Mamman Raba Gardama ya tonawa Gundumi da Ali zuma Asiri a wata Hirarmu

2021 ж. 11 Қыр.
34 992 Рет қаралды

Mamman Raba Gardama ya tonawa Gundumi da Ali zuma Asiri a wata Hirarmu

Пікірлер
  • Allah sarki duniya labari abin cikinta ma labari,raba gardama girma ya cimmasa

    @ahmadkasim3865@ahmadkasim3865 Жыл бұрын
    • Zee

      @bashirsuleiman1093@bashirsuleiman10935 ай бұрын
  • Allah sarki! Tsufa ya kama. Nayi kallon damben mamman tun ina karami around 1988 to 1989 kuma ya sha kashe maza a gabana. Shifa Mamman ko baiyi dambe ba idan ya shigo gidan dambe makidin sa mai turare ya dauko wakar sa, kudin kwarai zai kwasa nan take. Wani lokaci koda zai shigo gidan dambe an riga an tashi mutane sun soma fita amma da zaran ya shiga ya aje babur din sa Roadmaster shi kuma Maiturare ya dauko wakar shi Dan Sanyinna, kai tsaye mutane zasu juyo su dinga zuba mashi kudi yana saue da Boyle din sa fari yana kirari abun sa.

    @QassimMalami-ud3mz@QassimMalami-ud3mz9 ай бұрын
  • Damben au

    @AliUmar-ll1nq@AliUmar-ll1nq Жыл бұрын
  • Na ali sawun kura mai kare na zagi marar kare na zagi

    @zayyanaabdulrahman9049@zayyanaabdulrahman90492 жыл бұрын
  • Allahu Akbar Muhammadu ne wannan? Na yi shekaru sama da 35 rabon da na ganshi, tun ana dambe a goron dutse a Kano. Babu wani abu da zai sa na gane shi, to saidai wata kila muryarsa. Ina makadinsa Usaini danmai kotso kuwa?

    @aliyushehu8201@aliyushehu8201 Жыл бұрын
  • Tanbeshi dukan da gundumi yayi masa A jega

    @abubakarabba2846@abubakarabba28462 жыл бұрын
    • Man man..kukankura.mekare nazagi Marakare.nazagi

      @saniadamu6068@saniadamu60682 жыл бұрын
    • To amma ai yafada chewa shi ba saansu bane

      @atutultataatutul2026@atutultataatutul2026 Жыл бұрын
KZhead