Bidiyon mai yaudarar ƴan mata, ya yi lalata da su

2021 ж. 29 Жел.
175 023 Рет қаралды

Ƴan sanda a jihar Katsina sun kama wani Bakano dake yaudarar ƴan mata, ya yi lalata da su, sannan ya sace musu wayoyi.

Пікірлер
  • Allah ya gyara mana su. Muma allah ya shiryemu. Abun ba dadi. Allah ya kara kare mana "Yan sandan mu masu albarka. Batagarin cikinsu kuma allah ya shiryesu.

    @ABBASADAUKI2@ABBASADAUKI2Сағат бұрын
  • Allah yaisa mana mu kafintoci

    @ahmadsalehahmadsaleh3691@ahmadsalehahmadsaleh3691 Жыл бұрын
  • Gaskiya wanan mutun yayimin daidai wlp saboda matanne makwadai ta

    @nafiusuleiman9026@nafiusuleiman9026 Жыл бұрын
  • Allah will protect you all you this Police officer in nigeria

    @saliayussif7657@saliayussif76572 жыл бұрын
  • Aslm ,ni Abinda zance saidai ince wannan dan sandan allah ya muka albarka allah ya k'ara bamu irinku masou aiki da gaskiya ina ma fatan alkairi allah chiyima albarka ,daga naka HODIYO dan cin rani a kasar Libya

    @abdallahwaka7652@abdallahwaka7652 Жыл бұрын
  • kwadayin sune yakaisu.wallahi ,macen kirki maizai kaita hotel

    @aliyuismailzage9452@aliyuismailzage9452 Жыл бұрын
  • Adduljabbaru nasuri kabata

    @kokokrolay7833@kokokrolay7833 Жыл бұрын
  • 🥺🥺🥺

    @clandnzay635@clandnzay6357 ай бұрын
  • Allah ya tsare mu gaba daya

    @bababalabello6012@bababalabello6012 Жыл бұрын
  • Allah ya shirya

    @aliyujaji5258@aliyujaji5258 Жыл бұрын
  • To seme wannan baedaceba indae ba nasiha zakuyiwa mutaneba, ae Duk wacce tabishi karuwace kawae ku kyaleshi yasan hannun sane

    @sanialiyuidris6290@sanialiyuidris6290 Жыл бұрын
  • Sir Allah yasa I g yamaidaka assistance commissioner Kuma yakawo ka Nan funtua zone

    @gamboafata7629@gamboafata7629 Жыл бұрын
  • Izzaso

    @chiprinz5741@chiprinz5741 Жыл бұрын
  • Allah yakyauta

    @hafsatibrahimbako5754@hafsatibrahimbako5754 Жыл бұрын
  • Kai jama a

    @nishaditv6917@nishaditv69172 жыл бұрын
  • Subhanallah

    @murjasunusiadamu996@murjasunusiadamu996 Жыл бұрын
  • Wnn baici ai Masa Haka tunda lefinsa ba fyade bane Kuma duk wacce ta bar gidansu hartabi saurayi wani gari Dan nemana kudi ai amfani da ita to Daman Yar isakace kawai lefinsa na satar ne Kuma Suma idan sun samu dama zasuyi Masa lefin da yafi hakan bariki alalen gero. Allah ya shirya Mana zuriarmu ya Kara taimakon jami'an tsaronmu

    @attahalhmallam5793@attahalhmallam5793 Жыл бұрын
  • Watan Zina tazama abu free agurin yanmata😭

    @user-tq9of5ob2i@user-tq9of5ob2i2 жыл бұрын
    • Allah Ya shirya yaya muslumai. Iyaye ma akwai sakaci. Yaya zaayi yarinya tana yawo hakan nan? Allah Ya kyauta

      @ayshbeny@ayshbeny Жыл бұрын
  • Banzai da WiFi kenan

    @namadinahotoro9965@namadinahotoro9965 Жыл бұрын
  • Dan Allah ina son number police din nan

    @kabiruhassan7572@kabiruhassan7572 Жыл бұрын
  • haha, this is too much.

    @muhktariibrahim2347@muhktariibrahim23472 ай бұрын
  • Dan Allah a taimakeni da nambar SP

    @ismailaadamou6160@ismailaadamou6160 Жыл бұрын
  • Ai wannan ribar kafa ne😅

    @user-zk9co4cy4j@user-zk9co4cy4jАй бұрын
  • 4

    @user-rd8zu4sg1t@user-rd8zu4sg1t Жыл бұрын
  • kaijama.a

    @hassanibrahim2298@hassanibrahim22982 жыл бұрын
  • Saboda da cuta Allah ya ishan mu matsiyata mungwaye Allah wadai daku

    @bababalabello6012@bababalabello6012 Жыл бұрын
  • Allah ya shiryeshi

    @user-yq2cx6kk6m@user-yq2cx6kk6m Жыл бұрын
    • Allah sa Su gyara halin Su. Ameen Domin kuna cutar Jama,a Kisha ba Kara min laifi bane....

      @bababalabello6012@bababalabello6012 Жыл бұрын
    • Babu wata afuwa in an barsu baxa Su Dena ba.....

      @bababalabello6012@bababalabello6012 Жыл бұрын
  • Yan Mata Ku Ki yaye

    @bababalabello6012@bababalabello6012 Жыл бұрын
  • Kou bachi kachi

    @boukaraliouhassimi2724@boukaraliouhassimi2724 Жыл бұрын
  • duk macen data son abinda take yi. kuma ta son mutuincin kanta. ta yaya zaki je hotel ki iske wani. sai bango ys tsage kadangare yake samun wurin shiga. Allah ya tsare mana yayan mu da kannen mu daga sharrin fasikan zamani

    @zainabaliyu2864@zainabaliyu2864 Жыл бұрын
    • To ameen amma wannan 80% laifin matan ne wlh me zai kaiki

      @officialabz5397@officialabz5397 Жыл бұрын
  • Allah sarki mai dubu hamsin wlh da nasani dana baka 50k dai

    @abdullahnafiesat4901@abdullahnafiesat4901 Жыл бұрын
    • ,

      @bellomohanmed8642@bellomohanmed8642 Жыл бұрын
    • ,

      @bellomohanmed8642@bellomohanmed8642 Жыл бұрын
    • ,

      @bellomohanmed8642@bellomohanmed8642 Жыл бұрын
    • ,

      @bellomohanmed8642@bellomohanmed8642 Жыл бұрын
  • Terroristas d mozapiq

    @nerulibraelias4959@nerulibraelias4959 Жыл бұрын
  • Allah ya shirya

    @nasiruzagi3402@nasiruzagi3402 Жыл бұрын
KZhead