9/5/2024 Tabaci Akano Alasan Da Garkuwar Cindo Tahada Dakuma Shagon Audun Tunga Ga Yadda Wasan yakay

2024 ж. 8 Мам.
18 323 Рет қаралды

#damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar tv# Dan Gulbi tv# Damben gargajiya tv# Horo# D MALAM tv# Shago# Katsina# kano# Abuja# Bambarewa tv#Dambe sport tv# Horo# Alasan# Bahagon Ali kawoji# Autan mamman # Zinariya# Bakori tv# Arewa tv# ebola# Garkuwar cindo# wrestling # Gargajiya # Maitakwasa # Ali kanin bello# Arewa 24# Farin Wata tv# Ali Ramos tv#

Пікірлер
  • Gaskiya Dan liti shugaba ne na kwarai Allah ya taimakeka Dan liti

    @umarhassan8324@umarhassan832415 күн бұрын
  • Gaskiya gurumada kunada matsala wallahi ai yakamata kuma ku kawo yan dambe masu zafi kano nidai bakin bakude ne amma mu babu wani yaro dazai mana wannan cin kashin a kudu

    @waleethtapeeder2094@waleethtapeeder209415 күн бұрын
  • Abunda Alhassan yakeyi kuskure ne dambe is a game not fight tell him be very careful or else he will end of regretting

    @anasabdullahi3547@anasabdullahi354715 күн бұрын
  • Gaskiya Abunda Garkuwan Bahagon Yan sanda yakeyi Gaskiya Baiyiba ni Bajamushene Amman DAMBE is a Game not fighting with gaskiya Yakamata yagane In mutun yaji tsoro yache baiyi Sai kayi Hankuri kaje ka kama wani Malam

    @murtalaabdullahi7501@murtalaabdullahi750115 күн бұрын
  • Allha yabaka saA nacindo

    @abbasSfawa-fy6ig@abbasSfawa-fy6ig15 күн бұрын
  • Alasan jakine har ynx baisan dambe ba

    @user-nm6os6wt5g@user-nm6os6wt5g15 күн бұрын
  • Banason jamus amma garkuwar bahagon yansanda yana burgeni

    @AkwaiAmana@AkwaiAmana15 күн бұрын
  • Alhakin maitakwasara ne

    @SabituAdam-yj4vs@SabituAdam-yj4vs15 күн бұрын
  • 😂😂😂😂😂 Musbahu Allah Yashirye Ka

    @umaridris8921@umaridris892115 күн бұрын
  • Ina son aura yar biyar yazo Kano gkw bhg Yan Sanda ka tambayè Shi yasan wasan

    @K.omarissaabdoullayeKingomar@K.omarissaabdoullayeKingomar15 күн бұрын
  • Gaskiya wannan badambe bane, wasanefa idan mutum bayaso aise abari, tunda akway gaba.

    @ahmadadamu6939@ahmadadamu693915 күн бұрын
  • mashallah

    @yakubumaijariyatu9325@yakubumaijariyatu932515 күн бұрын
  • Naji dadin hukuncin da aka yiwa feme

    @SabituAdam-yj4vs@SabituAdam-yj4vs15 күн бұрын
  • Nidai Musubahu kagaidamin babba kuma maigida Autan dan bunza

    @user-op8ms2fy9n@user-op8ms2fy9n15 күн бұрын
  • Dambe ba fada bane wasane adena saurin fushi

    @SalmanuAdo@SalmanuAdo15 күн бұрын
  • Wasana kyau

    @MusaJibo-qd9vy@MusaJibo-qd9vy15 күн бұрын
  • Masha Allah nagode

    @sadikusani1267@sadikusani126715 күн бұрын
  • Yima mutane shiru Dan allah, Kai bajamushene mun gane wawan Dan jarida kawai

    @MurtalaIbrahim-vu7ub@MurtalaIbrahim-vu7ub15 күн бұрын
    • 😂

      @SabituAdam-yj4vs@SabituAdam-yj4vs15 күн бұрын
  • Keja ce yakeyi tsorone kuma mungane shi kato bawayo

    @MansourousmaneMansourous-ty9ci@MansourousmaneMansourous-ty9ci15 күн бұрын
  • Mutu yaje maraba yanya yaci oubachi

    @user-bl6pw2yl5u@user-bl6pw2yl5u15 күн бұрын
    • Autan ÿar biyar ya tsare hanya

      @SabituAdam-yj4vs@SabituAdam-yj4vs15 күн бұрын
    • Maraba yaya na A'isha ya fadi autan na A'isha ya fadi bahagon Ali kawoji ya fadi autan yar biyar ya fadi garkuwa Yahaya ya fadi garkuwa kurma ya fadi ilele ya fadi kuma wallahi duka cikin sati biyu 😂😂😂 gaskiya alasan zaki ne

      @Souleymane-ys3mc@Souleymane-ys3mc15 күн бұрын
    • @@Souleymane-ys3mc shima yafadi ai

      @SabituAdam-yj4vs@SabituAdam-yj4vs15 күн бұрын
    • @@Souleymane-ys3mc yasan wane garkuwar yahaya tarasa ai

      @SabituAdam-yj4vs@SabituAdam-yj4vs15 күн бұрын
    • @@Souleymane-ys3mc shi yafarakashe alasan ai

      @SabituAdam-yj4vs@SabituAdam-yj4vs15 күн бұрын
  • Allha yabaka saA nacindo

    @abbasSfawa-fy6ig@abbasSfawa-fy6ig15 күн бұрын
KZhead