A rana irin ta yau: Nuwamba 17, 1993 Janar Sani Abacha ya yi juyin mulki

2022 ж. 16 Қар.
45 100 Рет қаралды

A rana irin ta yau: Nuwamba 17, 1993Janar Sani Abacha ya yi juyin mulki

Пікірлер
  • Allah Ya gafarta masa. Wallahi mun yi rashin shugaba mai kishi ba munafurci ko yaudara

    @matube9022@matube9022 Жыл бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Muna godiya hajj maude saurana bola tinubu nagode

    @isahmohammed7709@isahmohammed77092 ай бұрын
  • Namijin Maza kenan Allah Ya jikan sa Da Rahma Alfarmar manzon Allah ( S A W )

    @abubakarusman1196@abubakarusman1196 Жыл бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Allah yajikan maza

    @BelloMTukur@BelloMTukur3 ай бұрын
  • Allah yajikam Sani abacha

    @abdoulayeaboubacar1930@abdoulayeaboubacar19307 ай бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv6 ай бұрын
  • Wlh Abacha yayi aiki sosai na alheri. Allah Ya gafarta masa

    @musausmantv@musausmantv Жыл бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
    • Ameen shi dai ya fi Buhari so million

      @halidhatim8618@halidhatim8618 Жыл бұрын
    • Allah ka ji qan General Abaca dan kishin kasa,mu kuma Allah ka qaara rufa mana asiri in tamu ta zo ka sa mu cika da iymaani.

      @SanusiUmarRuwanSanyi@SanusiUmarRuwanSanyi4 ай бұрын
    • Allah ka ji qan General Abaca dan kishin kasa,mu kuma Allah ka qaara rufa mana asiri in tamu ta zo ka sa mu cika da iymaani.

      @SanusiUmarRuwanSanyi@SanusiUmarRuwanSanyi4 ай бұрын
    • @@halidhatim8618 Allah ya yi mana sakayya a kan Buhari saboda abin da ya aikata mana na sharri

      @SanusiUmarRuwanSanyi@SanusiUmarRuwanSanyi4 ай бұрын
  • Abacha dan kishin kassa👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👍👍

    @halidhatim8618@halidhatim8618 Жыл бұрын
    • Haka dai

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Allah ka jiƙansa da rahama, ku kuma Allah Ya ƙara ɗaukaka.

    @abdullahiibrahim2017@abdullahiibrahim2017 Жыл бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Allah ya jiƙan mazan jiya nidai ina daga cikin masu yaba masa

    @muhammadmahmud4841@muhammadmahmud4841 Жыл бұрын
    • Ameen Allah ya gafarta masa

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Allah ya jikan mazan jiya

    @zakariyaharuna5850@zakariyaharuna5850 Жыл бұрын
    • Ameen

      @tarihitv@tarihitv6 ай бұрын
  • Allah yadji Kansas da rahma

    @user-xt6ll6wm2k@user-xt6ll6wm2k4 ай бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv4 ай бұрын
  • Mazan fama ba Allah yajikansa da rahma. Ameen

    @lawannasiru818@lawannasiru818 Жыл бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Allah ya yafemasa kurqkurensa

    @zarahrumah@zarahrumah10 ай бұрын
    • Ameen

      @tarihitv@tarihitv6 ай бұрын
  • Allah ya isa sun cucemu da suka kashe mana shi

    @maajaenengineering@maajaenengineering Жыл бұрын
    • Au! Kashe shi aka yi dama?

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
    • Au namanta bacci yayi bai tashiba

      @maajaenengineering@maajaenengineering Жыл бұрын
  • Allah yajikansa yanxu kuwa sunbarmu da bashi suncika acct dinsu dana yayensu😩

    @faridaumar4896@faridaumar48967 ай бұрын
    • To fa

      @tarihitv@tarihitv6 ай бұрын
  • "Mulkin Najeriya sai Sani, Jama'a lamarin Allah mu barwa Allah. Waƙar Najeriya sai Shata" ~Mamman Shata

    @musausmantv@musausmantv Жыл бұрын
    • Allah ya ji ƙan maza

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
    • Amin

      @muhammadabdulkareem4595@muhammadabdulkareem4595 Жыл бұрын
  • Allah y Jikan maza

    @DigitalLifeTv2022@DigitalLifeTv2022 Жыл бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Allah yajikan Alhaji Sani Abacha Fagge

    @abdulkadirsani1054@abdulkadirsani1054 Жыл бұрын
    • Ameen

      @tarihitv@tarihitv6 ай бұрын
  • Bawan Allah nan fa yayi aikin da manjo baiyiba a shekara 7 sa

    @muhammadabdulkareem4595@muhammadabdulkareem4595 Жыл бұрын
    • Gaskiya ne

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Allah ubangiji ya jikanshi da rahama ya gafartamishi kurakuranshi

    @umarmohammedahmed1169@umarmohammedahmed1169 Жыл бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Namijin duniya Allah yakyauta makwanci

    @MuhammadBashir-hb7ye@MuhammadBashir-hb7ye Жыл бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • kaji namiji...Allah yajikan Gen. Sani Abacha

    @Muhammad_Gano@Muhammad_Gano Жыл бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Allah jiqan manya mazan jiyya

    @bilyaminuabdullahi@bilyaminuabdullahi Жыл бұрын
    • Ameen ya Allah

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Wanna karin maganar ban taba jin taba sai a bakin Gwadabe Godiya,Godiya sosai da wanna tarihi Allah ya kara daukaka Allah ya jikan abacha ya masa rahama

    @adamuhamza2395@adamuhamza2395 Жыл бұрын
    • Ameen. Nagode sosai

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
  • Sunkasheka shunshinfiďa mulkin farar hulah daga america amma haryanzu shekara 24 bamuga chanjiba.

    @user-fb4sh2yu1i@user-fb4sh2yu1i Жыл бұрын
    • To Allah ya kawo mafita.

      @tarihitv@tarihitv10 ай бұрын
  • Manjo tsohon Mai laifi ne

    @musaabdullahimdyani8819@musaabdullahimdyani8819 Жыл бұрын
    • Haba dai

      @tarihitv@tarihitv Жыл бұрын
KZhead