SHAGO YAKASHE BUZU NAWAILA YAKASHE NA ILA SHIKUMA KURMA YASO TONA MASA ASIRI INJI MUHAMMADU KALHU
2023 ж. 2 Там.
149 729 Рет қаралды
KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU
KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU
Dan Audu mai hagu mai dama, in hagu ta kiya ka koma dama. Allah yakara wa baba kalhu lahiya. Amin
Ameeen
Muna Bada gaisuwa Al'amin daga Nan Burkina Faso. Gaskiya baba ansha gwagwarmaya Allah ya qarawa baba lfy da Nisan kwana
Ameeen
Gaskiya Al'amin kaima ka san tarihi, ta yadda kake jero sunayen shine yake karawa hirar armashi.... Muna godiya kwarai da gaske
Nima nagode
Tarihi mai daɗin saurare
Ko
Barka da warhaka Al Amin da fatan kanalafiya gaskiya muanjin dadin wannan chirin
Madallah
Gaskiya yasan tarihin Shago
Hakane
gaskiya Al ameen kakai dan jarida wanda yasan aiki muna maka fatan alkairi
Nagode
Al'ameen wai yau shene shago yarasu?
🥱
Shago yakashe na waila,buzu yace kalanga'gammashishiii
Eh
Gaskiya Al amin kakamana tarihi mai ban shawa / kuma kabamu nambar waya ta ka inji mutanan libya
07035267906
Allah sarki duniya, Shago na dan-anache
Hakane
Al amin kahadu da wanda yasan shago,dan Allah ya bamu labarin haduwan shago da dan kurjan
To
Al'ameen Ina gaisuwa
Ina amsawa
Ba karya Al'amin, Shago fa sarkin dambe ne na gaske.
Gaskiyane
Allah ya taimaka, saidai Akwai shawara daya danake gani, Yanada kyau idan kazo Gabatarwa kana fadar Rana Da kuma Date Sannan kuma duk wani Shaharar ran dan danbe Idan har bayanan da ransa to Ana fadar Shekar da Yarasu Sbd Yan baya idan suma sunzo zasu sami Tarihin Kasan wannan Tarihin Dakake kokarin Sanar da yan Wannan zamani, Wannan abinda kake kokari akai fa bakaramin tarihibane kuma haka zalika daliban University na HAUSA zasu Amfana sosai Allah yataimaka.
Kayi hakuri
Al amin slm masha allah
Nagode
Al Amin Allah yasaka da Alkhairi
Ameen
We need to archive this historical information for future generations. ❤. Thus, the old man is a walking talking historical library.
🥱
Dr zakir naik
Al -Amin Allah sakama da kokarin da kake hirar da kake Amma inna da ja akan wasu bayani da akayi. Akwai video da Dan Anache yake chewa burinsa kafin ya mutu a buga kafin ya mutu a fidda gwani. Tsakaninsa da Dan dunawa
To Allah bada Sa a
Muna godiya sosai al'ameen ka ta bayi baba shago yayi danbe da haru jaraba
To
Muna godiya daga nan America 🇺🇸
Nima nagode
Mashaallah
Allah abin godiya
Agaida Al'amin na mu,
Ina amsawa
Munajiranka Al ameen
To
Naji busuyi ba ma sha allah
To
Allahu Akbar
👍
Wanene yabawa Shago wahala please
Kayi bibiya zakaji ko waye
Allah kara daukaka
Ameeen nagode
Mungode al'ameen dakake daukan shawara
To
Muna jin dd.allah ya Kara daukaka
Ameeen
Barkade 🍺
Yauwa
Inason tarihin nan wlh. Lokacin kasa na cikin niima
Hakane
Labaran Dan gwamba
To
Yayi tsoho😂😅
Gaskiyane
Aslm
Wsom
😊L0
?
Wanene sunan wannan tsohon? Somebody help pls
Muhammad Bello
Muna Jin Dadin Wannan Shirin Muna Godiya Sosai Dafatan Kana Lafiya. Na kashe Shago A Comment Section 🤣🤣🤣
Nagode sosai
please and please
??
@@alameensokototv496nn