Tarihin Alhaji Shehu Shagari: Shugaban Najeriya #6:

2023 ж. 30 Шіл.
34 831 Рет қаралды

Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari shi ne zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya na farko.
A kan sa aka fara shugaba mai cikakken iko na farar hula sai dai ya na fara wa’adin mulkinsa na biyu sojoji suka yi masa juyin mulki.
A tsawon shekaru huɗu da wata ukun da ya yi ya na shugabancin Najeriya ya sha fama da adawar siyasa daga sauran jam’iyyu.
Kuma Najeriya na cikin matsin tattalin arziki sakamakon karyewar farashin man fetur a kasuwar duniya.
Duk da haka jami’in gwamnatinsa sun yi facaka da almubazzaranci da dukiyar al’umma.
Sai dai shi ana yi masa kallon mutumin kirki amma wanda ya kasa hukunta waɗanda yake tare da su.

Пікірлер
  • Allah ya jikan Alhaji Shehu Aliyu Shagari da Malam Magaji Danbatta O. F. R da ga fara Amin

    @dogaraikano8991@dogaraikano89917 ай бұрын
  • Ban taɓa jin cikakken tarihin Shehu Shagari ba se yau. Naji daɗi sosai kuma ina matukar Godiya.

    @abdullahiibrahimalhassan4460@abdullahiibrahimalhassan44608 ай бұрын
  • Amen

    @user-gi3fz3rm9n@user-gi3fz3rm9n3 күн бұрын
  • Allah sarki rayuwa

    @HarunaSalihu-zp9or@HarunaSalihu-zp9orАй бұрын
  • Yaushe za bamu lamarin shugaban masu tawaye na biafra na farko ujuku

    @adamuhamza2395@adamuhamza23958 ай бұрын
  • Allah yaji kan shi da rahama

    @user-vy8vo4cm2z@user-vy8vo4cm2z7 ай бұрын
  • Tarihi Mai Dadi Kuma a takaice.

    @aliyujaafar2094@aliyujaafar20946 ай бұрын
  • Babban mutum Alhaji shehu shagari, Allahu ya gafartamasa Amin ya Allah.

    @aishatutalatugarba6582@aishatutalatugarba65826 ай бұрын
  • Mazan jiya

    @aminumukhtar@aminumukhtar2 ай бұрын
  • Tarihin mamman shu a na maiduguri

    @user-lp6go5yi7f@user-lp6go5yi7f9 ай бұрын
  • Thanks

    @aminudanmusa2265@aminudanmusa22656 ай бұрын
  • Allah sarki rayuwa a ranar juma a a sibiti allah yayi mai rasuwa bazan taba mantawa ba a abuja a asibiti

    @zaiyyanusaidu9364@zaiyyanusaidu936424 күн бұрын
    • Allah ya gafarta masa

      @aminiyatrust703@aminiyatrust70324 күн бұрын
  • Muna godiya sosai Allah ya kara basira

    @user-rm4nd3il4p@user-rm4nd3il4p8 ай бұрын
  • Allah yaji qan shagari darahama

    @zaiyyanusaidu9364@zaiyyanusaidu936424 күн бұрын
    • Ameen ya Allah

      @aminiyatrust703@aminiyatrust70324 күн бұрын
  • Allah Ya Jikan Mazan Jiya

    @AmirSabonriga@AmirSabonriga8 ай бұрын
  • 👍👍🙏

    @Kebiislam@Kebiislam3 ай бұрын
  • Tarin Shehu shagari

    @rukayyadanju863@rukayyadanju86315 күн бұрын
    • kzhead.info/sun/nLeJg5ypmYWDf3k/bejne.htmlsi=Cpz9g_3Kl1GphDAS

      @aminiyatrust703@aminiyatrust70315 күн бұрын
  • Allah y jikansa da rahama sannan GA shawara ta mi zai Hana Ku rika kawa mana tarihin garuruwan Nigeria domin mu kara sanin asalin mu tare da magaba tan mu mungode

    @user-pt4wr9lz8m@user-pt4wr9lz8m4 ай бұрын
  • Salam, ina tare daku akodayaushe kuma ina yimuku fatan alkhairi munaso kukawomana tarihin Sardaunan Sokoto.

    @shamsuddeenauwalumusa8167@shamsuddeenauwalumusa81677 ай бұрын
  • Major Daniel I Bamidele

    @ShamsuddeenMuhammadUthman@ShamsuddeenMuhammadUthman7 ай бұрын
  • Muna godiya da jin dadin tarihin da kuke bamu. Don Allah muna son a kawo mana tarihin Lamidon Adamawa, marigayi Dr. Aliyu Mustafa da sauran sarakunan Arewa irin su Dr. Gwamna Awan na kagoro

    @HalifaAbubakar-tt6ot@HalifaAbubakar-tt6ot8 күн бұрын
    • In sha Allah

      @aminiyatrust703@aminiyatrust7038 күн бұрын
  • Obafemi awolowo

    @user-gq3nf9gq5l@user-gq3nf9gq5l9 ай бұрын
  • Buhari

    @HassanMohammed-gc4rb@HassanMohammed-gc4rb7 ай бұрын
  • Muna son akawo mana tarihin dan masanin Kano, maitana sule. Sa,adu zungur Major almustapha

    @ibrahimalhassan3351@ibrahimalhassan33517 ай бұрын
  • Sa,adu zungur❤

    @RabiuAliyukabo@RabiuAliyukabo4 ай бұрын
  • Ibrahim badamasi babangida

    @hajaramusah4394@hajaramusah43946 ай бұрын
  • Allah yajikan sa

    @BaharimusaSardauna-sn8pd@BaharimusaSardauna-sn8pdАй бұрын
    • Amin

      @aminiyatrust703@aminiyatrust703Ай бұрын
  • Abacha

    @HassanMohammed-gc4rb@HassanMohammed-gc4rb7 ай бұрын
  • Alhj abubakar Iman

    @MansirShuaibu-iw1eh@MansirShuaibu-iw1eh2 ай бұрын
  • Tarihin makaman biddah

    @abubakarimam3238@abubakarimam323821 күн бұрын
    • Madalla

      @aminiyatrust703@aminiyatrust70320 күн бұрын
  • Dan Allah ka bamu cikakken tarihi ko Full documentary na Bob Mali da na sufaye da na irin su Albert Einstein da su Socrates na Greek da Nikola Tesla wanda ya samar da AC da DC da sauran fitattun mutane na Najeriya da Afirka da duk duniya

    @BA_SO_BA_NE@BA_SO_BA_NE5 ай бұрын
    • Tarihin Bob Marley kuma

      @Umarismail543@Umarismail5434 ай бұрын
    • @@Umarismail543 me ka dauke shi? Ko ance maka beda wani abu me kyau ne

      @BA_SO_BA_NE@BA_SO_BA_NE4 ай бұрын
KZhead