • Gaskiya ne malam

    @habibpassay1378@habibpassay1378 Жыл бұрын
  • Allah ya saka da alkhairi malam

    @sanidanmamazxzdsani5662@sanidanmamazxzdsani5662 Жыл бұрын
  • Suwaye ke zagin manzon Allah A Nigeria.hausawa ne kuma Sunce musulmai ne ,su suke Zagin annabi.ke taba jin Wani malamin addini a nijar Ya zagi manzon allah Saidai ku.yan najeriya Kuma ita wannan maras tarbiya Itace zatawa mutane nasiha. Kuma tace yan nijar ne,ke saida dabino da kuma dako.asinga Alhamdulillahi duk wannan Sana ace.kuma yakamata Kukorosu daga kasarku Su koma kasarsu.:tunda Sunada kasa.babu matsala .buhari ya rufe boda kusan Shekara biyu.Mi muka tasa, Mun gode allah.bamuda matsala, Ya kamata.buhari yakara rufe Boda..a najeriya kuma akano Abduljabar ya zagi manzon allah Akwai wani.wanda ya zagi manzon allah.waje maulidi yace Ko mahamadou yatasa daga Kabarinsa amadina sai sun taka wuyansa ce gabakinda Kuma sunada yawa.musulmin Najeriya masu zagin manzon allah .saboda haka,mu a nijar saidai Alhamdulillahi, bamuda mugun Tarihin irin naku.na zagin annabi

    @mahamadouidi465@mahamadouidi465 Жыл бұрын
    • Allhamdulilah gaskiyane Dan uwa Duk Mutumun da ke Zagin anabi Bamusulmun Korebane kena yakamata kiji da Abu dake Damuku Damuwarmu Biyayace ta Allah Wanda ya Zagi anabi Allah Yariga yayi hukuci Duk Masana Susan haka

      @kanfaniphotosstudeobande5994@kanfaniphotosstudeobande5994 Жыл бұрын
  • Niger 🇳🇪 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 mu alhamdu lillah mungode allah

    @mammantoukourmoussa4014@mammantoukourmoussa4014 Жыл бұрын
  • Allah ya kara wa malan la fiya naji dadin wannan nasiha allah ya bamu ikon gyara wa baki daya amin mln ina da tambayya ya halita budurwa mutun taturamasa hotuna dahijab ajikin ta

    @rabiuknt2585@rabiuknt2585 Жыл бұрын
  • Gaskiya dai

    @jibrinkanta472@jibrinkanta472 Жыл бұрын
  • Allah yasakada alkairi mun gode mlmn

    @allahyashirya4012@allahyashirya4012 Жыл бұрын
  • 🤝🙏🙏🇳🇪🇳🇪 LOVE🇳🇬🇳🇬🙏🙏🤝

    @moubarakgarba2022@moubarakgarba2022 Жыл бұрын
  • Kabar su Allah yasa a fatattaki mutanan su yan cirani dake Nigeria Allah yasa kar su bar magana Allah yasa abin yayi yawahar ya kai ga mahukunta a ci ubansu a Nigeria 🇳🇬

    @muhammadshuaibu2048@muhammadshuaibu2048 Жыл бұрын
  • Malam ni bana shiga irin wannan rigima amman gaskiya idan ana son zaman lqfiya dole ne sai yan nigeria sun daina zagin yan niger idan ana son zaman lfy dole sai yan nigeria sai sun gyara halinsu

    @muokoutarbabanramatou1076@muokoutarbabanramatou1076 Жыл бұрын
  • اللهم صلِّ وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وصحبه اجمعين يارب العالمين،

    @user-wk9pm6dt2l@user-wk9pm6dt2l Жыл бұрын
  • Gaskiya mlam kuna iya qoqari wajen nasiha da jan hankali allah yasaka da alkhairi Allah yahada kan muslmai bakidaya

    @ousmanemoussa7375@ousmanemoussa7375 Жыл бұрын
  • Allah ya chiryamu Dan Darajar annabi Muhammad rasulullah S...A...W...

    @abounaz7012@abounaz7012 Жыл бұрын
  • Masha Allah tabarakalla

    @allahyashirya4012@allahyashirya4012 Жыл бұрын
  • Kai dai mai shafin nan annamimi ne

    @ladivergenceoulegoisme4386@ladivergenceoulegoisme4386 Жыл бұрын
  • Malam kaji tsoron Allah kaima Kana nufin mu bama kaunar annabi kenen ko

    @nastourbanas5629@nastourbanas5629 Жыл бұрын
  • Masha Allah malan Allah ya biyaka Allah ya jikan kakani Allah ya albarkaci rayuwarka alfarma annab mahamd S.A.W sako daga almou Moussa maradi

    @almou75moussa36@almou75moussa36 Жыл бұрын
    • amin amin

      @abuaishaalfurqan@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
    • Kude yan Nigeria baku isaku kafar ta mu mu yan niger karya kuke wlh

      @habibou.ibrahim9107@habibou.ibrahim9107 Жыл бұрын
  • malan dan girman allah kadaina chiga irin wadanga abubuwa sbd ba irin nakubane 😄mutane masu daraja da kima irinku basu chiga rikicin yara da jahilai inkadiba mayyan mutane niger 🇳🇪 da Nigeria baruwansu da wannan chirme abara nataba turamaka vidéo rachida maisa'a daniyar kafadakar da al'uma kuma alhamdu lillahi kayi magan akan haka ni dan niger 🇳🇪 ne wlh ina sonka malan baniso inga ana yima wata yasassar mgn 😭masanman a irin wannan programme 🙏

    @rabiourabiou9002@rabiourabiou9002 Жыл бұрын
    • Dan uwana wannan janhankaline Malan yayi aishi bé shigaba gyara maganar Waccan maras tarbiyane

      @bintabiyazi6452@bintabiyazi6452 Жыл бұрын
  • Macha Allah

    @abdousalambaba5459@abdousalambaba5459 Жыл бұрын
  • Allah yasa mudace 😒😥

    @yazeedabubakar7728@yazeedabubakar7728 Жыл бұрын
  • Mu ko arna Niger 🇳🇪 basuda wanan tarbiya

    @issoufoumahamdumdiniger533@issoufoumahamdumdiniger533 Жыл бұрын
  • Allah yakiyaye

    @ousmanetoure1419@ousmanetoure1419 Жыл бұрын
  • Malam Allah ya sakama da alkairi malam walahi hakane.

    @mahamanechafadi9512@mahamanechafadi9512 Жыл бұрын
  • Niger Najeriya is one This no easy

    @nazirmuhammed7906@nazirmuhammed7906 Жыл бұрын
  • Karya ne in Niger cikkakin masoyan annabi ne s a w

    @kaderissaka2748@kaderissaka2748 Жыл бұрын
  • Niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤲🤲🤲🤲 Nigeria 🤲🤲🤲🤲🇳🇬🇳🇬🇳🇬🥰🥰🥰

    @mammantoukourmoussa4014@mammantoukourmoussa4014 Жыл бұрын
  • Mu Yan Niger muna son annabi mu Yan niger🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

    @ahmadkossoniger212@ahmadkossoniger212 Жыл бұрын
  • Gaskiyane

    @mahamadoudjatau715@mahamadoudjatau715 Жыл бұрын
  • 👍

    @zikotv4429@zikotv4429 Жыл бұрын
    • Halan.kanada...aure.najeriya.nehhhhhhhhhhh🙋🙋🙋

      @sarkihachimou6093@sarkihachimou6093 Жыл бұрын
  • Malam Allah ya kara maka lafiya

    @amadourasta9290@amadourasta9290 Жыл бұрын
  • Allah yabaku lafiya

    @ibrahimkalmalo2039@ibrahimkalmalo2039 Жыл бұрын
  • Amin ya Rabbil Alamin

    @fatimaabdulmalikabubakarma6251@fatimaabdulmalikabubakarma6251 Жыл бұрын
  • Allah ya kara ma ilimi

    @souleyharouna8202@souleyharouna8202 Жыл бұрын
  • Aa malam yan niger munyi magana malam adora kyarawa dai

    @ibib6735@ibib6735 Жыл бұрын
  • to Allah ya bamu zaman fafiya

    @abdoulkariminoussa6890@abdoulkariminoussa6890 Жыл бұрын
  • Malan allah karama albarka kanayi

    @sunusisani7990@sunusisani7990 Жыл бұрын
  • Nafisa ishak kiji tsoron Allah ki tuba kafi mutuwa tazo miki saboda yawon titi da kikayi

    @isamusaisamusa5767@isamusaisamusa5767 Жыл бұрын
  • wawai ya jaka sam wannan ba hausa bace

    @mammansanis@mammansanis Жыл бұрын
  • Qarya kakeyi wayafada maka allah sama yake

    @laminourabiou7204@laminourabiou7204 Жыл бұрын
  • Dan allah a zawna lafiya

    @yahayamalam4962@yahayamalam4962 Жыл бұрын
  • Allah yakyauta wannan abu baikamataba

    @sanialiyuidris6290@sanialiyuidris6290 Жыл бұрын
  • ina ace zagin Annabi s.a.w. acikin Nijar amma Najeriya ba asan adadin zaginda akayiwa Annabi s.a.w. ba abin bakincikima shine harda musulmai acikin masu zagin Annabi s.a.w.

    @user-cc9xw8vg8v@user-cc9xw8vg8v Жыл бұрын
  • Karaya cice

    @user-oy3wy6oy5e@user-oy3wy6oy5e7 ай бұрын
  • Ke fasika annabi Muhammad sallalahu alaihi wasallam da aka zageshi aqasarkune kuma qasar musulmice kuma andauki mataki kuma allah yasan masuya annbi da gaskiya kuma ba niger bace kawai kusa daku akwai qasashe dayawa

    @abdourahmaneaboubacare3176@abdourahmaneaboubacare3176 Жыл бұрын
  • yan Nijar basa zagin Annabi kuma basa zagin malamai da shugabannin su

    @gyarakayanka8657@gyarakayanka8657 Жыл бұрын
  • ماشاء لله

    @mohamedmouhtari696@mohamedmouhtari696 Жыл бұрын
  • Ku barsu saboda sani abacha baya Nan tsohon shugaban kasan Nigeria

    @suleimanmohammed7534@suleimanmohammed7534 Жыл бұрын
  • Allah chiyima albarka malan

    @abdallahwaka7652@abdallahwaka7652 Жыл бұрын
  • Wallahi abinduniya yafi komi mahimanci gadan nageriya niwallahi mamaki nakeyi in. Niga dan nageriya yanakufar baki akan adani kenann nageriya kunada musululmi kukuntaba jin nigar komalami anzaga. Waenann. Masifa taku daita zaku zaona kokugera kokuma masifaku taciku.

    @alibouziane6924@alibouziane6924 Жыл бұрын
  • Gaskiyane malam abubakar zubairu Allah ya kara maka lafiya da daukaka mai anfani dan kana fadar gaskiya daga karshe ina maifatan Allah ya daukaka wanan tasha ta alfurkan walhuda alfarmar manzon Allah s a w

    @maigadagadnmry4215@maigadagadnmry4215 Жыл бұрын
  • Lawli yacheryi mou bakedaya

    @umariliyasbaurayiumariliya1276@umariliyasbaurayiumariliya1276 Жыл бұрын
  • Najeria Har amaka Suna karuwaci

    @nouhouhassan8876@nouhouhassan8876 Жыл бұрын
  • Cin mutunci ku yayi malan abu aisha

    @hassanehabibou4442@hassanehabibou4442 Жыл бұрын
  • Dan Allah kudaina sakamana irin wannan abubuwan dan Allah 🇳🇪🇱🇾

    @mahamadououmar7766@mahamadououmar7766 Жыл бұрын
    • 🇦🇿

      @peace5034@peace5034 Жыл бұрын
    • Gaskiya né irin wannan baida amfani cecekuke tsakanin mu

      @Ibrahim-kr6zs@Ibrahim-kr6zs Жыл бұрын
    • @@Ibrahim-kr6zs abinda nagani kenan Wadannan idan kace kula wawaye daga cikin mutane bazaka gaji da bacin rai ba

      @mahamadououmar7766@mahamadououmar7766 Жыл бұрын
  • Good 👍

    @sirajsiraji399@sirajsiraji399 Жыл бұрын
KZhead