Sayyada AINA'U mai ganin Manzon Allah a shirin Dausayin Ahlil baiti na Gazali Abdou Tasawa

2018 ж. 5 Нау.
278 161 Рет қаралды

A cikin shafi za mu dunga wallafa maku wakoki na yabon Manzon Allah da Sahabbai da manyan Auliya'allahu da dai sauran manyan bayun Allah wadanda duniyar Musulmi ta yarda da su

Пікірлер
  • Wannan baiwar Allah ta ji tsoron Allah, Annabi ya tsalleke yar sa Fatima abin soyiwar, ya tsallake babban abokinsa Abubakar da sauran sahabbai, ya tsallake Shehu Ibrahim inyas ko tijjani, ya tsallake Shehu Dahiru Bauchi, duk basu ganshi ba bayan rasuwar Shi sai ke, aina'u. Wallahi tallahi qarya kike, shaidanu kike gani. Sannan ki sani, Allah baiyi duniya don Annabi ba, Annabi bai kuma ce duk wanda kayi mafarkin shi zaka ganshi. Ki amsa mana wadannan, ya kika gane annabi kika gani, kin san shi ne, ashe akwai saurar sako da annabin bai isar ba ?? Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun. Duk tsananin sonki ga annabi wallahi ba ki kai sahabban shi ba amma basu ganshi ba bayan yayi wafati. Kui ji tsoron Allah ku tuba ku nemi tsarin Allah daga shaidanun da kuke gani.

    @ahmadrufai2776@ahmadrufai27763 жыл бұрын
  • Wani gaskiyani Allah Ya Sadamu Da fiyiye Halita Muhamadu Rasulalah S...A...W Amen Ya Allah 💖💖

    @ummaaisha4840@ummaaisha48403 жыл бұрын
  • Ma sha ALLAH Alhamdulillahi rabbil Alamin, ALLAH ka baani ganin ANNABI MUHAMMADU RASULILLAHI S W A Nima, ka baani ganin ANNABI MUHAMMADU RASULILLAHI S W A, Albarkan wanan bai war ALLAH

    @muhammadalhaji4635@muhammadalhaji46353 жыл бұрын
  • Allahu akabar gaskiyane wani baya kama daannabi muhammad allah yakara kusanci allah yabamu albarkacin masualbarka 😭😭😭🤲🤲🤲🕋🕋🕋🕋🕋

    @soyayyarannabicetsiras.a.w1763@soyayyarannabicetsiras.a.w17634 жыл бұрын
  • S.A.w Allah yakarama Annabi daraja mais tarin yawa Macha Allah Macha Allah

    @saadouadamousaidou2453@saadouadamousaidou24533 жыл бұрын
  • salati goma ga annabi muhamma du rasulillahi sallalahu A,H,W,S,L,M,

    @fatimaummiabdullah2493@fatimaummiabdullah24935 жыл бұрын
    • S. A. W

      @addahirahmed6202@addahirahmed62023 жыл бұрын
    • Allah karawa annabi daraja

      @addahirahmed6202@addahirahmed62023 жыл бұрын
  • Kaico allah kasa muga manzon allah s a w,kudena yimata tambayar daja har sekun kureta

    @ridwanrabiukano6973@ridwanrabiukano69733 жыл бұрын
  • Allah y karamana san annabi muhammad (saw)

    @Marya-zt4jw@Marya-zt4jw5 жыл бұрын
  • SUBHANALLAH!!! SUBHANALLAH!!! KI JI SHORON ALLAH YAR UWA. KO KIN TABA JIN ANNABI YA BAYYANAWA WANI SAHABIN SA KO MATARSA KO YAYAN SA. KUMA ANNABI YACE ADDININ SA YAKAMMALA YAGAMA ISAR DA SAKON SA KUMA SAHABBAI SUN SHEDA HAKAN BASU TABA KARI KO RAGI SHIKIN ADDINIBA. GA TAMBAYOYINA 1. KINFI SAHABBAI SON ANNABI 2. KINFI MATANSA SU NANA AISHA 3. KINFI NANA FATIMA YAR SA 4. KINFI HASSAN DA HUSSAIN JIKOKINSA.

    @jaurom3596@jaurom35965 жыл бұрын
  • Allah yabarmuda Manzon Allah s a w Allah.kanuna man Manzon Allah ya Allah kakaramana kusanci ga حبيبي يا رسول الله صلى الله عليه وسلم

    @hamaduhamadu8692@hamaduhamadu86923 жыл бұрын
  • Mun yarda mun gasgataki Sayyada Allah ya kara kusanci yasamu a danshinki❤❤❤

    @aishamairiga4338@aishamairiga4338Ай бұрын
  • Muma Allah kaddara saduwar mu Da shugaban mu ANNABI MUHAMMADU S a W

    @babussalamtv6343@babussalamtv63434 жыл бұрын
  • Allah yakarawa annabi daraja s a w

    @aliwizy2407@aliwizy24073 жыл бұрын
  • Allahu Akbar! Saiyada Aina'u na tayaki murna, Allah ya qara mana kusanci da soyaiyar Saiyadina Rasulullahi..... Ganin Annabi Sallallahu alaihi was sallam gaskiya ne kuma mu mun gasgata, Allahu muma ka azurtamu da Shauqi da zauqi cikin Saiyadina Rasulullahi....

    @idrisumar1480@idrisumar14805 жыл бұрын
    • Ameen

      @fattumafattuma770@fattumafattuma7705 жыл бұрын
  • Allah yasa da gaskene Allah ya nuna mana shi muma

    @rafeeahrafiahrafiahrafeeah4235@rafeeahrafiahrafiahrafeeah42355 жыл бұрын
  • Wallahi naji kuma nayi imani, daga yau na daina IZALA har abada,

    @sanusiajiya5556@sanusiajiya55565 жыл бұрын
    • Wawa Kasai kabar hanya

      @zainabadam775@zainabadam7754 жыл бұрын
    • Allah ya temakeka👍 ina yi ma murna

      @mudansirkanomudansirkano777@mudansirkanomudansirkano7773 жыл бұрын
  • Alhdllah allahuakabar allah yakarawa annabi daraja annabi dan gatan allah ya allah kanunamana shi

    @nanakhadija3273@nanakhadija32735 жыл бұрын
  • Sallallahu alaihi waala alahi wasallim gaske dan Allah syyd abamu sirrin nan murinka karantawa muma mu dinga ganin shugaba s a w

    @RamlatuAmbatogusau@RamlatuAmbatogusau4 ай бұрын
  • Allah ya kara mana san annabi s a w amin

    @abdoulmalikmohamed2324@abdoulmalikmohamed23242 жыл бұрын
  • Wayyo Allah na Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun Ya Allah kasa mucika DA kyau da imani,Allah ya yafe miki aina'u wannan irin tatsuniyan naki babu kyau bada shi ga al'umman musulimai na kwarai,Ina muki nasiha da kituba ki koma ga Allah.Allah yasa mucika DA kyau da imani Amin

    @darweeshatamburawa4560@darweeshatamburawa45605 жыл бұрын
    • Gakiyane..Allah ya shiryeta kawai zamuce

      @aansw7295@aansw72955 жыл бұрын
    • Darweesha Tamburawa good morning

      @harunamdollarbdcusaini3088@harunamdollarbdcusaini30884 жыл бұрын
    • Allah ya shirya yaganar daku

      @user-hc7tp9nx9m@user-hc7tp9nx9m4 жыл бұрын
    • Aman gaskiya ke jahilace

      @armaisuhu719@armaisuhu7194 жыл бұрын
  • اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادى الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم .

    @user-kq7dg1hu2x@user-kq7dg1hu2x3 ай бұрын
  • Sallalahu ALAIHI Wassallam Masha Allahu

    @TanjaAbba@TanjaAbba10 ай бұрын
  • Subhanallah allah yasa mu dace annabi s a w dai ya bar duniya tun kafin a kirkiri tijjaniya kuma munyi imani dashi kuma munsan za a iya ganin sa a cikin mafarki amma ido da ido wanan ba zai taba yuwaba kuma da yana yiwa to ya kamata a ce su sudaiz sun ganshi suda sukewa dakin allah hidima suke bada sallah a cikin masalacin allah amma gani na ido da ido wallahi bamu tabaji ba

    @ayoushaabdourazak8652@ayoushaabdourazak86525 жыл бұрын
  • Allah yakarawa annabi daraja s.a.w

    @safiyanushehu5467@safiyanushehu54675 жыл бұрын
    • Few Egg

      @fatimamustapha9202@fatimamustapha92025 жыл бұрын
    • Karyane wallahi

      @yaousani4974@yaousani49743 жыл бұрын
  • Allah yasa muga annabi

    @ahmedrabiu9370@ahmedrabiu93703 жыл бұрын
  • اللهم صلي على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك مستقيم وعلى اله حق قدره ومقداره العظيم. الله يزيدنا حب الرسول صلى الله عليه وسلم

    @fadarbege@fadarbege5 жыл бұрын
    • 😂😂😂

      @rafeeahrafiahrafiahrafeeah4235@rafeeahrafiahrafiahrafeeah42355 жыл бұрын
    • @@rafeeahrafiahrafiahrafeeah4235 m

      @nasiruiliyasu2705@nasiruiliyasu27055 жыл бұрын
    • @@nasiruiliyasu2705 yane um

      @rafeeahrafiahrafiahrafeeah4235@rafeeahrafiahrafiahrafeeah42355 жыл бұрын
  • Allah ya sadamuda annabi salalahu alaihi wasalam

    @hamzakalfou5428@hamzakalfou54283 жыл бұрын
  • Alhamdulillahi Alhamdulillahi Alhamdulillahi wallahi my Yan Tijjaniya my godewa Allah s w t Allah ya karamana son manzan Allah s a w da alulbaiti

    @zinnurainiismaeel7181@zinnurainiismaeel71815 жыл бұрын
  • Allah ya saka da al, kairi

    @abdullahiyousuf5545@abdullahiyousuf55452 жыл бұрын
    • Allah yakara manako sancida Manzon Allah amene

      @abdullahiyousuf5545@abdullahiyousuf55452 жыл бұрын
  • Bamu ba tijjaniyyah Wannan Kafirci Har Ina Lailah Ilallah Muhammad Rasulillah Innalillah Wainnailaiheem Rajiueen Astagfirullah ya Allah karka kama MU da ayyukan wadannan Yan iskan Fajirai mutane Masu Yiwa Annabi Muhammad Qarya(saw)

    @gazaliabubakar3494@gazaliabubakar34945 жыл бұрын
  • Allah ya Kara kusa Tamura da manzon Allah amin

    @nafisaado929@nafisaado9293 жыл бұрын
  • Allah yashirya. Gaskiya tanada rudani kuma batayi karatuba kuma makaryaciyace

    @ayyoubkamalou4393@ayyoubkamalou43935 жыл бұрын
  • سبحان الله سبحان الله سبحان الله اللهم صَل وسلم على سيدنا و مو لا نا محمد عدد ما فى علم الله صلوة داىماة بدوام ملك الله

    @SNHQadri@SNHQadri5 жыл бұрын
  • s a w allah ya karaku sanci ga annabi saw 🙏🙏🙏

    @abdulfatahnagidansidi5625@abdulfatahnagidansidi56252 жыл бұрын
  • Allah ya kara mana soyayar annabi baiwa Allah Allah chi karamiki karamtchi moukouwa Allah chi azirtamu da ganin annabi amine.. Assalamou alaiki

    @yayafadil6200@yayafadil62006 жыл бұрын
  • ALLAH KA BARMU DA MANZON ALLAH S.A.W

    @aishaambatotv9979@aishaambatotv99795 жыл бұрын
    • Ameen

      @alhassanbashirsani1806@alhassanbashirsani18065 жыл бұрын
    • Ameen

      @islamichausa572@islamichausa5725 жыл бұрын
    • Ameen

      @fattumafattuma770@fattumafattuma7705 жыл бұрын
    • Alla yayimiki allbarka

      @kabirubaba9125@kabirubaba91253 жыл бұрын
  • Allahou wa 3lam , amma dan allah kusan abinda kukeyi, allahoumma salli wa sallum 3la nabiyyina mouhammad S.W.A

    @mikukeso5481@mikukeso54815 жыл бұрын
  • اللهم صل على سيدنا محمد نورالهدى صلى الله عليه وسلم

    @user-ku1tk9zo1z@user-ku1tk9zo1z3 жыл бұрын
  • s a w Allah yakara muna soyayyarsa

    @akibuibrahim3330@akibuibrahim33305 жыл бұрын
  • اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق نا صر الحق بالحق والهادي الي صراطك المستقيم وعلي آله حق قدره ومقداره العظيم

    @imaammusasaaleh4789@imaammusasaaleh4789 Жыл бұрын
  • Ma cha allah S..a..w allah yasa muma muganshi ameen

    @hamissouzangobanafushidako8449@hamissouzangobanafushidako84494 жыл бұрын
  • Alhamdulillahi! Annabi Sallallahu AlaiHi Wasallam Yace duk wanda yake ganina a bacci to da sannu zai ganni a zahiri, saboda haka wanda ALLAH ya azurta da ganin Annabi(s.a.w) to tabbas zai gani. Amma naji wasu Jahilai suna ta Magana ta Jahilci Allah Yasa Mu azurta da Ganin Annabi(s.a.w) a Mafarki ko a Zahiri Aameeen.

    @babayaroabubakar2415@babayaroabubakar24155 жыл бұрын
    • Ameen

      @muhammedabdullahi8156@muhammedabdullahi81562 жыл бұрын
  • To adaiji tsoran Allah sayyada annabi baabun wasabane to

    @shafiusulaiman7400@shafiusulaiman74004 жыл бұрын
  • Allahuma sali allah muhamed salallahu alaihim walama

    @ahmedissah7828@ahmedissah7828 Жыл бұрын
  • حسبي الله ونعم الوكيل على الظالمين اللهم اهلك الظالمين بالظالمين لاتنسو حديث الرسول صلى الله عليه وسلم من كذب عليا متعمدآ فليتبؤ مقعده من النار

    @talibateilmkhadijahwsawy322@talibateilmkhadijahwsawy3223 жыл бұрын
    • Nagode kafadi gaskiya

      @abdulmalikyacubazza6114@abdulmalikyacubazza61143 жыл бұрын
  • Allah ya kara wa annabi daraja Allah ya samu a damshin ki

    @msvlog7492@msvlog7492 Жыл бұрын
  • allahou akbar allah ya karamouna son manzan allah SAW

    @abdouelhissamoufidatou9402@abdouelhissamoufidatou94025 жыл бұрын
    • Alhamdu lillah nayimiki murna

      @daniyasani4831@daniyasani48315 жыл бұрын
    • Ameen

      @alhassanbashirsani1806@alhassanbashirsani18065 жыл бұрын
  • allah sadamu da annabi babban masoyi

    @bababababababababababababa2313@bababababababababababababa23132 жыл бұрын
  • Masha allah Muna ziyara godiya 🙏🙏🙏🙏🙏

    @user-wk6kl7xf6m@user-wk6kl7xf6m8 ай бұрын
  • Allah yakaramana Imani da son manzon sa S.A.W

    @aminushafiu6988@aminushafiu69885 жыл бұрын
    • Amine

      @moussamaman4296@moussamaman42965 жыл бұрын
  • ALLAH ya kara kusanci Alfarmar shugaban Halitta Habibullahi A maganar Annabi ba,a karyatata Idan bakayadda ba kayi shiru kawai , Annabi SAW yawuce haka Taskokin ubangiji shi Allah yabawa Makullan bakidaya Kai Annabi Muhammad SAW ALLAH kara kusanci

    @muhammadinuwaumar5306@muhammadinuwaumar53065 жыл бұрын
  • Allah karawa annabi daraja da wasila

    @antyrukayya3751@antyrukayya37513 жыл бұрын
  • Wlh nayarda da zacen sayyada kay fah annabi ankace fah Amman wasu harda zagi wlh annabi ya huce Haka in uwa

    @abouelhissa7644@abouelhissa76443 жыл бұрын
  • Macha Allah 💘

    @housseniabou3937@housseniabou39372 жыл бұрын
  • Allah ya nuna mana muma, (Allah yakara ma Anabi daraja)

    @abdullahiahmed1728@abdullahiahmed17285 жыл бұрын
  • ماشاءاللہ

    @yunusanwarsadat1134@yunusanwarsadat11343 жыл бұрын
  • Inhar yatabbata kunga manzon Allah tukuji tsoron Allah kukoma ga Allah kubautamasa shikadai kudaina bautama shehinnai

    @gaskiyadacigareta8767@gaskiyadacigareta87675 жыл бұрын
    • Manzun Allah

      @harunaharunah8417@harunaharunah84174 жыл бұрын
  • Allah karawa annabi darrja

    @ismailusman5652@ismailusman56522 жыл бұрын
  • Masha allah saw woyyø annabi na

    @samailalawan8301@samailalawan83014 жыл бұрын
  • To allahu aa lam Allah yabarmu da annabi s a w

    @safiyaismail5444@safiyaismail54445 жыл бұрын
  • Tambayata ga Sayyada Aina'u da kuma dukkan 'yan darikun duniya shine:- Shin akwai wata Aya ko Hadisi dayake tabbatar da cewa manzon Allah zai sake dawowa kiri kiri ba'a mafarkiba bayan yayi wafati? Shine kawai zaku gayamana mu yadda.

    @muhammadsaniharuna3014@muhammadsaniharuna30145 жыл бұрын
  • Domin cikinku akwai masuba shehinnai matsayin Allah dana Ma aikinsa munji badayaba ba biyuba

    @gaskiyadacigareta8767@gaskiyadacigareta87675 жыл бұрын
  • inna lillahi wa inna ilaihi raji un ALLAH kashiryemu kiji tsoron Allah aina u

    @khadeejahibraheem983@khadeejahibraheem9835 жыл бұрын
  • Allah ka karamana son mazon allah

    @kanefatimakanefatimazahara3410@kanefatimakanefatimazahara34102 жыл бұрын
    • Sallallahu alaihi wasallam 🤍 Ameen 🤲 ‏‪

      @ahbaburasulillah4370@ahbaburasulillah43707 ай бұрын
  • Toh wannan Keenan yana da kyau Aina u ki iyabakinki Dan gaskiya bashi kika gani ba kawai tsaba gen batan kine yajawo wani shaidani ya ziyar ceku dan tabbas karya ce Allah yashiryeki amen

    @yusufyahyagawuna918@yusufyahyagawuna9185 жыл бұрын
  • Allah yasa muma muganshi

    @tijjanibabangidaa4636@tijjanibabangidaa46365 жыл бұрын
  • Innalillahi wainna ilaihir rajiun Allah yasa muga MANZON ALLAH SAW 🤲❤️😘😍🥰

    @fatimamuhammadidris7667@fatimamuhammadidris76672 жыл бұрын
  • ماشاء الله كان وما لم يشأ لم يكن. اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح والخاتم

    @anwaresa5147@anwaresa51475 жыл бұрын
  • Sanda Annabi SAW yarasu baicemana zairinka aiko iyansakoba facedai cewa yaimana duk wani sako daga Allah zuwa garemu yariga yabarmana komai donhaka dukwani abu dawani zaikawo sabanin ayoyin alkurani da hadisi karyane kuma mai aikata hakan mushirikine atuba adaina domin wallahi duk wanda yafadi abinda Annabi baifadaba koyai kari akai to yana tareda fushin Allah

    @gaskiyadacigareta8767@gaskiyadacigareta87675 жыл бұрын
    • Dan uwa kafin ANNABI(SAW) yayi wafati ya ce: BAYAN ANNABTA AKOY BUSHARA DA ZATA WANZU. ka ga tun nan,ka nuna cewa bakada sani.

      @moussamaman4296@moussamaman42965 жыл бұрын
  • الله اكبر الله يكرم النبي محمد صلى الله عليه وسلم الله يبارك لك القصيده

    @auwalabubukar2490@auwalabubukar24903 жыл бұрын
  • Kidai ji tsoron allah duk wanda yayi wa annabi karya yatanaji gurin zamansa a wuta

    @balarabatahir4030@balarabatahir40302 жыл бұрын
  • Allah kakarawa annabi daraja

    @ddyrtv@ddyrtv5 жыл бұрын
    • Ammmen

      @sadiyamuhammadballodashg5466@sadiyamuhammadballodashg54665 жыл бұрын
    • Ameen

      @sidielriyan1133@sidielriyan11333 жыл бұрын
  • Alla ya Barmu da sayyadina rasulullahi saw, Allah ya datar damu da ganin shugaba Saw 😁

    @yusufabubakarjumare9542@yusufabubakarjumare95424 жыл бұрын
  • Allah akbar

    @ganaghissa8416@ganaghissa84163 жыл бұрын
  • Allah Sarki ya ƙara kusanci zuwa ga fiyayan halitta Annabi Muhammad

    @abdusalamumuazou1948@abdusalamumuazou19482 жыл бұрын
  • Duk girman ku, kun kai sahabbai ne, su Umar, Abubakar, Aliyu da Uthman? Me ya sa su basu taɓa cewa sun gan shi ba? Ƙaryar banza da wofi. Ku ji tsoron Allah. Maƙaryaciya.

    @AbubakarAbubakarUmarHidima@AbubakarAbubakarUmarHidima3 жыл бұрын
  • Mina Fatanta Allah ya Kara mana son Manzon Allah, amma yan uwa Musulmai muringa ma kanmu Qiyamullaili wallahi Domin Annabi ba wasa bane, sannan a taimakemu a ringa fada mana gaskiya sannan kuma abunda hankali zai dauka

    @ubayoalkirfawi656@ubayoalkirfawi6565 жыл бұрын
    • Maashaa Allah ! Ikon Allah Ya wuce haka. Ni na yarda da dukkan bayaninki. Allah Ya kara mana son Annabi (SAW), Ameen.

      @gadangajanzaki8436@gadangajanzaki84365 жыл бұрын
    • Ikon Allah ya fi karfin hankali.kuma ikon Allah ba science ba ne.Domin a science ne za akarantar da kay abin da hankali zay dauka.

      @mohamanarababoubakar6795@mohamanarababoubakar67955 жыл бұрын
  • Allahu akhbar! Allah ta'ala yahadani da rasulullahi s.a.w. Allahumma amin

    @samailaabubakar3172@samailaabubakar31725 жыл бұрын
    • Ganinsa bashine mafitaba gareka mafita gareka shine biyayya dabin umurnin abinda yazomana dashi wato kur'ani Da hadisi inharkaihakan zakaga annabi á lahira kukasance tare á aljanna

      @gaskiyadacigareta8767@gaskiyadacigareta87675 жыл бұрын
    • Amen muma haka

      @alhajithegreat2426@alhajithegreat24264 жыл бұрын
  • Babuwasu masu kokwanto idan wani yace yaya manzon Allah SAW but sakon dakukecewa ance kufadama mutane karyane shirkane waliyazubillah Allah kuma ya laanci masu kirkiran Zance su alakantashi ga Allah ko manzonsa

    @gaskiyadacigareta8767@gaskiyadacigareta87675 жыл бұрын
    • Sayadina Usmanu bin affan (RTA) kafin yayi wafati, YA GA MAZAN ALLAH(SAW) YACE MASA YAU AWAJENMU ZA KA SHA RUWA. ma'ana za ya rasu aranar. a wata ruwaya.

      @moussamaman4296@moussamaman42965 жыл бұрын
  • صل الله عليه وسلم الحمدلله ،

    @samailahaya1472@samailahaya14729 ай бұрын
  • Ai Allah shine gatan kowa kuna zaginta kuma ai bakuda tabbas cewa bata gansaba Allah shike raba baye warsa ga duk wanda yasu duk ba metabbas yauwa

    @hasinahubbitaannabihasinah7836@hasinahubbitaannabihasinah78365 жыл бұрын
  • masha allah

    @hasanehasane598@hasanehasane5983 жыл бұрын
  • Allah Ya kara mana son manzon Sa MAHAMADU SAW.

    @souleymanem.harissou6978@souleymanem.harissou69786 жыл бұрын
  • Zan iya yarda kinga Monxon Rahma SAW amma kuma sai kika sa son rai aciki kika maida Abin shirin fim da hanyar 419. Toh kisani kowa zai ga annabi ranar kiyama saidai bakowa ganin sa zaiyi ma amfani ba.. Idan karya kika zauna kika shirya to annabi yace ki tanadi wurin zaman ki a wuta.. Hadisi ne daga gareshi..SAW fatana Allah yasa muga annabi kuma yasa ganin sa yayi mana amfani..

    @aishaladan9920@aishaladan99205 жыл бұрын
    • Fadi alkairi ko kuyi shirou

      @rabiualiyu2442@rabiualiyu24425 жыл бұрын
    • Baiwar Allah yawa gareta

      @rabiualiyu2442@rabiualiyu24425 жыл бұрын
  • اللهم صل وسلم على الذات المحمدية والآل واغفرلنا مايكون وما قد كان

    @imaammusasaaleh4789@imaammusasaaleh4789 Жыл бұрын
  • Domin kuwa akwai wadanda sukayi rayuwa dashi amma kuma jahannama makomansu danhaka kowa yaji tsoron Allah abautamasa tsakani Da Allah kide kide wadanda kowa yasan haramunne kudainashi domin inma bakudainaba to babanku dajjal nanan yakusa bayyana yadebeku zuwa makomanku Allah yaganaddamu gaskiya Ameen.

    @gaskiyadacigareta8767@gaskiyadacigareta87675 жыл бұрын
    • Abdurrashid Iliyasu ameen

      @souleimanyousouf8802@souleimanyousouf88025 жыл бұрын
  • Masha Allah

    @mamanmaryamvhki7467@mamanmaryamvhki74674 жыл бұрын
  • Alhamdouliley

    @tahiroubeidou6793@tahiroubeidou67934 жыл бұрын
  • wallahi bayin Allah kuji tsoran Allah mudaina takalo fushin Allah kunaima ma aikin Allah (saw) sharri da kunganshi kowane kare da doki da jaki yatashi sai yace yagan manzan Allah, wallahi kuji tsoran Allah kudaina inbahakaba zakuyi Shari ah dashi bi izinillah

    @husnakogi281@husnakogi2815 жыл бұрын
    • ganin annabi, ance irin ganin Kane da uwayenka>wane mutum adai bi tafarkin da annabin yabi ko adace kawai,abar kirkira karya ajingina agareshi>akwai hatsari akan haka!!!

      @abdullahialiyu7454@abdullahialiyu74545 жыл бұрын
    • hh

      @aliyuallahyakarawamlmkafiy1472@aliyuallahyakarawamlmkafiy14725 жыл бұрын
    • Allah yakara kusantamu dashi mahizxunubi

      @muhammadibrahim7520@muhammadibrahim75205 жыл бұрын
    • Allah yakara kusantamu dashi mahizxunubi

      @muhammadibrahim7520@muhammadibrahim75205 жыл бұрын
    • Husna Harun54

      @abubakaralkaliadamu5069@abubakaralkaliadamu50695 жыл бұрын
  • Mashaalla dakyau Allah kyauta Allah karawa annabi daraja

    @hamdekalide985@hamdekalide9853 жыл бұрын
  • Ameen yarabbi

    @maryuma5224@maryuma52245 жыл бұрын
    • Masha allah allah yakara son annabi mahammadu s.a.w

      @ahmedmohammedmustapha4615@ahmedmohammedmustapha46155 жыл бұрын
    • 08068422474

      @ahmedmohammedmustapha4615@ahmedmohammedmustapha46155 жыл бұрын
    • Ameen yarabbi

      @maryuma5224@maryuma52245 жыл бұрын
    • Allah yanuna mana man zan Allah ameee

      @fadimah.allaandhyarayamuha1086@fadimah.allaandhyarayamuha10865 жыл бұрын
  • اللهم صلى على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين

    @ghff8690@ghff86903 жыл бұрын
  • صل لله عليه وسلم

    @user-wi5rv3pv7o@user-wi5rv3pv7o6 ай бұрын
  • Masha Allah Allah ya barmu dasan annabi s a w

    @mariyammusthafa8045@mariyammusthafa80455 жыл бұрын
    • Ameen

      @alhassanbashirsani1806@alhassanbashirsani18065 жыл бұрын
  • s.a.w

    @ahmadbello3169@ahmadbello31696 жыл бұрын
  • Allah ya kara kusanci da annabi

    @saadououmarmati8575@saadououmarmati85752 жыл бұрын
  • Baiwar Allah, ina rokon Allah ya baki lafiya, amma gaskiyan magana ya kamata kije asibiti a binciki lafiyar kwakwalwarki, wallahi duk Wanda ya yarwa da wannan maganan akwai nau'in jahilci a kwakwalwarsa. Allah ya kara mana ilimin addinin musuluni... Yan uwa muyi hattara ba'a wasan kwaikwayo da manzon Allah (S.A.W)

    @abubakarumar5658@abubakarumar56586 жыл бұрын
  • Hummm ikon Allah 😱😱

    @kadidiallo4837@kadidiallo48375 жыл бұрын
  • Allah ya bamu albarka masu albarka amee

    @nanaaisha5366@nanaaisha53663 жыл бұрын
  • Allah yasa mu dace

    @yahuzasmadaki3327@yahuzasmadaki33275 жыл бұрын
KZhead