Binciken kwaf na BBC Africa Eye kan satar mutane a Najeriya - BBC News Hausa

2019 ж. 7 Шіл.
393 203 Рет қаралды

BBC Hausa KZhead: Sada zumunci da saka bidiyon da suka shafi rayuwarku.
Tunatarwa: Ban da zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a ba su da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka.Barka da zuwa
Subscribe:
Website:
Facebook:
Instagram:
Twitter:

Пікірлер
  • Wato kana da matsakaicin ra ayi to Mungode Allah yajikan iyayenka gsky inajin dadin sauraronka❤❤❤

    @BashirAbdulhamid-up7tj@BashirAbdulhamid-up7tj3 күн бұрын
  • Like it Allah yakara basira Abba cyri gaba dai gaba dai

    @ibrahim9778@ibrahim97784 жыл бұрын
  • Allah swt ya ma jagora abba kyari Allah swt ya kara maka kariya Allah swt ya kawo mana karshen yan ta'ada Amin.

    @fatimaabdulmalik2158@fatimaabdulmalik21584 жыл бұрын
  • Allah ya kareku yatemakeku darazan ma aiki shugaban halita annabi Muhammad w s l

    @fatimahfatimah-us7wf@fatimahfatimah-us7wf4 жыл бұрын
  • Ya Allah kawu mana zaman Lafiya a duniya baki daya amin

    @amosjacob8903@amosjacob89034 жыл бұрын
    • ameen yarabi allamine

      @seydimohamedabdoulahi5413@seydimohamedabdoulahi5413Ай бұрын
  • Allah y saka maka d Alkairi Abba Kerry INA sonka wallahi Inason mai kishin qasarshi da Tausayin talaka Allah ya tsare mana kai Allah y jibanchi lamarinka Allah y shige mana gaba Abin y munana Musamman katsina state batsari lG mungode qungiyar I R t Allah y tsareku

    @fatimafatimabashirfatimafa8511@fatimafatimabashirfatimafa85114 жыл бұрын
  • Masha allah abu yayi 👍

    @othmanmakaawi6582@othmanmakaawi65824 жыл бұрын
  • Gaskiya allah yasake Baku nasara yashiga lamarinku yabaku kariya kamar yadda kuke kokarin kare al.ummar annabi mohd s.a.w

    @switchusers.a792@switchusers.a7924 жыл бұрын
  • Khadija musa daura allah sarki kaburgeni so sai kuma ina kaunarka my love 🌷👍🙋‍♀️🌹💋❤️

    @aassalmyakuke9071@aassalmyakuke90714 жыл бұрын
    • Salam Ke yar daura ce🇸🇦

      @auntynhajiya6737@auntynhajiya67374 жыл бұрын
  • Allah ya Kara lfy abba

    @musaahmadahmadmusa8675@musaahmadahmadmusa86754 жыл бұрын
  • Allah y tsare mana ku

    @shaawanasir1163@shaawanasir11634 жыл бұрын
    • allah ya mana magani

      @user-bm6mi6eb1e@user-bm6mi6eb1e4 жыл бұрын
  • Abba kyari Allah ya Kare ka da kai da ma'aji Mohd , da sauran jami'an ka. Amin

    @abdullahsani6842@abdullahsani68424 жыл бұрын
  • Allah sarki ya allah ka bayyana gaskiya a kan abba keyari jarumi gwarzon haziki abin koyi 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾🇱🇾

    @OmarSuliman-ny8uy@OmarSuliman-ny8uy2 ай бұрын
  • Gaskiya BBC hausa kun kyauta da kuka fara Documentry da hausa.

    @mahmoodmmusa5811@mahmoodmmusa58114 жыл бұрын
  • Well done job IRT, we wishes you all the very best on your job

    @ibrahimsalisumahmud5896@ibrahimsalisumahmud58964 жыл бұрын
    • Ibrahim Salisu Mahmud xa

      @umarshettima4009@umarshettima40094 жыл бұрын
  • Abba kyari allah yaba da sa'a

    @nurayushau1267@nurayushau12674 жыл бұрын
  • Allah ya kara tsare Abba kyari da mu baki daya

    @ridwanusman4900@ridwanusman49004 жыл бұрын
  • Gaskiya kunyi kokari BBC Allah ya kara basira

    @Maikarfe@Maikarfe4 жыл бұрын
  • Allah ya kawo mana karshen lamarin 🤲

    @SulaimanGahmad@SulaimanGahmad4 жыл бұрын
  • Allah y saka d alkhairi bbc, kuma Allah y kawo mana sauki lamarin

    @waleeameen8073@waleeameen80734 жыл бұрын
  • Slm allah ya taimakeka abba kiyari❤❤❤

    @user-yp6ej7ep7s@user-yp6ej7ep7sАй бұрын
  • ALLAH YA STAREMANA KU YA BAKUSA`A

    @idrismustapha8111@idrismustapha81114 жыл бұрын
  • Allah yakarakaremu yatsaremu bakidaya yakaramana zaman lfy Mai amfani Allah yakarama abba kyari kwaringuiwar aikin Allah yatsareshi yakareshi

    @ummaatiku8617@ummaatiku86174 жыл бұрын
  • Masha Allah Allah ya tsare manaku Allahumma amin

    @hawahwaw4829@hawahwaw48294 жыл бұрын
  • Abba, Abba and team the pride of Nigerian police. may God protect you guy's. and pls kunle don't expose the faces of our heroes too much next time for security reason please. my opinion

    @ahijosuleimanibrahim6781@ahijosuleimanibrahim67814 жыл бұрын
  • Gaskiya aiki yayi kyau BBC, Allah kawo zaman lafiya , Dan Allah idan zaku iya yi mana na Afrika ta tsakiya( central Africa Republic).

    @nadjihben4402@nadjihben44024 жыл бұрын
  • Allah shi kyau ta Allah ya kara tona musu asiri Allah ya kara manazama lfy

    @UzebaYau@UzebaYau4 жыл бұрын
  • Allah ya kawota.

    @b.yshelleng7189@b.yshelleng71894 жыл бұрын
  • Allah ya kare Abba kyari duniya da lahira

    @auwaldaudafadil8482@auwaldaudafadil84824 жыл бұрын
  • Masha Allah

    @naserabdourahamane1089@naserabdourahamane10894 жыл бұрын
  • Abba kiari allah ya taimakekou dari bisa dari zamu rokamuku allah kuliomin inchallah fatan nasara Abba kiari 🇳🇪🤲🤲🤲🤲🤝🤝🤝🤝🤝👍👍👍👍👍

    @user-rf2fe7ui5i@user-rf2fe7ui5iАй бұрын
  • Allah yabaku sa a

    @alhajikuchichigeidam5916@alhajikuchichigeidam59164 жыл бұрын
  • gsky bbc kuna kokari Allah yasaka muku da alkhari Allah yakare mana Abba kyri da yaransa ameen.

    @hamzamainema8414@hamzamainema84144 жыл бұрын
    • Allah yataimaka

      @ahamedsadiqdamazai4632@ahamedsadiqdamazai46324 жыл бұрын
  • A gaskiya BBC kuna kokari

    @krystalTVng@krystalTVng4 жыл бұрын
  • Dan Girman Allah adinga kashesu

    @saniadam8183@saniadam81834 жыл бұрын
  • Masha allah

    @mukhtarimusa224@mukhtarimusa2244 жыл бұрын
  • salam Allah sarki MashaAllah gabagaba deABBA kyari Allah yakiyaye ka

    @mamanibirahimmadinarmunauw936@mamanibirahimmadinarmunauw9364 жыл бұрын
    • Ameen

      @hadizayakubu8093@hadizayakubu80934 жыл бұрын
  • Allah yekareka abbakyri ameen

    @fandimodu500@fandimodu5004 жыл бұрын
  • Allah ya bada sa a , Amine Amine

    @abdoulkadermattibako9284@abdoulkadermattibako92844 жыл бұрын
    • Allah ya bada nasars

      @umarfaruk7326@umarfaruk73264 жыл бұрын
  • Wlh wnn abin baqincikine jamian tsaro na sadaukar da ransu Amma kaga inda suke Rayuwa.... Allah ya tsare mn Kyari

    @khadijamohd886@khadijamohd8864 жыл бұрын
  • Allah ya taimaka

    @rukayyamuhammad2061@rukayyamuhammad20614 жыл бұрын
  • Allah ya tsare mana ku jaruman Nigeria Abba kyari abubuwan da kukayi na kurakurai Allah ya gafarta muku Allah yasa Aljanna firdausi ce makomarku dama duk mai yaki da zalinci da ta'addanci Allah yakara tsareku da iyalanku baki daya

    @mazajemazaje1844@mazajemazaje18444 жыл бұрын
  • Allah yayi jagora

    @fatimamusa4413@fatimamusa44134 жыл бұрын
  • BBC Allah ya Saka muku da alkhari ammee daga hajiya maryam Saudi

    @maryamidris7669@maryamidris76694 жыл бұрын
  • ya Allah muntuba

    @jamelumasudisah8167@jamelumasudisah81674 жыл бұрын
  • Allah yasaka muku d gidan aljannah abba kiyari sukuma masu garkuwa allah y taunamusu assi allah y kawomana karshen wanan fitintunu allah y kawomana zaman lfy da kwanciyar hankali akasarmu

    @sadiyamuhd5338@sadiyamuhd53384 жыл бұрын
    • 😢😢

      @sadiyamuhd5338@sadiyamuhd53384 жыл бұрын
  • Allah yakawo sauki Tako Ina akasarnan

    @user-xj8cy2xh3l@user-xj8cy2xh3lАй бұрын
  • Allah Yarufa Asiri

    @muhammadauwal3612@muhammadauwal36124 жыл бұрын
  • Allah ya karesu dukkan ida zasuyi Aikinsu sanaN kuma Allah yabasu sa a

    @adamumustafah8279@adamumustafah82794 жыл бұрын
  • Abba kyari garkuwar talakawa Allah ya qara kariya da juriya.

    @sanigarbazakirai4022@sanigarbazakirai40224 жыл бұрын
  • Allah ya kareku yabadasa a

    @fatimahfatimah-us7wf@fatimahfatimah-us7wf4 жыл бұрын
  • Allah yataimakamuku

    @dausybaby5599@dausybaby55994 жыл бұрын
  • Allah yayimuku jagora

    @abdullahiahmed9752@abdullahiahmed97524 жыл бұрын
  • Allah yana ceton su

    @mohamedsidiali4613@mohamedsidiali46134 жыл бұрын
    • Allah yakaremu amen

      @rabiumusa9645@rabiumusa96454 жыл бұрын
  • Dan Allah aduba lamarinmu a Algeriya naka kama kuma a amshe muna kudadai da wayoyinsu gawalakanci bamu da daraja a Algeriya wlhy nunaciki ukuba wazu haka kwana mu uku bamu fita ba dan Allah dan Annabi aduba bakamu bane ka1 matsala mu da kwace da hukumomin Algeriya kayimu

    @masoyiabingani3601@masoyiabingani36014 жыл бұрын
  • to Allah yakyaita ameen

    @AbdullahAbdullah-uh8lv@AbdullahAbdullah-uh8lv4 жыл бұрын
  • Allah yataimaki kasarmu yaciremana macuta da mabarnata

    @mujitabaishaqmiga7036@mujitabaishaqmiga70364 жыл бұрын
  • Allah yakara tona muku asiri

    @alhajigarba1340@alhajigarba13404 жыл бұрын
  • يارب 🤲🏽

    @yakob61@yakob614 жыл бұрын
  • Allah taimaka

    @aminutelamuhammadyahaya5470@aminutelamuhammadyahaya54704 жыл бұрын
  • Khadija musa daura allah sarki BBC kunyi kokari is very good

    @aassalmyakuke9071@aassalmyakuke90714 жыл бұрын
  • Allah ya temakeku

    @ibrahimsule3081@ibrahimsule30814 жыл бұрын
  • Allah ya kara muku hazaqa

    @hassanumar3887@hassanumar38874 жыл бұрын
  • Kukara kokari sosai Allah yataimaka

    @user-zx8xn7be9w@user-zx8xn7be9wАй бұрын
  • 26:00 Niget Delta

    @masudsaleh5155@masudsaleh5155Ай бұрын
  • A GASKIYA BABU ABINDA ZA ACE SAI GODIYA GA ALLAH DA YABO GA ABBA KYARI DA JAMI ANSA DA SUKE KAR KASHINSA ALLAH YASA KA MUSU DA ALHERI AMEEN, SANNAN AKWAI MATSALOLI GUDA 1,ZUWA 2 WANDA AGASKIYA ABIN DUBA WANE SOSAI [1] JAMI AN TSARO MASU AIKI DARE DA RANA AKAN TSARE RAYUKAN MUTANE DA DUKIYOYINSU DA MAHALLANSU DA SAURAN GURAREN NEMAN ABINCHINSU, SUKUMA WANNAN JAMI AN SUN ZAMA SUNA DA MATSALOLIN RAYUWAR YAU DA GOBE, MUSAMMAN, IYALANSU SUNA CHIKIN WATA RAYUWA WADDA ABIN ATAUSAYA MUSUNE, YAKA MATA SHUGABAN KASA YA NEMO HANYAR DAKILE WANNAN MATSALA KUMA ALLAH YASA AI HAKAN AMEEN, [2] JAMI,AN BINCHIKEN WANDA AKE ZARGI SUNA SA WANDA BASHIDA LAIFI YA AMIN CHE DA LAIFIN DA SUKE TUHUMARSA SABODA WUYA DA AZABA, YAKA MATA HUKUMA TA SAMO HANYAR MAGANCE IRIN WANNAN , ALLAH YA TAIMAKI NIGERIA DA YAN NIGERIA DA WADANDA SUKE DA MATSALOLI IRIN NAMU AKO INA AMEEN

    @yusifsheka3622@yusifsheka36224 жыл бұрын
  • Wai shin Duniya INA Zaki kaimu? nidai nasani duk Wanda yachi ladan kuturu to sai yayimai haski, masu miyagun Ayuka susani Allah na Ganinsu!

    @mesemkarasamaila3854@mesemkarasamaila38544 жыл бұрын
  • Allah ya kama muku

    @AdamouDjafar@AdamouDjafar2 ай бұрын
  • Mungode BBC,ina gaida Abba Kyari

    @adamusafiyanu9543@adamusafiyanu95434 жыл бұрын
  • 20:25 Fulani...... Fulani.. .... Fulani...... Allah ya tsine muku

    @masudsaleh5155@masudsaleh5155Ай бұрын
  • Zartar da hukunci akan yanda musulunci ya tanadar ga duk wanda ya salwantar da rayuwar wani zai taimaka kwarai da gaske.

    @SulaimanGahmad@SulaimanGahmad4 жыл бұрын
  • Kyari sakamakon Aljanna InshaAllah

    @yusufshehu94@yusufshehu944 жыл бұрын
    • Allahumma Ameen ya Allah

      @sadiyamaikudi4445@sadiyamaikudi44454 жыл бұрын
  • allah yaka sawkin al amari

    @harounaharouna7206@harounaharouna72064 жыл бұрын
  • Kai Ubangiji Allah katsaremu Allah yakawomana karshen muta nan

    @mominihsanmominihsan2477@mominihsanmominihsan24774 жыл бұрын
  • Akwai ranar tsayuwa da masu cutar da al'umma da yansandan dake wuce gona da iri , zamu hadu ranar hisabi , Allah na San masu tuba, kuma Allah na jiran mu a madakata.

    @sadiousshalious2011@sadiousshalious20114 жыл бұрын
  • Allah ya kawo muna zama lafiya

    @umarlaminu9350@umarlaminu93504 жыл бұрын
  • C'est une triste eux 😭😭😭 Que dieu nous conduit dans chemin

    @albadeabdourahmane4476@albadeabdourahmane44764 жыл бұрын
  • 😭😭😭 wannan lamari sai addu'a Allah yabaku sa'a

    @abkabk161@abkabk1614 жыл бұрын
  • Shugabanin Nigeria, sun bar Nigeria babu gyara. Hanyoyi a bace. Mutane basu da aikin yi. Yunwa na damun al al'umma. Kowoni shugaba kuma yana rayuwa cikin gin dadi. Suna ganin komai zai ci gaba haka ne? Ku gyara Nigeria. Mutane su samu aikin yi. Ku cire zaman banza.

    @mucholangs@mucholangs4 жыл бұрын
    • True talk

      @abkabk161@abkabk1614 жыл бұрын
  • Ina son BBC hausa

    @bachirfannata@bachirfannata Жыл бұрын
  • 😢😢😢

    @sagirsaminu2561@sagirsaminu256124 күн бұрын
  • Abin mamaki, shugaba sani Abaca yace duk kisan da akayi akasa ya wuce 2 zuwa 3,to akwai sanin gwamnati, shin ya abin yake?

    @dalibansunnahtv@dalibansunnahtv4 жыл бұрын
  • A gaskiya bbc kuna kokari sosai Allah ya biyaku

    @safiyanuissoufu4192@safiyanuissoufu41924 жыл бұрын
  • I R P kuna kokari

    @safiyanuissoufu4192@safiyanuissoufu41924 жыл бұрын
  • 31:00 Bafillace 😅😅😅😅

    @masudsaleh5155@masudsaleh5155Ай бұрын
  • ALLAH yatsaremana ku

    @albishirgobeqiyamafadakarw8677@albishirgobeqiyamafadakarw86774 жыл бұрын
  • 😭😭😭😭

    @shaawaabdullahi3042@shaawaabdullahi30424 жыл бұрын
  • 12:43 Ga dalilin da yasaka suka kashe shi

    @masudsaleh5155@masudsaleh5155Ай бұрын
  • Godiya ta musamman

    @abbasdankantyabbasdankanty4385@abbasdankantyabbasdankanty43854 жыл бұрын
  • حسبي الله ونعم الوكيل 😢

    @user-kx5vx5js7h@user-kx5vx5js7h4 жыл бұрын
  • Ku kashe shi babu maganar afuwa haba haba

    @abdulkamuku9771@abdulkamuku97714 жыл бұрын
  • 16:26 Jihar Kogi 😅😅😅😅

    @masudsaleh5155@masudsaleh5155Ай бұрын
  • Hkn

    @abbausman6824@abbausman68244 жыл бұрын
  • Duk wanda yakashe a kashe shi domin yazama izna GA yanbaya

    @nazeegalbush8555@nazeegalbush85554 жыл бұрын
  • Abakari alla yaka rabasira

    @boukarishekarezangoshekare7617@boukarishekarezangoshekare76173 жыл бұрын
  • Slm

    @mhd7142@mhd71424 жыл бұрын
  • Ataymakama nijiriya asaki abnakiyari

    @user-yr5ct9mr3m@user-yr5ct9mr3m2 ай бұрын
  • حسبي الله 😢😢😢😢💔💔💔💔

    @user-ew8oq4xi5r@user-ew8oq4xi5r4 жыл бұрын
    • Allah ya temakamuku ya tsareku

      @almustaphasani8448@almustaphasani84484 жыл бұрын
  • Ubangiji Allah ya taimaka maku ...

    @anasmukhtarhayinalhaji8464@anasmukhtarhayinalhaji84644 жыл бұрын
  • weldone guys but I dont like the way the journalist is beaming on the faces of the operatives in this footage for security reason. my opinion.

    @muhammadrilwanuyahaya6566@muhammadrilwanuyahaya65664 жыл бұрын
KZhead