Tarihin Sa'adu Zungur

2024 ж. 7 Қаң.
22 913 Рет қаралды

Malam Sa’adu Zungur shahararren mawallafin rubutattun waƙoƙi ne.
Amma ko kun san shi ne ɗan Arewa na farko da Turawan Mulkin Mallaka suka tura shi makarantar gaba da sakandire a Kudancin Najeriya?
Ko kun san shi ne ya fara kafa ƙungiyar siyasa a Arewacin Najeriya?
Ko kun san shi ne ya fara shirya zanga-zangar ƙin amincewa da manufar gwamnati a Arewacin Najeriya?
Ko kun san shi ne ɗan Arewa na farko da ya riƙe muƙami a jam’iyyar siyasa ta ƙasa?
Ko kun san shi ne ya fara kai ƙarar Bature kotu kuma ya yi nasara a kansa a Arewacin Najeriya?
Wannan jajirtaccen ɗan gwagwarmayar, ya rayu ne tsawon shekaru 43 a duniya kuma ya rasu ana saura shekaru biyu Najeriya ta samu ƴancin kai.
Kuma a hakan ma ya sha fama da rashin lafiya tsawon rayuwarsa.
Wannan ya sa bai taka rawa a cikin ƴantacciyar Najeriya ba, amma har yanzu ana ganin tasirinsa a rayuwar al’ummar Najeriya.
Saboda babban almajirinsa wanda ya jagoranci gwagwarmaryar ƴanto talakan Najeriya daga zaluncin Turawan Burtaniya da magadansu Baƙaƙen Turawa shi ne Malam Aminu Kano.

Пікірлер
  • Allah yaji kan Malam Sa'adu Ahlussunnah

    @muhammadhamza343@muhammadhamza34321 күн бұрын
    • Ameen

      @aminiyatrust703@aminiyatrust70321 күн бұрын
  • merci beaucoup Mr Rabiu; vous faites la fierté de votre pays

    @ousmaneibrahsouley379@ousmaneibrahsouley379Ай бұрын
    • Je ne comprends pas

      @aminiyatrust703@aminiyatrust703Ай бұрын
  • Listening to the biography of Saadu zungur give alot of inspiration.

    @aminuidris3524@aminuidris352414 күн бұрын
  • Manyan bayin Allah. Ga ilimi, ga fasaha, ga jajircewa, ga kuma tsantsar jarumta. Allah Ya ji qan Malam Sa'adu Zungur. Akwai Sa'adu Zungur Primary School a Bauchi. Daya daga cikin tsofaffin makarantu

    @umarunazare@umarunazare3 ай бұрын
  • Allah ya gafarta masa

    @ashirubala3634@ashirubala36342 ай бұрын
    • Ameen ya Allah

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7032 ай бұрын
  • Allah yajikan malam sa,adu

    @mujaheedalhassan2521@mujaheedalhassan2521Ай бұрын
    • Amin

      @aminiyatrust703@aminiyatrust703Ай бұрын
  • Allah Ubangiji ya jiƙan malam Sa'adu zungur kaji ƴan MAZAN JIYA 😭

    @alhusainiabubakar4090@alhusainiabubakar4090Ай бұрын
    • Amin

      @aminiyatrust703@aminiyatrust703Ай бұрын
  • What a legend 🫡 may Allah have mercy upon him & his likes ameen 🤲🏾

    @Mkamal_97@Mkamal_974 ай бұрын
  • Allah sarki wallahi mun yi rashin yan gwagwarmaya na hakika 😭😭😭 Allah ya gafarta masa 🤲

    @adamuabubakar1173@adamuabubakar11733 ай бұрын
  • Allah ya Rahamshe shi.Gaskiya gidan daraja.

    @abdullahisheikh5769@abdullahisheikh57694 ай бұрын
    • Ameen ya Allah

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7034 ай бұрын
  • Allah Ya jikansa yayi masa rahama

    @muhammedkashere8821@muhammedkashere88214 ай бұрын
    • Ameen ya Allah

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7034 ай бұрын
  • Sa’adu Zungur A Legend…

    @muktaradamu7428@muktaradamu74284 ай бұрын
  • Allah yayi masa rahama

    @user-xu2qt8pi9y@user-xu2qt8pi9y4 ай бұрын
    • Ameen ya Allah

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7034 ай бұрын
  • Masha Allah

    @YahayasadamHassan@YahayasadamHassan4 ай бұрын
  • Great man from the north.

    @abdullahisheikh5769@abdullahisheikh57694 ай бұрын
  • Dan Allah tarihin Maimalari

    @mansurmulkyyy7519@mansurmulkyyy75194 ай бұрын
  • Gaskiya mutumin nan gwaro ne

    @Abdurraheemkabeer@Abdurraheemkabeer2 ай бұрын
    • Ba shakka

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7032 ай бұрын
  • Tabdi! Sa'adu zungur namijin duniya, Allah kayi masa rahama

    @user-bh2zu5ph7c@user-bh2zu5ph7c3 ай бұрын
    • Ameen ya Allah

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7033 ай бұрын
  • Allah ya gafarta ma Mallam Saad zungur,mun gode da wanna tarihi na zungur A taimaka da tarihi n Aminu kano dangane da alakarsa da Bauchi.

    @aishatutalatugarba6582@aishatutalatugarba65823 ай бұрын
  • Dan Allah ka bamu cikakken tarihi ko Full documentary na Bob Mali da na sufaye (Sufism, like Jalaluddin Rumi, Garzali, Ibn Taimiyya) da na irin su Albert Einstein da su Socrates, Aristotle na Greek da Nikola Tesla wanda ya samar da AC da DC da irin su Nelson Mandela da sauran fitattun mutane na Najeriya da Afirka da duk duniya

    @BA_SO_BA_NE@BA_SO_BA_NE4 ай бұрын
  • Allah ya gafarta masa Amin

    @YushauSaidu-kr2ig@YushauSaidu-kr2ig3 ай бұрын
  • Allah ya jikan sa da rahama. ❤

    @gundatv1@gundatv14 ай бұрын
  • ALLAH YAYI MASA RAHMA

    @FarukIbrahim-hw7mb@FarukIbrahim-hw7mb4 ай бұрын
    • Ameen ya Allah

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7034 ай бұрын
  • Sansanin Tabula, kaje garin masu wasan dodo su gyara maka yadda ake fada. Allah ya jaddada rahamarsa akan Malam Sa'adu Zungur, da iyayensa da kakanninsa da malumansa

    @user-bo4cr2yt2d@user-bo4cr2yt2d3 ай бұрын
  • Kashim Ibrahim da Aliyu makama

    @Realkhaleefah@Realkhaleefah4 ай бұрын
  • Allah ya jikan da rahama

    @sabituamadu53@sabituamadu534 ай бұрын
    • Ameen ya Allah

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7034 ай бұрын
    • Assalamu alaikum sannu da aikin but wanna tarihin kun sa shi week backs

      @yusufibrahim8251@yusufibrahim82514 ай бұрын
  • Allah yajikansa

    @mujaheedalhassan2521@mujaheedalhassan25214 ай бұрын
  • An sauke wancan na farkon ne ko me ya faru ko an yi updated ne?

    @BA_SO_BA_NE@BA_SO_BA_NE4 ай бұрын
  • ..

    @user-dr5qu2zg8o@user-dr5qu2zg8o4 ай бұрын
  • @United-Brothers-International@United-Brothers-International4 ай бұрын
  • Waye zaki biya tarihinsa

    @IsmailUsman-yl3cr@IsmailUsman-yl3cr4 ай бұрын
    • ???

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7034 ай бұрын
  • Dan boko😊

    @Abdurraheemkabeer@Abdurraheemkabeer2 ай бұрын
  • A karanto mana tarihin Malam Abubakar Mahmuda Gumi

    @ahmedmahfooz7717@ahmedmahfooz77172 ай бұрын
  • Dan masanin kano

    @RabiuAliyukabo@RabiuAliyukabo4 ай бұрын
  • Ya kamata ka rubuta littafi akan wannan bayane naka., sabo da 'yan baya. Kuma ya kasance a turanci da Hausa.

    @user-pn3uw4rq7b@user-pn3uw4rq7b4 ай бұрын
    • Ai Professor A M Yakubu ya rubuta da Turanci. Yawancin bayanan da mu ka kawo daga cikin littafin muka samu.

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7034 ай бұрын
  • Igr6

    @mogash55@mogash554 ай бұрын
  • Wannan yafi mai PhD na yanxu

    @biniyaaminu6392@biniyaaminu63924 ай бұрын
  • Allah ya gafarta masa

    @usmanibrahimmuhammad905@usmanibrahimmuhammad9054 ай бұрын
    • Ameen ya Allah

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7034 ай бұрын
KZhead