Ra'ayin Malamai: Zargin bunkasar mulkin kama karya a Afirka

2024 ж. 24 Нау.
42 432 Рет қаралды

Zargin bunkasar mulkin kama karya a kasashen Afirka shi ne maudu'in da shirinmu na Ra'ayin Malamai ya tattauna a kai.
Shin me za a yi a tsaftace dimukuradiyya yadda nau'in kama karya ba zai shiga cikinta ba?

Пікірлер
  • Allah ya tsinema democradiyya

    @user-ft4bm4pk6i@user-ft4bm4pk6iАй бұрын
  • Gaskiya dai gaskiya ce kou min sou kou min ki allah yasa mudace

    @NourababanabdoulNoura@NourababanabdoulNouraАй бұрын
  • Gaskiya wannan dan jarida katoton munafuki ne ita democracy ibada ce allah ubangiji ya walakan taka bayu turawa kawai allah ubangiji ya meda muku aniyar ku da sherin ku kanunku allah ya sauke muku masifa da bila'i munafuki kaway

    @SidiMohamedAbdul-rm4vr@SidiMohamedAbdul-rm4vrАй бұрын
    • Yayi Nawa gaskiya dai

      @user-ft4bm4pk6i@user-ft4bm4pk6iАй бұрын
    • Wawane sakre

      @user-gv2yo7jl9u@user-gv2yo7jl9uАй бұрын
  • الحمد لله الواحد الاحد

    @user-ns9rv5jr8n@user-ns9rv5jr8nАй бұрын
  • Dan jarida kaji soron allah abari yeyimagana

    @aliyouhaidar6692@aliyouhaidar6692Ай бұрын
  • Abdou rahaman kagaya maya gasaki koyan sokobaya so afirika sia anbara doumakaradi sie inayayine

    @abdullakwaram1590@abdullakwaram1590Ай бұрын
  • Wannan Suleiman Allah ya tsine masa

    @assoumanehadou2509@assoumanehadou2509Ай бұрын
    • Amin

      @HamisuSsani-bk7co@HamisuSsani-bk7coАй бұрын
  • Kaji gaskiya Allah ya sakawa ml abdurahaman Hassan da alkairi da sauran malamai masu tsaïwa akan gaskiya ❤❤❤

    @RabiouMaman-jg5ny@RabiouMaman-jg5nyАй бұрын
  • ABUN MAMAKI GA DAN AFURKA!!! KU KUMA ALLAH YASAKA MUKU DA ALKHAIRI KUMA YA KARA MUKU KISHIN KASA, AMEEN. ALLAH YARAKA TAKI BOTSWANA DA MALAWI......

    @AG-lw6id@AG-lw6idАй бұрын
    • Dw inaso kugayamini minene anfanin demokarsi ga talak😂😂😂

      @kaderyaro7060@kaderyaro7060Ай бұрын
  • ❤🇧🇫❤🇲🇱❤🇳🇪❤Allahu korma annabi daraja ❤S❤A❤W❤

    @eshkmtrf@eshkmtrfАй бұрын
  • Allah waddaran wannan demokaradiya

    @NassirouMahamadou-um2il@NassirouMahamadou-um2ilАй бұрын
  • Wallahi wanan dan jaridan bason gaskiya

    @user-bp5jz2yz1h@user-bp5jz2yz1hАй бұрын
  • Allah ya tsinemuku DW

    @user-jk3do2hp9b@user-jk3do2hp9bАй бұрын
  • Allah yasa mu dace!!😮

    @RabiouMaman-jg5ny@RabiouMaman-jg5nyАй бұрын
  • Gaskiya ne Hajiya rihanatou

    @saidoumamanyahaya4192@saidoumamanyahaya4192Ай бұрын
  • Abdu rahman 👍👍👍👍👍👍👍

    @buharibinabubakarabubakar6527@buharibinabubakarabubakar6527Ай бұрын
  • Good 🎉❤

    @user-cc3no8vy9q@user-cc3no8vy9qАй бұрын
  • Amma dai wannan dan jaridar uwayan ka Sun haifi dan banza , Allah ya tsine maka albarka

    @rabesaleharouna6399@rabesaleharouna6399Ай бұрын
  • Ai Yakamata adena siyasa a Afrika domin sun jefa kashenmu cikin masifa mummuna ga ta addanci ga yunwa ga mummunan talauci sunmayarda dukiyar ƙasa tasu

    @user-ez8ki5xp6b@user-ez8ki5xp6bАй бұрын
  • Wannan ba dan jarida bane dan rainin wayone

    @JibirinDauda@JibirinDaudaАй бұрын
  • Gaskiyane milki soja ❤A❤E❤S❤

    @eshkmtrf@eshkmtrfАй бұрын
  • Ai shege ne wannan dan jaridan ko ince dan jarraba allah ya tsinema rayuwarka kayi asara ai kune kuke tauye mana hakkin mu allah ya isar mana a gareka kun ki gaskiya kawai saboda son ranku ku kun samu ba ruwanku dana kasa daku ai kune kuke saka mutane a duhu wlh mutane na kokarin nuna ma yan uwansu yadda zasu bi su samu saukin rayuwa amma baku bukatar hakan 😢

    @studiohausatv4224@studiohausatv4224Ай бұрын
  • Amma wannan đanjari dan minafikine

    @chamsuhachimu3116@chamsuhachimu3116Ай бұрын
  • Dan wawa

    @NouraAtahir@NouraAtahirАй бұрын
  • Tsarin Musulunci muke nema....

    @mas-udal-hassan9277@mas-udal-hassan9277Ай бұрын
  • Allah ya tsine ma democradiya

    @user-wh9ld5zc7y@user-wh9ld5zc7yАй бұрын
  • Kai amma ɗan wahala ne, Allah ya tsinema Duk me goyon bayan démocratie Dan me cin uwar ka kaje can gaya musu su Sojojin. Mu américain basu mana haukaba yayan karuwai 😢

    @user-fd6ve1nl4j@user-fd6ve1nl4jАй бұрын
  • Wannan dan jaridan dan iskane wllh shima din karan sune dan wahala kawai

    @Young_breka@Young_brekaАй бұрын
  • Sileman Wallahiy kede munhoki ne kabari Afadi gsakiya kome dacint A. Ma Kai da ireiren ka Bakoson cigabn African domi torawa nabiyan ko kotozarta African Allha yachyako 28:00 ❌🇨🇵❌🇱🇷❌...... 🌿🇳🇪🌿🇵🇸🌿

    @user-gv2yo7jl9u@user-gv2yo7jl9uАй бұрын
  • 😰😰😰

    @ArewaSf-bn9iy@ArewaSf-bn9iy20 күн бұрын
  • wanna dan jaridar dan baza ne shege

    @AliHarun-td4xl@AliHarun-td4xlАй бұрын
  • Kai wanga Dan jaridar dw bamujin dadin aikin chi koiwta-kwoita,sai gardama da shiga GABA.. Kuma mungano Karan Turawané suné yakéma aikin,ba Dan kichin Afrika bané!!!

    @DoumachiGambo-cr7wk@DoumachiGambo-cr7wkАй бұрын
  • Dan jarida kuma konagoya bayan domakaradiya ne

    @abdullakwaram1590@abdullakwaram1590Ай бұрын
  • Kakibarinshi yafadi gaskiya kodan bakwasanta

    @user-vy2wc2ye1g@user-vy2wc2ye1gАй бұрын
  • ba mason mocradier

    @AliHarun-td4xl@AliHarun-td4xlАй бұрын
  • dan jarida kayi hakuri bazaka samu nasaraba hhhhhhhh

    @user-vq7if3qq1d@user-vq7if3qq1dАй бұрын
KZhead