Sabuwar hirar mamman Raba Gardama Akan musa kallah

2021 ж. 6 Мау.
14 101 Рет қаралды

Sabuwar hirar mamman Raba Gardama Akan musa kallah

Пікірлер
  • Allah yajiqan maza

    @MubarakAbdullahi-hz2nl@MubarakAbdullahi-hz2nlАй бұрын
  • Allahu Akbar Allah ubangiji yajikan ran Muslimi Jamus munyi Rashi

    @miftahunura1020@miftahunura1020 Жыл бұрын
  • Gaskiya yace 5 da hudu.

    @saingumelgumel1091@saingumelgumel1091 Жыл бұрын
  • yaudagobe

    @user-vf2lf1pt9d@user-vf2lf1pt9d8 ай бұрын
  • Hmmmmm bazai yarda akirashiba don ko anan maigatari idan yazo haka ake tafama tsakaninsu suna gardama amma maganar kallah gaskiyace 😂😂😂

    @yusifhussaini4865@yusifhussaini486510 ай бұрын
  • Musbahu Tsakani da Allah Mungode maka wajen kokari da kake mana na raya Aladun mu. Abun da Nike so don Allah ka yi mana Hira da Gundumi Yawuri.

    @ibrahimabdullahiinde3968@ibrahimabdullahiinde39683 жыл бұрын
  • Musbahu don Allah ka tambayi Rabagardama ya damben su da Gundumi Kafin ka baro katsina

    @honsarkinazirunagzy2009@honsarkinazirunagzy20093 жыл бұрын
  • Hmm musbahu kanada wayon tambaya Allah yakara basira

    @sojasani6485@sojasani64853 жыл бұрын
  • Shaigaban kasa namasu yakin hannu

    @abdulbasisahabi194@abdulbasisahabi1943 жыл бұрын
  • musbahu wai me tarihin mamman da mekasa

    @yayayaya7178@yayayaya71782 жыл бұрын
  • Mamman ba gaskiya yaki yarda a kira Kalla

    @Fanda2@Fanda23 жыл бұрын
  • Wai mamman dan wane jaha ne

    @feisalbalahaske7578@feisalbalahaske75783 жыл бұрын
KZhead