TUNA BAYA CIKIN SHIRRIN MAZA GUMBAR DUTSE TARE DA MARIGAYI ALHAJI GARBA BABAN LADI, DA NA JALLI
2021 ж. 12 Қыр.
20 704 Рет қаралды
Facebook: / rahmatelevision
Twitter: / rahmatelevision
Instagram: / rahmatelevision
Facebook: / rahmatelevision
Twitter: / rahmatelevision
Instagram: / rahmatelevision
Ubangiji Allah yayi rahma ga babana Alh Garba baban ladi Allah yakai haske Qabrinsa Allah yasa mutuwa tazamto hutu a gareshi Allah ya albarkaci zuri'arsa amin daga Bashir Garba Gusau,me bibiyar shirinku ko da yaushe
Allah yajikansa da rahama
Allah ya gafarta masa
Allah yasa ya huta inai muku ta,aziya Najalli bban shurwa inama ta,aziya da rashi da akayi tare da rahama TV 😥😥🤲 Allah yaimana aikin gafara duk kanmu.. 🙏🙏🙏
Allah Ubangiji ya gafarta ma barden madaki
Allah ya jikansa