Dauda Kahutu Rarara - Fatima Mai Zogale - Official Audio

2024 ж. 23 Сәу.
570 028 Рет қаралды

Fatima Mai Zogale [Lyrics]
Fatima mai zogale
Fati fatima fati adangari
Kin wuce ai dakile
Fati fatima fati adan gari
Kinyi kamar labule
Fati fatima fati adan gari
Samani indangwale
Fati fatima fati adan gari
Dan karsi daƙule
Fati fatima fati adan gari
Nayaba mai zogalanga
Rannan nagudu bantsiraba
Fati fatima mai zogale
Nagudu ban tsiraba
Kyauta tayi kamar tsuntuwa
Ashe wani yamutu bai sumaba
Fati fatima mai zogale
Nagudu bantsiraba
Kyauta tayi kamar tsuntuwa
Ashe wani yamutu bai sumaba
Yawwa
Aa
Fati zuba mini ga kwandala
Kadaki kwangila
Fati fatima ga malmala
Ta gaban kandala
Fati fatimace kwangwala
kure wayon dila
Ga fati fatima nan santala
Kada kuyi ƙalƙala
Fati fatima ki hamdalaa
Haba maizogala
Dinlin ta ishe dinlin ta iske dinlin dan Haka ba bayaba
Fati fatima mai zogale
Nagudu ban tsiraba
Kyauta tayi kamar tsuntuwa
Ashe wani yamutu bai sumaba
Kwalli dai na idone
Aradu zance ya ishe zance
Eh wasu sungane toh wadansu
Ko sai anyi kwatance
Kauce saminu kauce bala
A wannan anmuku kwace
Fati masu kwadon zogalanmu
Rannan tayi rumace
Fati dai tace dukkuda
Makafi sunyi maraice
Duk dayane maganar yangida
Susuda an ishe zance
Fati fatima kenan aradu
Zancen fatima bai buyaba
Ayya Mana
Fati assama ga kainuwa
Masu gari kainuwa
Kaika isheta abakin ruwa
Can haka mi labule
Kace mata fatima kawo ruwa
Dan kada ayi mantuwa
Kece fatima kololuwa
Anbuga gangar rawa
Maro yafada dimuwa
Tamkar ammasa bakin uwa
Toh fatima kiyi tattali
Toh
Fatima kiyi jan hali
Toh
Fatima mai ussuli
Toh
Keke akwai sangali
Toh
Barshi acin mulmuli
Toh
Fatima karo kuli barshi
Tacan haka zauna kalau
Tunku yamutu bai fargaba
Fati fatima mai zogale
Nagudu ban tsiraba
Kyauta tayi kamar tsuntuwa
Ashe wani yamutu bai sumaba
Fatima mai yar gira agoshi
Fati adan gari
Fati ga dan kwalenta ganshi
Fati adan gari
Fatima kowa yasoki soshi
Fati adan gari
Fatima kowa yakiki barshi
Fati adan gari
Kowam miko kudinshi amshi
Fati Adan gari
Fatima kowa yabaki bashi
Fati adan gari
Na iya insha fura nakoshi
Fati adan gari
Fati kowa taho jirashi
Fati adan gari
Shifa dakin dole saida yashi
Fatima gimbiya
Kyauda diri naki zan kwatance
Badan ganinki ba
Ga kyakkyawa tafito kulayu
Fati adan gari
Fatima mai taimakon marayu
Fati adan gari
Anbar noma wajan fatanyu
Fati adan gari
Nifa da bayanki zana goyu
Fati adan gari
Tilas kowa taja yajayu
Fati adan gari
Kyan koyarwar kwarai akoyu
Fati adan gari
Fatima kin furgitar da gayu
Birni dama gari
Kowa yau ke yake kwantance
ban tsokane kiba.

Пікірлер
  • All the Fatimah gather here! RARARA Kajima baka burgeni ba amma ka gama min yanzu, Allah ya kara maka baiwa da basira. Ka gama komai ma shugaban masu Zogale na duniya, Allah ya kara daukaka Fatima mai Zogale... Aikin Allah kenan, an koreta Allah ya daukaka ta. Allah ya temake ta ya kara kareta

    @ahmad-talbaimamuddeen3143@ahmad-talbaimamuddeen314314 күн бұрын
    • Rarara aiko da acct no

      @ibrahimgaladima977@ibrahimgaladima97710 күн бұрын
  • Gaskiya Rarara wannan Waka kamar dan ni akayyita wlh godiya na ke dauda kahutu Rarara ❤❤❤

    @MahamadouAbdoulsalame@MahamadouAbdoulsalame15 күн бұрын
  • You are extremely gifted and talented in terms of Hausa music and song. Mr. Dauda Kahutu Rarara.

    @danagajitv6268@danagajitv626811 күн бұрын
  • Rarara est vraiment un grand artiste professionnel. Respect !

    @idrissahamani7290@idrissahamani729010 күн бұрын
  • Allah ya kara basira masha Allah la kuwata illa billah me tausan irimmu marayu insha Allahu Kaci gaba sai gaba

    @MurjanatuLawal-ck7ln@MurjanatuLawal-ck7ln13 күн бұрын
  • Gaskiya Rarara Allah ya Kara basira .Kuma da wuya samu Wanda zai wanan Nazair n'a hima Wanda ba kowa ba Waka . Allah ya karama dawukaka.

    @user-hh4df5ko9s@user-hh4df5ko9s11 күн бұрын
  • Zanyi maka kyauta raran waka❤ dalilin wake budurwa kuma Mata wacce zan aura mai duna Fatima❤❤❤

    @Real_Bajiks@Real_Bajiks11 күн бұрын
    • Me zaka bashi

      @aminumaliofficial2528@aminumaliofficial25285 күн бұрын
  • DR Mamman Shata yayi wa, HAUWA MAI TUWO shi kuma HON. Dauda RARARA yayi wa FATIMA MAI ZOGALA.... the legends of Hausa Musical all time. #DrMammanShata #HonDaudaRarara

    @abbasnagwari@abbasnagwari10 күн бұрын
  • Masha Allah kana da zuciya mai kyau❤ Allah ya taimakeka,am so happy to you

    @FutStwh@FutStwh11 күн бұрын
  • Wallahi Bantaba sauraron waqar raraba sai waqar aisha da kuma wannan sabuwar Ta fatee fateema mai Zogale wlh Na koka Sosai Wlh Allah ya qar nasibee Na yaba sosai ماشاءاللہ ماشاءاللہ 🙏

    @abbahabubakarhussaini4068@abbahabubakarhussaini406815 күн бұрын
  • Allah yakara basira president na mawaka Nigeria wallahi maigida rarara dan baiwa ne shiko ina shine wallahi ina kaunar dauda kahutu Allah daukaka Allah yadauraka akan makiyanka

    @MustaphayakubuBeggarillela@MustaphayakubuBeggarillela15 күн бұрын
  • The King 🤴 Of Singer Mr Dauda Kahutu Rarara God bless you and your Teams ❤👌👍🙏💗💯

    @basiruyusuf7273@basiruyusuf727314 күн бұрын
  • Masha,allah hajiya fatee fateema an,sha waka allah taemakah rarara gonar waka well done

    @isihakmuhammad9963@isihakmuhammad996312 күн бұрын
  • ❤❤Rararara MAHADI MAI DOGON ZAMANI,❤ ALLAH YAJA DA KWANA , DAGA Sénégal

    @hassanmusasada4251@hassanmusasada425111 күн бұрын
  • Allah ya kara basira da daukaka RARARAGwanar waka

    @farukhamidu2915@farukhamidu291516 күн бұрын
  • I tap into this special grace❤ may my destiny helper locate me too❤masha Allah ❤ congratulation to Fatima❤

    @Miss_Basma.@Miss_Basma.10 күн бұрын
  • Daukaka ta Allah ce,shi yake arawa Wanda ya ga dama,yadda ya arawa Shata duk Wanda ya ambata a awaka sai yayi shuhura,Koda kaskantaccene,to haka ya arawa Rarara Wannan dama

    @usmanibrahimmuhammad905@usmanibrahimmuhammad9059 күн бұрын
  • Waka rarara ta yi wallahi ,aman mutane su na ta hassada .allah ya kare Rarara

    @user-nd9ih3yl9w@user-nd9ih3yl9w3 күн бұрын
  • Allah yakara basira da daukaka,wlh nada de banji wakar datayimin dadiba kodan sunana na Fatima ne 💃💃💃💃💃

    @fatimaMD3283@fatimaMD328316 күн бұрын
    • 😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤

      @JanaiduYusuf@JanaiduYusuf15 күн бұрын
    • To amma kada kiyi dangwale😂

      @imamimam-ww3pq@imamimam-ww3pq14 күн бұрын
    • @@imamimam-ww3pq 😄😄😄😄😄

      @fatimaMD3283@fatimaMD328313 күн бұрын
    • @fadimatuadamu7230@fadimatuadamu723012 күн бұрын
    • 😊😊fati

      @aboumaharadjimammaneabouma5249@aboumaharadjimammaneabouma52498 күн бұрын
  • Agaskiya baka taba burgeni irin yauba ❤

    @zindiwa@zindiwa10 күн бұрын
  • Allah ya kara basira Rara jami'ar waka

    @bulamabukar3974@bulamabukar397416 күн бұрын
  • MANSIR M FASAHA NAKA DAUDA KAHUTU RARARA ALLHA YA TSAREKA DAGA Sharrin MAKIYA OGA Rarara❤❤❤

    @mansirmfasaha1741@mansirmfasaha174116 күн бұрын
    • Allah ya saka da alkhairi Allah ya ƙara basirar waƙa gonar waƙa RARARA

      @harunamansir6753@harunamansir675316 күн бұрын
  • Rara wannan shege, wato inde wakane wallahi ta allah tayi kawai, wannan Dan mata yana lokaci alaji. Duk hasadan ka kasan wannan ya iya waka

    @abubakarumar7208@abubakarumar720816 күн бұрын
  • Rarara wannan wakar ka kawo ma kanka farin jini sosai kuma ka bibiyi tarbiyyar shata da yake ma kowa ko komi waka ba don kudi ba sai don kauna da kuma godiyar soyyaya da aka nuna mashi Sai na tuna wakar Hauwa mai tuwo jikan Lado, mai saida tuwo a tashar fagge ta dauri.

    @dandarma1@dandarma114 күн бұрын
  • Alhamdulillah Allah yakara basira da daukaka Allah ya kaimu aurena aikin waka oga gonar waka

    @SANIABDULLAHIHALADU@SANIABDULLAHIHALADU16 күн бұрын
  • ALLAH YA TSONE IDON MAKIYA DA MAHASSADA, ALLAH YA KARE MANA KAE GABANKA DA BAYANKA AMIN

    @UmarAbdulbaki-hu8so@UmarAbdulbaki-hu8so16 күн бұрын
  • Masha Allahu rarara gaskiya naji dadin wannan wakar so sai Allah ya Kara basira gaba dai gaba dai rararan waka❤❤

    @SAIDURABILU@SAIDURABILU12 күн бұрын
  • Allah ya kara basira kayima mmna da y'ata da kakata muna godiya❤❤🎉🎉

    @user-hw6ig4tu1j@user-hw6ig4tu1j12 күн бұрын
  • Im not rarara’s fan but man hats off inde waka ne

    @KhalifaAlhassan-qn7mv@KhalifaAlhassan-qn7mv13 күн бұрын
  • Allah ya kare mana Kai maigida

    @NagwanduabdullahiKajiji-kq4nz@NagwanduabdullahiKajiji-kq4nz11 күн бұрын
  • Shatan wnn xamani Allah ya Kara basira

    @usmansalisu9413@usmansalisu941316 күн бұрын
  • Yah Allah Ka ɗau baiwar wakata ka karawa rarara nina hakura ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

    @amalikjalingotv2297@amalikjalingotv229716 күн бұрын
  • Allah Ya Kara Daukaka Rarara Jami,are Waka

    @HizbullahiHabibuIsah-tm2ht@HizbullahiHabibuIsah-tm2ht11 күн бұрын
  • Gaskiya wakarnan tayi dadi Allah yakara basira oga

    @SaaduMagaji@SaaduMagaji15 күн бұрын
  • Ya ubangiji ka kara basira AMEEN 🤲

    @karullahisani@karullahisani16 күн бұрын
  • Masha Allah yakara daukaka allah yasanya alhere

    @SaniMuhammad-rt9vy@SaniMuhammad-rt9vy10 күн бұрын
  • Indai basira ce... Anzo kanta... Allah yaqara basira da daukaka

    @usmanbello7456@usmanbello745612 күн бұрын
  • Masha Allah Allah ya kara basira sarkin mawaka

    @bakanikenlovetv1680@bakanikenlovetv168016 күн бұрын
  • Sekayi oga rarara kai duniyane

    @fatimabrayam8329@fatimabrayam832916 күн бұрын
  • Allah yakarawa rayuwa albarka dauda kahutu rarara❤❤❤🎉 2:49

    @SomethingDayyabu@SomethingDayyabu16 күн бұрын
  • Rarara wannan wakan tayimin kyau sosai Allah ya Kara basira

    @MuhammadSaid-dq9ob@MuhammadSaid-dq9ob13 күн бұрын
  • Who is watching in 2080 🎉😅

    @DalatopNews@DalatopNews12 күн бұрын
    • Me😂

      @user-pj4qx2zi9vRiyadh@user-pj4qx2zi9vRiyadh12 күн бұрын
    • Are you alive on that time?

      @rajbenmuhammad7088@rajbenmuhammad708810 күн бұрын
  • Da kyau oga rarara 🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤

    @abdoulkarimAzaou@abdoulkarimAzaou16 күн бұрын
  • Masha Allah yakara basira

    @AminuAbubakar-xc4cc@AminuAbubakar-xc4cc12 күн бұрын
  • Allah yayi Maka Albarka Kuma Allah yasa karabu da mahaifa lafiya Amin

    @umarsani-cb6ch@umarsani-cb6ch12 күн бұрын
  • As you make the whole world know her almighty Allah will bless you and your family

    @AbubakarWujis@AbubakarWujis14 күн бұрын
  • Barka da wnn lokacin ogamu ❤

    @user-pw2wo1ej5v@user-pw2wo1ej5v16 күн бұрын
  • Zogale start round the world Rarara round the world surely 😍😍😍

    @HussainiAbdullahiAdam-dw1mt@HussainiAbdullahiAdam-dw1mt11 күн бұрын
  • Ma sha Allah

    @hachimiousseini2391@hachimiousseini239110 күн бұрын
  • Wanan Waka tayi Masha Allah

    @AyoubaNamirou-ss8jl@AyoubaNamirou-ss8jl10 күн бұрын
  • Thank you so much rarara....all the fatimas let's gather here

    @Fatima-sl7eg@Fatima-sl7eg15 күн бұрын
    • @mubarakabdulkadir9601@mubarakabdulkadir960114 күн бұрын
    • @fatimaaliyuyahaya5823@fatimaaliyuyahaya582314 күн бұрын
    • 💃💃💃

      @falmatamuhammad1474@falmatamuhammad14749 күн бұрын
  • Rarara ni ina so in ji kayi mana wakar yabon Annabi Muhammad (saw).

    @dradammuhammad@dradammuhammad13 күн бұрын
  • Kai kadai kyaya oga Allah yaka basira

    @AisaraabdullahiMainasara@AisaraabdullahiMainasara16 күн бұрын
  • Allah ya saka da alkhairi

    @Kamalujafar@Kamalujafar16 күн бұрын
  • Allah ya kara basira sarkinwaka

    @user-it3rz2dx3c@user-it3rz2dx3c15 күн бұрын
  • Wane mutum!!! Yarinya ta sami daukaka.

    @madamu4061@madamu406115 күн бұрын
  • Masha Allah 🎉🎉🎉mai zogale❤

    @user-lb4gv6hm1v@user-lb4gv6hm1v16 күн бұрын
  • A yazou kamar rara a waka ❤ masada kouyi hakuri saï oga dan kahutou❤❤❤❤

    @SidiBare-dm7bl@SidiBare-dm7bl11 күн бұрын
  • Astonishing you are really talented. Duk Mai mata da suna Fatima gather here..❤

    @bobboumar@bobboumar5 күн бұрын
  • Gaskiya waka tayi dadi Allah yakara daukaka❤❤😊

    @AminuAbdulaziz-ok4ch@AminuAbdulaziz-ok4ch16 күн бұрын
  • Wow #1 on trending music in Nigeria 👏 😍

    @Al_IRFAN2@Al_IRFAN212 күн бұрын
  • Allah Ya Kara Basira Rarara namu

    @UmarMuhammad-pt2lc@UmarMuhammad-pt2lc16 күн бұрын
  • Mun na godiya oga waka zogale yayi

    @adamujega5469@adamujega546913 күн бұрын
  • Tu es vraiment un génie créateur 😊😊Very nice

    @oumarouadamou5491@oumarouadamou549112 күн бұрын
  • Allah biya rarara, ashe shi yasa mamata yayi kwalya

    @NaturalPure.@NaturalPure.10 күн бұрын
  • Dan Allah saura masu sunna Aina'u a wakemu

    @ainaumuazu6112@ainaumuazu61129 күн бұрын
  • Nagaba yayi gaba. Nabaya sai labari. Allah kara basira.

    @Saniabdullahisaniabdullahi@Saniabdullahisaniabdullahi16 күн бұрын
  • Wallahi sai yau ka taba burgeni Dan haka yau sai nayiwa kowa like a comment dinan

    @adnanbaffa7964@adnanbaffa796415 күн бұрын
  • Masha ALLAH SAI NAJI INA KWADAYIN ZOGALE😉

    @rudmanhassan5940@rudmanhassan594010 күн бұрын
  • Allah kara basira 🎉

    @salisuharuna3348@salisuharuna334815 күн бұрын
  • Sarkin Waka Allah ya Kara daukaka Kahutu rarara

    @MuktarSunusi-oq6lj@MuktarSunusi-oq6lj14 күн бұрын
  • Macha allah gaskiya ne walahi

    @user-up3bk9qs4x@user-up3bk9qs4x15 күн бұрын
  • Mai gonar Waka Allah yakara basira

    @nurayunusa3765@nurayunusa376515 күн бұрын
  • Fatima had her share of what it's like to meet the mighty Rarara...💯

    @zaharaddeenkabeer2581@zaharaddeenkabeer258113 күн бұрын
  • Gaskiya waka tahi dadi

    @ismailabdulhameed2496@ismailabdulhameed249610 күн бұрын
  • Rarara ikon Allah,

    @musatanimu4270@musatanimu427016 күн бұрын
  • Da kyau megida Allah yakara basira watching from Anchau Township 🎉🎉❤❤

    @Abdoul_Yakoubu_Ay@Abdoul_Yakoubu_Ay16 күн бұрын
    • ❤❤❤❤❤ masha Allah yy madallah

      @Yusuforobo@Yusuforobo11 күн бұрын
  • Allah Chi kara bassira oga rarara

    @PetitAhmed-zf6fm@PetitAhmed-zf6fm14 күн бұрын
  • Inayinka Rara wlh💐🌹🥀🌺🌷🌸🌸💮🌼🍂🍁

    @goniumar5797@goniumar579711 күн бұрын
  • Masha Allah,Allah yakara daukaka

    @user-jl5rs4ry8b@user-jl5rs4ry8b11 күн бұрын
  • Gaskiya waka tayi

    @abubakarharuna2714@abubakarharuna271411 күн бұрын
  • Allah y kareka daga sharrin makiya

    @shamsuddenAliyu@shamsuddenAliyu16 күн бұрын
  • 🎉 Masha Allah dauda kahutu rarara Allah yakara daukaka Allah yashige maka gaba a dukkannin lamuranka

    @rabeibrahim6174@rabeibrahim617416 күн бұрын
  • Godiya ñake rararan waka. Fatima Sunan mahaifiyata ne. Allah gafarta mata

    @aishatasiu1683@aishatasiu168310 күн бұрын
  • Allah ya biya jami ar waka

    @YayajiSadauki@YayajiSadauki15 күн бұрын
  • Masha Allah, Allah yakara basira ameen 🤲🎉🎉💯 Dauda kahutu rarara.

    @SalehAdamuAbdullahi@SalehAdamuAbdullahi16 күн бұрын
  • Ina yaya mata guda uku masu sunan fatimah

    @user-hh4df5ko9s@user-hh4df5ko9s11 күн бұрын
  • Very nice song enjoyable❤❤🎉

    @HassanUmar-fk8qj@HassanUmar-fk8qj11 күн бұрын
  • Masha Allah super que Dieu le tout puissance vous aide beaucoup Fatima

    @user-tt8op7xm3o@user-tt8op7xm3o12 күн бұрын
  • Wacece fatin nan rarara

    @rilwanualiyu3848@rilwanualiyu384816 күн бұрын
  • Allah ya kara basira ,jami'ah

    @AbubakarKhalid-js1jr@AbubakarKhalid-js1jr16 күн бұрын
  • Masha Allah ❤ Allah yasa albarka

    @hassanumarmarafa752@hassanumarmarafa75213 күн бұрын
  • Sai oga rarara🙏🙏🙏🙏🤝🤝🤝🤝👍👍👍👍

    @ibrahimib880@ibrahimib8809 күн бұрын
  • Rarara ya iya waka wlh

    @NarwaniAbou@NarwaniAbou16 күн бұрын
  • Gaskiya ne jamiar waka

    @Abubakarkabirdanja@Abubakarkabirdanja16 күн бұрын
  • Macha Allah rarara Allah yakareka❤❤❤❤❤

    @MaryamKader-nf4oo@MaryamKader-nf4oo12 күн бұрын
  • Zogale tayi Daraja sanadiyar wannan waka

    @NuradeenBello@NuradeenBello12 күн бұрын
  • lallai Fatima ta waku. 🙌

    @DeedatMaikarfi@DeedatMaikarfi12 күн бұрын
  • Nice 🎉oga Allah yakara basira

    @Nuramrana11@Nuramrana1113 күн бұрын
  • Lalle fatima ki godewa Allah,wakar da'ake biyan milliyoyun naira kafin ayi kegashi kyauta

    @user-zd4hi6qt1z@user-zd4hi6qt1z14 күн бұрын
KZhead