A rana irin ta yau: Yuni 25, 1998 aka saki Abubakar Rimi da Sule Lamiɗo daga kurkukun Abacha

2022 ж. 24 Мау.
14 476 Рет қаралды

A ranar Yuni 25, 1998 Janar Abdussalami Abubakar ya saki tsohon gwamnan Kano Abubakar Rimi da makusancinsa Sule Lamiɗo daga kurkuku bayan rasuwar Janar Sani Abacha

Пікірлер
  • Allah ya jikan marigayi Alh Abubakar Rimi Kuma yayi Masa Rahama ya sada shi da Annabi Muhammad saw Amin

    @MustaphaBuhari-sv4xk@MustaphaBuhari-sv4xk8 ай бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv6 ай бұрын
  • Maza gumbar dutsi Allah yasa agama lafiya baba lamido

    @yauumar4197@yauumar4197 Жыл бұрын
    • Ameen

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Allah ya saka ina! wannan kacaniyar ai nikan ina yaro gashi yanzu muna sani godiya againt

    @adamuhamza2395@adamuhamza2395 Жыл бұрын
    • To madalla

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
KZhead