Marigayi Janar Sani Abacha bai saci sisin-kwabon Nijeriya ba - Almustapha

2023 ж. 7 Мау.
80 086 Рет қаралды

Marigayi Janar Sani Abacha bai saci sisin-kwabon Nijeriya ba - Hamza Almustapha

Пікірлер
  • Da Allah yaya zanyi nahadi da please da Allah Dan annabi please kawu samaila

    @BashirMuhammad-tx8fu@BashirMuhammad-tx8fu4 күн бұрын
  • Allah yajikan sa darahama alfarmar annabi Muhammad S a w

    @user-dx2lq3rh9s@user-dx2lq3rh9s2 күн бұрын
  • Assalamu'Alaikum, Dua: "Alif-Lam-Min." Nobody knows it's meaning except Allaah. May the secret of your success be hidden to your enemies just like the words above. May Allah fill your homes with joy, peace, contentment and passion. Protect you with His Light & shield you with His Love, amin. Juma'a at Mubarak

    @ahmadusmanadam7217@ahmadusmanadam721711 ай бұрын
  • Allah ya jikan General Sani Abacha

    @abulhafselamin476@abulhafselamin476Ай бұрын
  • mai girma, Mejo Hamza Almustafa muna yi maka addu'a, insha'Allah, zaka gama lfy, Nine sulaiman Sani wali daga kasar Accra Ghana

    @sulaimankhairan5480@sulaimankhairan548011 ай бұрын
  • Masha Allah Allah kaji kan sani Abaci ya bamu zama lapia

    @AhmadSuleman-ym1lz@AhmadSuleman-ym1lz2 ай бұрын
  • We really missed General & his policies (RIP)..

    @user-zb7iv2gr5z@user-zb7iv2gr5z3 ай бұрын
  • allah yataimakeka major hamza almustapha

    @aliyushuaibudankasa7571@aliyushuaibudankasa757111 ай бұрын
  • Please da Allah Ina son nahadi da Kai please

    @BashirMuhammad-tx8fu@BashirMuhammad-tx8fu4 күн бұрын
  • Allah ubangiji yasakamaka da alkhairi kuyasa ka shugabanci najeria in alkhairine agareka kumana maka adduar hakan akoda yaushe allah yakarekeka yakarama lafiya dan alfarmar annabi muhammad sallallahu alaihi wassalam

    @user-ch6fu3ev5b@user-ch6fu3ev5b6 ай бұрын
  • Allah Ya jikan General Sani Abacha. Allah Ya saka wa Major Hamza Al-Mustapha da alheri

    @inganta-lafiya_healthpromotion@inganta-lafiya_healthpromotion11 ай бұрын
    • Amin

      @habibuladanhabibuladan8026@habibuladanhabibuladan80267 ай бұрын
  • Asm ALMUSTA SAIKAY i insh ALLAH

    @user-rq2mu7yj2y@user-rq2mu7yj2y25 күн бұрын
  • ASM JARUMI ABACHA ALLAYARAM

    @user-rq2mu7yj2y@user-rq2mu7yj2y25 күн бұрын
  • Allah yajiqan yanmaza

    @tukursale3961@tukursale396111 ай бұрын
  • Allah yakarawa Major Hamza l Al mustapha, lafiya, yakuma baka ikon yiwa talakawa shidimar cigabansa.

    @MuhammadYahaya-zp1tq@MuhammadYahaya-zp1tqАй бұрын
  • Allah yagikansa

    @abdouldtm001vfumar6@abdouldtm001vfumar6Ай бұрын
  • أمين يارب العالمين 227🙏🙏

    @user-qx2wd6db8i@user-qx2wd6db8iАй бұрын
  • Allah ya baka lafiya da nisan kwana Allah yaba Mulki Nigeria Ameen ya Allah

    @user-oq7it1bv4r@user-oq7it1bv4r3 ай бұрын
  • Muna addu'ar Allah Ya haskaka kabarin General Sani Abacha

    @NomadicPulloNigeria@NomadicPulloNigeria3 ай бұрын
  • Allah kabamu shuwagabanni ngr ameen yahaiyyu yakayyum 🤲

    @user-ky2vy5uf1j@user-ky2vy5uf1j2 ай бұрын
  • slm gaskiya ne meje Allah yabamu ikon gyara halayanmu Allah ya baka mullki najeriya mubayanka muna fatan dubu biyu da ashirrin da bakwai takaran shugabanci kasarmu najeriya Allah ya temaki kisarmu najeriya inama meje fatan alheree

    @AbdulwahabUmar-fz2cn@AbdulwahabUmar-fz2cn4 ай бұрын
  • Ameen ya haiyu ya qaiyum

    @ismailmamuda3940@ismailmamuda3940Ай бұрын
  • Abu mai kyau kenan

    @bukarabbaibrahim8394@bukarabbaibrahim839411 ай бұрын
  • Ya sallam

    @muhammedsunusiyusuf4998@muhammedsunusiyusuf4998Ай бұрын
  • Allah Ubangiji Ya Jaddada Rahama a gareshi, kaima Allah ya kara maka lafiya

    @nazifiabbas2407@nazifiabbas24073 ай бұрын
  • Allah yajikan General sani Abacha

    @MuhammadYahaya-zp1tq@MuhammadYahaya-zp1tqАй бұрын
  • Allah yajikanshi da rahama Ameen

    @amuazu94@amuazu943 ай бұрын
  • Slm ina kubarka da wannan lokaci inama meje barka da zuwa ina mashi fatan alheree Allah yasa yakoma gida lfy daga naku abduwahab umar katsana shinkafi

    @AbdulwahabUmar-fz2cn@AbdulwahabUmar-fz2cn4 ай бұрын
  • Allah yajinkan sani abacha

    @abdulazeezmuhammadrabiu1294@abdulazeezmuhammadrabiu12942 ай бұрын
  • Major El mustafa

    @ibrahimkhaleel3158@ibrahimkhaleel31583 ай бұрын
  • Allah Ya Jaddada Rahama Agareshi

    @user-mm8zi3xp8o@user-mm8zi3xp8o3 ай бұрын
  • Major Almustp Allah ya Jada kwanika, kazama Daya daga cikin wayanda zasu dawo da mutuncin Nigeria a Idon Duniya

    @hassanmusasada4251@hassanmusasada425111 ай бұрын
    • Ameen

      @inganta-lafiya_healthpromotion@inganta-lafiya_healthpromotion11 ай бұрын
  • Baka amsa tanbayar da akayimaba, Kudin da Ake dawowa dasu kyauta Ake bawa Nigeria Kenan.

    @mustaphaibrahim5078@mustaphaibrahim50783 ай бұрын
  • Ameen

    @user-xw6qv6cg1y@user-xw6qv6cg1y2 ай бұрын
  • Ina gaisheda m almustapha

    @user-kp2rk8fi9h@user-kp2rk8fi9h4 ай бұрын
  • Kana nufin shi yasaci kudin najeria kenan taya kasan hakan

    @user-ch6fu3ev5b@user-ch6fu3ev5b6 ай бұрын
  • Tarihi Gaddafi

    @user-nk9kk4pe2t@user-nk9kk4pe2t4 ай бұрын
  • Masha Allah

    @muhammedsani8072@muhammedsani80725 ай бұрын
  • A salt that does not required to be tested before buying it.

    @ahmedgidadonasir@ahmedgidadonasir11 ай бұрын
  • Duk masu zagin gwabnatin G Abacha , sune gubar Nigeria

    @hassanmusasada4251@hassanmusasada425111 ай бұрын
  • Allha kachika burin mejor Hamza Al mustafa

    @user-ud7oj6iu5w@user-ud7oj6iu5w3 ай бұрын
  • To

    @user-ye1kf5mb8y@user-ye1kf5mb8y3 ай бұрын
  • Ina zan samu full interview din ??

    @aobfallatah181@aobfallatah18111 ай бұрын
  • Washi me ganga Wato kudinda ake dawo dashi Wanda ake cewa Abacha ne ya sace karyane? In hakane kyauta suke bawa Nigeria Saboda su batawa Abacha suna ? Kokuma asusun daya zuba kudin basu gane ba Nigeria ya ajiyewa ba sunan iyalansa bane?

    @abdullahimuhammad5823@abdullahimuhammad582311 ай бұрын
  • Wannan soki burutsun naka bazai baka farin jini wajen Yan Nigeria ba Saboda sunsan karya kake kare megidan ka kake Ahakan zamu zabeka shugaban kasa ? Kiri kiri kana kare me lefi saboda uban gidanka ne?

    @abdullahimuhammad5823@abdullahimuhammad582311 ай бұрын
    • Kaji Wani wawa Sai kaje kadiba abubuwan da yafada in har baka yarda ba Ni na yarda da Allah na yarda zai iya gyara Nigeria

      @Ameershehuadili@Ameershehuadili11 ай бұрын
    • أمّا كَى جاكي نٜىٰ

      @kansakali3040@kansakali304011 ай бұрын
    • Miye abun karya aciki sakarai kawai kafada mana wani Wanda Yayi aikin da abacha Yayi Wawa kawai

      @libyanmovement7075@libyanmovement70759 ай бұрын
    • @@libyanmovement7075wauta da sakarci yakare kan wanda turawa suke dawoda abinda ya sata lokacin da yake rike da amanar kasarsa yakai musu suka boye masa bayan rusuwarsa suke dawo dashi Amma kidahumai balidai suke karyatawa bayan abin kiri kiri afili andawo da kudi anfada kowa yaji Allah ya kiyaye

      @bacanseabdul5500@bacanseabdul55009 ай бұрын
    • Kawo hujja daya maikyau

      @user-ch6fu3ev5b@user-ch6fu3ev5b6 ай бұрын
KZhead