Na dade ina neman wannan sakar. Allah saka, Al'ameen
@HamzaAbubakarJ Жыл бұрын
Ameeen nagode
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya JIKAN dan anache Yayi Masa rahma ameen
@MaryamBello-qp4yg Жыл бұрын
Ameeen
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Mazan jiya.
@tijjaniimam23811 ай бұрын
Wannan gaskiyane
@alameensokototv49611 ай бұрын
Alla ka jikan maza
@mikeleprince6416 Жыл бұрын
Ameeen
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Bana gajiya da sauraran wannan wakar. Al'amin duk ranar da na shigo Sokoto In Sha Allah zamu hadu. Kayi min recording din ta full
@user-fk2wl6wm2l7 ай бұрын
To
@alameensokototv4967 ай бұрын
Yayi
@inoussakane11 ай бұрын
Nagode
@alameensokototv49611 ай бұрын
Allah ya jikan Dan anace da rahama. Al'ameen basafce yana raye ne?
@anasadam6914 Жыл бұрын
Wallahi bansaniba
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Slm, Al-Ameen, in your very best interview with Baba Wuta dan Laraiba, there is this talk about the fight between Wuta and Bassafce, where you both referd to this song, but Dananace said...wannan Yaro mahaukacine, maimakon bugu ga awazai, me yakai ka bugu ga hance. Is he referring to the very fight with Wuta, like he alluded to...ku Wuta akasamai, Saida ya kune? Slm.
@salehtijani32158 ай бұрын
I will not answer your question in English if you want ask ask in hausa so that many people can benefit
@alameensokototv4968 ай бұрын
Toh, A wannan waka na marigayi Dananace, yanacewa,......"wannan Yaro mahaukacine maimakon bugu ga awazai me yakai ka bugu ga hance". Hala, yana bayane akan danben Baba Wuta dan Laraiba da shi Basafce? Domin a hiranka da shi dai Wuta, yayi bayanin wannan danben, Inda yakecewa, shi Dan Anace dashi yakeyi, inda yakecewa.......Ku Wuta akasamai Saida ya ya tsaya ya kune. Slm
Muna godiya so sai.Dasamun wakokin DanAnace
Madallah
Wakan na deluwa
To
An daigode