(HIRA DA SANIN HURA TARIHIN SHAGO 2)SHAGO YAKASHI JAKI A JOS GABANA KUMA YA HALLAKA NA BAYAN GUZUMA

2024 ж. 10 Мам.
6 566 Рет қаралды

KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Пікірлер
  • A'a fa Al'ameen! Dan Anache cewa yayyi "Allah agaza muna kada shaggu su cin muna"! Ka saurari wakar da kyau kaji

    @Danalhaji9028@Danalhaji902810 күн бұрын
    • To Dan masani

      @alameensokototv496@alameensokototv49610 күн бұрын
  • Shago mai hagu mai dama 💪💪

    @murtalamarafa9775@murtalamarafa977511 күн бұрын
    • Gaskiyane

      @alameensokototv496@alameensokototv49610 күн бұрын
  • Masha Allah Allah ya kara lfy mazan jiya

    @user-bd1qq4ii6e@user-bd1qq4ii6e11 күн бұрын
    • Ameen

      @alameensokototv496@alameensokototv49610 күн бұрын
  • Shawara: Al-ameen sannu da kokari! Tunda kana manta sunayen wasu masu taimako, karinka rubuta su maganin mantuwa, sabo da zasu dadin idan ka gayama tsoffin madambatannan Wanda yai masu alkhairi Kila su iya tuna su. Sannan Kuma, ka Rika Dora hotunan yan damben kan screen, kana nuna cewa wannan shine lokacin suna ganiyar su. Allah taimaka

    @bellomohammedinuwa9944@bellomohammedinuwa994410 күн бұрын
    • To

      @alameensokototv496@alameensokototv49610 күн бұрын
  • Allah yajikan musulmi

    @user-cf3eg9eb6x@user-cf3eg9eb6x11 күн бұрын
    • Ameey

      @alameensokototv496@alameensokototv49610 күн бұрын
  • Sannu da kokari al ameeen

    @sulemanidris5525@sulemanidris552511 күн бұрын
    • Yauwa

      @alameensokototv496@alameensokototv49610 күн бұрын
  • Dattijo yakamata a kiyaye harshe sabida an girma

    @muktarimuhammadbamaina@muktarimuhammadbamaina11 күн бұрын
    • To

      @alameensokototv496@alameensokototv49610 күн бұрын
  • gambo ka rufama kanka asiri

    @yssfbnmhd@yssfbnmhd11 күн бұрын
    • Kwarai

      @alameensokototv496@alameensokototv49610 күн бұрын
    • @@alameensokototv496 cewa yayi gambo galadi ya iskemu yace yana iyama fama nace wasa abarta ha gobe da safe,,,,,,,,,da gambo yagaza wasa sai ya ce gambo ka rufama kanka asiri

      @yssfbnmhd@yssfbnmhd7 күн бұрын
KZhead