El-Rufai ya kaiwa Zulum Ziyara, Ana fargabar rashin hankali a Kano, Zango ya shiga mawuyacin hali

2024 ж. 14 Сәу.
3 006 Рет қаралды

Da alama siyasar Kano ta dau zafi tun a karshen makon nan sakamakon fargabar da jama'a suke yi a kan shirin gurfanar da tsohon gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Ganduje a gaban kuliya.
Yayin da ake sukar gwamnatinsa da kuma jita-jitar sauya sheka, Mallam Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya dura jihar Borno a halin yanzu.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta musanta rahotanin da ke cewar ta wanke wasu mutane da ake zargin suna da hannu a almundahanar da ake zargin an tafka a ma’aikatar kula da jinƙan al’ummar ƙasar da ta yi sanadiyar dakatar da Betta Edu daga ministar ma’aikatar.
Jarumi kuma mawaki a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), Adam A Zango ya bayyana cewa yana cikin wani mawuyacin hali.
It seems that the politics of Kano has heated up since the end of this week due to the public's fear of the plan to prosecute the former governor of the state, Dr. Abdullahi Ganduje.
While his administration is being criticized and there are rumors of defection, Mallam Nasir El-Rufai, the former governor of Kaduna state, is currently in Borno state.
The anti-corruption commission, EFCC, has denied reports that it has acquitted some people suspected of being involved in the alleged corruption in the Ministry of Human Rights that resulted in the suspension of Betta Edu from the minister of the ministry.
Actor and singer in the Hausa film industry (Kannywood), Adam A Zango has revealed that he is in a difficult situation.
El-Rufai ya kaiwa Zulum Ziyara, Ana fargabar rashin hankali a Kano, Zango ya shiga mawuyacin hali.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

KZhead