John Sina zai dambata da Mai Takwasara a damben Kano a gasar mota

2019 ж. 4 Шіл.
17 527 Рет қаралды

An raba jadawalin zagaye na hudu a gasar Ganduje Dambe Championship, ga kuma yadda aka raba jadawali, bayan da 'yan damben suka yi zaben wadanda za su kara da su.

KZhead