Niger🇳🇪 An gano babban Kuskure a Sallar idi ta Niger yanzu yanzu kunji abinda ke faruwa Wani Malami.

2024 ж. 10 Сәу.
58 295 Рет қаралды

Hausawa top tv
Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa
/ @hausawatoptv
#hausawatoptv #hausawatv #hausa

Пікірлер
  • To Allah dai yasa ba ciremasa karatun akayi ba

    @djamilasalifou1055@djamilasalifou1055Ай бұрын
    • Aikuwa dai

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • Kar aɓoyemasa gaskiya afaɗamasa bai iyaba

    @AbdullahiGarba-lc6zu@AbdullahiGarba-lc6zuАй бұрын
  • Bismillahi Rahmani Arrahim. Godiya ta tabbata ga Allah ma SWT da ya ba ni damar yin wannan tsonaci. Malan Hasan Dan Akkade min gode. Allah ya Tare ka, Allah ya kara hazaka da basira, AMIN. Wannan malami wanda ya yi maga a kan gabin wata a Jamhuriyar Nijar kula, sai dai muti masa nasifa bayan shi ya shi ya fada mutanen Nijar da fada. Malan ka tuna fa a Nijar, musulmai kashi 99 ne daga cikin 100. Kuma rasa wadanda suka san shari'ar gani wata, sai ka yi muna darasi a kai. To Allah ya kara muna fa'intar Addinin musulinci, AMIN ya Rabbil alamin.

    @user-rp9mn8fv3n@user-rp9mn8fv3nАй бұрын
  • Allagafatamana

    @UmarYahaya-li2rh@UmarYahaya-li2rh19 күн бұрын
    • Ameen ya Rabbi

      @hausawatoptv@hausawatoptv19 күн бұрын
  • Masha Allah hakane malam

    @user-ij8be4rp8m@user-ij8be4rp8mАй бұрын
    • 👍👍👍

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • Wala haula wala kuwata illah bi'llah kura kurai daya wa da yawa gaske da kumya da kumya wallahi 😢😢😢😢😢

    @babangayougayou1094@babangayougayou1094Ай бұрын
    • Allah ya kyauta

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • Gaskiya 😢Bai dacé ba ai Sai Àgera Awai alma

    @ChamssouSouley-pq8gq@ChamssouSouley-pq8gqАй бұрын
    • 🤝🤝🤝

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • Mun gode da wanan haske

    @habibouidrissaabdoulaye3125@habibouidrissaabdoulaye3125Ай бұрын
  • Allah ya chirya chi

    @AdamouAdama-we5jq@AdamouAdama-we5jqАй бұрын
    • Ameen

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • Asslamu aleykum mlm zan tambayeka idan mutun acikin sallah yayi fourci acikin karatunsa na aya idandai abonda ya karanto alkuranine ba wanin alkuraniba ?ko abinda yakaranta a maana ayar alkuranice kamar ace yana wata sura yafita yachiga wata sura ta alkur ani ba wakaba ko wanin alkurani to ya sallar sa take?kabamu amssa .akway ta tagaba muna jiranka kajiko.

    @BouhariIsmael@BouhariIsmaelАй бұрын
  • Dan Kudi kana fida wanan harasacgi a ankular mahata qur ani megirma, chi yasan be iya dan kudine 😢 jala ya shirya

    @umarilyasdabre2689@umarilyasdabre2689Ай бұрын
    • 👍👍

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • Habakaima.dan.ouwa. daga doka.kamerace.sike. cirewa

    @AhamedSanisani@AhamedSanisaniАй бұрын
  • Assalamou aleykoum ba layfin malan bané ba daga télé Sahel soun korkoré vidion ne 🙏

    @djibrilmuslim4225@djibrilmuslim4225Ай бұрын
    • Ok wai dama haka ne

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • A kirashi asa yakara karatun idan yakaranta daidai to matsala akasamu idan yakasa shikenan bai iyaba

    @bosamarketbosamarket1110@bosamarketbosamarket1110Ай бұрын
    • 👍👍

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • A gaskiya wannan limamin bai iya karatuba, don kuwa al,amarin ya wuce kuskure. Abinda babban malami ya ce, gaskiyane. A duba, a dauko wani sabon limamin. Faqat.

    @user-ce6zy5lk7d@user-ce6zy5lk7dАй бұрын
    • 👍👍👍

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • gaskine wana ay dan siyasa ne

    @samiramoustapha6695@samiramoustapha6695Ай бұрын
    • Ko

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • Koskore kowa nayi

    @RamdathALADE@RamdathALADEАй бұрын
    • Tabbas

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • peut être ce toi même qui fait le commentaire qui ne comprend grand, l'imam, à sauter pour réduire la taille de la sourate, de ayatt 1 à 8 , puis il est allé à all'ayat 19 jusqu'à la fin. est ce qu'il existe un interdit en ça dans la lecture du courant. mon point de vue

    @ahmadouelhadjisoule4274@ahmadouelhadjisoule4274Ай бұрын
  • Ayi.hankaliallahchinegonikaibakaiyakawadamoulkinchiyassa

    @BachirouAssoumana@BachirouAssoumanaАй бұрын
    • 👍👍

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • 😊😊😅😅

    @AlassanBagaroua@AlassanBagarouaАй бұрын
    • 🤔🤔

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • Amma a musulunce ba'a dakatar da liman wani ya shiga ? Dan dai baza'ace duk jama'ar nan basu iya wannan surar ba, Qyalewa ake se an gama asake sallah ko ayita jaje? Meye matsayin sallar su?

    @NafeesaMB-fh3yp@NafeesaMB-fh3ypАй бұрын
  • Toh ai ganin wata bâ zancen mutum guda bane,saï ans à mutante uku KO fiye d'à haka suma sun tabata sun gani

    @musahabdulkarim5147@musahabdulkarim5147Ай бұрын
    • Tabbas

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
    • Kai mahou kati yanks video akaie

      @moussaibrahim-tm2wf@moussaibrahim-tm2wfАй бұрын
  • Aa to azamna atace

    @HabibouHabii@HabibouHabiiАй бұрын
    • Tabbs

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • Azamanin manzon Allah kur'ani yakeba masu ganin wata ? Kurabamu da jahiltchi

    @MabaroukaKanta-gx5eu@MabaroukaKanta-gx5euАй бұрын
    • 👍👍👍

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
  • Wan bagaskiya baneba wallahi wannan sherin kamerane Dan acikin mamu akwaye Wanda sukafika ilimin qur'ani amma baâjiba mamu sunyi gera ba se kaye in uwa hankali halitacena in kuma hakane to kana nufin duk wannan jimaâ jahilalluna kuyi lisafi in May fadi bayda hankali to masu sawrare da hankalin su dan kamera babu abin da baa iya daitaba

    @AboubacarAlassanSouleymane227@AboubacarAlassanSouleymane227Ай бұрын
  • L'islam n'est pas du sentiment. Le conseil islamique doit être choisi à base de connaissance. En islam et surtout en connaissance du Coran,le Niger est un tout. Le Niger est aujourd'hui remarqué en étude coranique et s'en développe à travers toutes les couches sociales du pays. Les plus âgés,hommes et femmes,les toutes dernières générations sont tous embarqués dans l'école coranique au Niger. Quand donc il y a erreur ou une infraction dans la lecture du Coran, c'est au conseil islamique de s'en prendre car l'islam n'est plus du sentiment mais un savoir faire. Éviter tout sentiment et choisir des vrais marabouts à travers toutes les régions du pays pour composer le conseil islamique nationale. Les musulmans ont besoin des vrais khalif pour nous conduire au paradis firdawsi pas des faux conducteurs qui vont nous conduire dans des fossés très profonds. A kiyaye,islama ba son Ray,ba son zuciya.

    @DadeIlliassou@DadeIlliassouАй бұрын
    • 👍👍👍🇳🇪🇳🇪

      @hausawatoptv@hausawatoptvАй бұрын
KZhead