Ban ju dadi ba Abba ya koka, An bar Najeriya babu Shugabaci Atiku, An rage kudin Wutar lantarki

2024 ж. 6 Мам.
2 242 Рет қаралды

Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jariri dan wata hudu da haihuwa a Jihar Akwa Ibom.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya musanta labarin cewa ana shirin korar masu aikin share tituna da tsohuwar gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta dauka aiki.
Ziyarar da mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya kai Amurka, domin halartar taron kasuwanci ya bar gibi a shugabancin Najeriya.
Hukumar Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta rage kudin wutar ga masu amfani da layin Band A.
Gunmen kidnapped a four-month-old baby in Akwa Ibom State.
Governor Abba Kabir Yusuf has denied the news that there are plans to fire the road clearing workers employed by the former Abdullahi Umar Ganduje government.
Vice President Kashim Shettima's visit to the United States to attend a business meeting has left a gap in Nigeria's leadership.
The Nigerian Electricity Commission (NERC) has reduced the cost of electricity for Band A users.
Ban ju dadi ba Abba ya koka, An bar Najeriya babu Shugabaci Atiku, An rage kudin Wutar lantarki.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

KZhead