Dole Ganduje yayi Murabus, Fursunoni 118 suka tsere a Niger, Rashin Man fetur a kaduna, Abba a kano

2024 ж. 25 Сәу.
2 952 Рет қаралды

Fursunoni kimanin 118 sun tsere bayan ruwan sama ya rusa katangar gidan yarin Suleja da ke Jihar Neja a daren ranar Laraba.
Jiga Jigan Jam'iyar APC Sun rubutawa Tinubu wasika suna cewa dole Ganduje ya sauka daga Shugabancin jam'iyar.
Wahalhalu sun kara tsananta ga mazauna jihar Kaduna musamman masu ababen hawa yayin da aka wayi gari da dogayen layuka a gidajen mai.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa tana kashe akalla Naira biliyan 1.2 duk wata don samar da ruwan sha a cikin birnin Kano.
About 118 inmates escaped after rain destroyed the walls of the Suleja Prison in Niger State on Wednesday night.
The leaders of the APC have written a letter to Tinubu saying that Ganduje must step down from the leadership of the party.
The hardships have worsened for the residents of Kaduna state, especially the motorists as the town was filled with long queues at petrol stations.
The Kano state government has revealed that it spends at least 1.2 billion naira every month to provide drinking water in the city of Kano.
Dole Ganduje yayi Murabus, Fursunoni 118 suka tsere a Niger, Rashin Man fetur a kaduna, Abba a kano
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

KZhead