Kano ta dakatar da Garkuwan Cindo daga yin dambe a jihar har abada

2021 ж. 29 Нау.
22 764 Рет қаралды

Bayan da Garkuwan Cindo bai amsa kiran jihar Kano don yi mata gasar festival ta dakatar da shi daga yin wasa a jihar har abada.

Пікірлер
  • Wannan laifin baikai a dakatar da mutum daga taka dambe a jahar Kano ba na war sai baba ta gani. Sam ba adalci a wannan hukuncin, saidai dadin abin mai lokaci ne a kaiwa ko ina yaje zai taka wasa ya kuma ragargaje duk dan wasan da kuke ji da shi.

    @harunaalitijjani4380@harunaalitijjani43803 жыл бұрын
  • Some translate what he is saying

    @maziochendu5258@maziochendu525818 сағат бұрын
  • Chaiman danliyikayi ma garkuwa adalci kwanakin nan yayi maka wasa har sau biyu yana wining yakuma bude baki yace kafimai ali zuma amman wai kai zaka zo kace wai gomnati ina shaidan takarda da gomnati ya fitar na cewaban dakatar fashi Wallahi har yanzu da sauranku masu gidajen danbe wannan wane irin hukunci ne kawai ranka ya baci kazauna kai kadai ka yanke hukunci saboda baya sonbya bugabmaka wasa

    @isyaqibrahim8404@isyaqibrahim84043 жыл бұрын
  • Dama kana bakincikin gurumada wlh, don kahanashi dambe a kano, toh kahanashi abincin da zai ci, wawa kawai

    @kabirumagaji1963@kabirumagaji19633 жыл бұрын
  • Mataki mai kyau a dakatar da maci amana bisa rashin da'a.Duk wasan duniya ana hukunta maras sa da'a

    @bishirdauda6264@bishirdauda62643 жыл бұрын
  • LOve

    @ghhhhh9344@ghhhhh93443 жыл бұрын
    • A dai Duba mallam

      @saniukissa9942@saniukissa99422 жыл бұрын
  • Chairman tunda dai kariga kayanke hukunchi, ba komai Allah y kyauta gaba, Idan zaiyiwu a maye mana gurbinsa da Corona virus kawai

    @dattijoalhajithegreat2146@dattijoalhajithegreat21463 жыл бұрын
    • Anya Koronabirus zai kai yakin Garkuwan Cindo kuwa?

      @DambeUnlimited@DambeUnlimited3 жыл бұрын
KZhead