Autan mamman munyi hira Akan Garkuwar cindo Sarkin yan Dambe February 16, 2020

2020 ж. 15 Ақп.
46 707 Рет қаралды

Пікірлер
  • Autaman manman cikin yan'dambe kadaine nakeso a rayuwata, kuma ina rokon allah yacikama burinka na alkhairi alfarmar fiyayyen halitta Muhammadur rasulallahi s a w 🤲🤲🤲🤲🤲🤲

    @saniabubakarmashaallah7240@saniabubakarmashaallah72402 жыл бұрын
  • Hmmm wayyo Allah sarki autan mamman Allah yabaka abunyi insha Allah Allah zaibaka abunyi insha Allah

    @safiyanuabdullahikt3817@safiyanuabdullahikt38174 жыл бұрын
  • Allah ya baka

    @hauwashaibu4147@hauwashaibu41472 жыл бұрын
  • Allah sarki autan mamman Allah yarabaka dama haifiyarka lfy Allah yakawomaka sana a kabardanbe kasamudamar kulada mahaifiyarka

    @muhammadumarmuhammed6308@muhammadumarmuhammed63084 жыл бұрын
  • Allaha sarki to allah ya baka

    @mamanaliysf3349@mamanaliysf33494 жыл бұрын
  • Masha Allah autan mamman Allah yatemakama

    @abdulkareemabdulkareem5410@abdulkareemabdulkareem54103 жыл бұрын
  • Yaro Man kaza in Rana tayita narche kamutu garkuwa Allah Yana tarada kai

    @idehamidouzakoudole2539@idehamidouzakoudole25393 жыл бұрын
  • Don allah katora mani lambar auta

    @mansurmalumfashi611@mansurmalumfashi6114 жыл бұрын
  • allah yacikama burinka auta mammam

    @samaillasaddomoustapha3892@samaillasaddomoustapha38923 жыл бұрын
  • Uhmmm masha Allah, Allah yabaka sa'ar cika alkawarin da kaiwa mahaifiyarka inde da gaske kake, amma ni bakudene ba burgeni kakeba uhmmm amma banama bakin ciki ko munmunan fata ina maka addu'ar cikawa mahaifiyarka burinta

    @rabiulecturer4051@rabiulecturer40514 жыл бұрын
    • Rabiu kwana Biyu Bana jinka

      @musbahukano353@musbahukano3534 жыл бұрын
    • @@musbahukano353 wallahi inanan kuma ina kallon shirye-shirye koda yaushe

      @rabiulecturer4051@rabiulecturer40514 жыл бұрын
  • Allah ya cika burin ka Atan mamman

    @abubakarahmadillela294@abubakarahmadillela2944 жыл бұрын
  • Allah sarki,, Allah tabaraka wata'ala ya baka sana'ar da tafi damben, Allah kuma ya cika maka burin ka na Alkhairi.

    @stanleymoney7087@stanleymoney70874 жыл бұрын
  • Agaskiya yakamata kakoyi aiki jarida yakamata katambayehi dan inane yabada tarishihi

    @user-cc4yg8hc7v@user-cc4yg8hc7v3 жыл бұрын
  • Musubahu kano

    @saadusaeedu1447@saadusaeedu1447 Жыл бұрын
  • Masha Allah

    @suoleymanezakari765@suoleymanezakari7653 жыл бұрын
  • Duk dadai ni bakudene amma kaban tausayi

    @usmanalhajithegreat8775@usmanalhajithegreat87754 жыл бұрын
  • Allah ya cika burinka auta Allah ya qara zafin hannu

    @shafiumustapha319@shafiumustapha3194 жыл бұрын
  • Allah ya cimma maka burin ka su Danliti a rage cuta.

    @lawrettaomeh3384@lawrettaomeh33844 жыл бұрын
  • Allah ya hurima Albarka Annabi Mohammad s.a.w

    @Muryar_Arewa@Muryar_Arewa4 жыл бұрын
    • Malam Habibu bangane maganar kaba mikace

      @musbahukano353@musbahukano3534 жыл бұрын
    • @@musbahukano353 naci Allah Yakara taimakonsa yakara taimaka Babarsa

      @Muryar_Arewa@Muryar_Arewa4 жыл бұрын
    • @@musbahukano353 duk da niba Dan Arewa bani gurumada ni ni amma sai naji INA son wanan Yaron yanzu

      @Muryar_Arewa@Muryar_Arewa4 жыл бұрын
    • @@musbahukano353 Assalamu alaikum. Da Allah ya za ayi na samu damar magana da Autan mamman kayi Mani qoqarin yanda hakan zata kasance. Ina godya musbahu kano.

      @almustaphamusabilbis9693@almustaphamusabilbis96933 жыл бұрын
  • Gsky Dan liti bayayiwa yandanbe adalci. Yadade yana cutuwar yandambe

    @harunmd7193@harunmd71934 жыл бұрын
    • Gaskiya fa

      @musbahukano353@musbahukano3534 жыл бұрын
  • Allah yabadasaa

    @salisuibrahim5980@salisuibrahim59804 жыл бұрын
    • Allah ya baka Dakar cika alkawarin daka dauka amen

      @yusufumar8976@yusufumar89763 жыл бұрын
  • Allah yakarama nasara Auta,ameeen. Malam Musbahu kataimakaminda lambar Auta

    @harunmd7193@harunmd71934 жыл бұрын
    • Babu wallahi

      @musbahukano353@musbahukano3534 жыл бұрын
    • Masha Allah

      @suoleymanezakari765@suoleymanezakari7653 жыл бұрын
KZhead