Aisha Humaira Tayiwa Adam A Zango Martani Akan Abinda Yafito Yafada Akan Maigidanta Rarara Wanka

2024 ж. 24 Сәу.
84 275 Рет қаралды

#01ontrendingvideo#onemillionsubscribe #onemillionviews#onemillionwatchhours #abbagidagida#kewa#onebillionviews#bazanayadakeba#youtube#onemillionsubscribe#onemillionwatchhours#sairamovies#BAKORITV#maishaddaglobalresources#ABNURentertaiment#ALRAHUZFILMSPRODUCTIONLIMITED#DADDYHIKIMATV#SARAUNIYATV#alijitamultimedia#SultanFilmFactory#LaureHausatv#kbinternational#@nasibitv#aishathumairah#labarina#zafinnema#laugh#gidansarauta#

Пікірлер
  • Allah sarki waiy baaba talaka ba abinci ba ya koshi Har adora bawasu kudin kasa suna lalatawa Allah ya Isa bazoum mufa yan kasa bamuyafe ba Allah ya Isa wallah

    @AbassNakowa@AbassNakowa15 күн бұрын
    • Wlhy..seidei Allah yakeuta

      @hauwauadamualkali9906@hauwauadamualkali990612 күн бұрын
  • Gaskiya kuji tsoron Allah kamata yayi tunda kundaukeshe tare ake tafiyar sai kuzauna da shi kui lissafi domin gudun zargi sai kukai gaban kanku

    @mmnalameen232@mmnalameen23214 күн бұрын
    • fadamusu dei tanawani binbayan maigidanta

      @hauwauadamualkali9906@hauwauadamualkali990612 күн бұрын
  • Alha yassn gaskiya

    @user-xr8ih5tx3k@user-xr8ih5tx3k15 күн бұрын
  • Allah sarki waiy baaba talaka ba abinci ba ya koshi Har adora bawasu kudin kasa suna lalatawa Allah ya Isa bazoum mufa yan kasa bamuyafe ba Allah ya Isa

    @AbassNakowa@AbassNakowa15 күн бұрын
  • Yakamata Aicha Humaira kurinka kiyaye wa Akan Abinda bakai Aciki

    @mammasanimammasani4409@mammasanimammasani440915 күн бұрын
  • Wannan yarinyar kinfiya zakewa wai akanki akafarayin jaruma jarumai nawa akayi wanda suka shude kiyi aure shine mafita wlh karki kuskura kibari kimutu ahaka allah sa mudace

    @abubakarahmad5661@abubakarahmad566115 күн бұрын
  • Salam!! Gaskiya yar uwa ban yarda da wannan maganar ba! Lokacin campagne din bazoum ko maragaicin mawaki yafi karkin million goma ballantana baban mawaki rara, a dai kara duba zancen nan

    @ramatoulahmohamedsani8536@ramatoulahmohamedsani853615 күн бұрын
    • Ko a Maradi rarara yayi wasa kuɗin da ya samu basu da kaɗan

      @hamzagarbamoctar1977@hamzagarbamoctar197714 күн бұрын
    • Gaskiya ko maigidana yace kariya sukeyi yafi miliyon goma suna iya samun miliyon dari ukuma ba abun mamakibane

      @zaratalba1162@zaratalba116213 күн бұрын
  • 😂😂😂😂😂 wannan labarine mai dogon zango? Kuma yaushe za a Sakin sa

    @mdztv2304@mdztv230415 күн бұрын
  • Zango yafiku gaskiya. Kuji storon Allah

    @MabaroukaKanta-gx5eu@MabaroukaKanta-gx5eu15 күн бұрын
    • wlhy fadamusu gsky

      @hauwauadamualkali9906@hauwauadamualkali990612 күн бұрын
  • Allah shi yasan gaskiya wannan abun mu bamusaniba zai iya yuwa maganannan naki gaskiya ko kariya

    @zaratalba1162@zaratalba116213 күн бұрын
  • Kada Allah kirufemawamutanebaki shegiya yarwahala makaryachi mesonkanta kinzokina yanyanye wawuyakawai

    @AUWALUADAMU-hz7cb@AUWALUADAMU-hz7cb15 күн бұрын
    • Fadamata kam

      @hauwauadamualkali9906@hauwauadamualkali990612 күн бұрын
  • Allah ya isa

    @bilkisusani7035@bilkisusani703515 күн бұрын
  • Aiha.houmera.hiraki.babou.gaskiya.karyace.karouwa.banza.@@@@@

    @HambaliSanda-yo8lh@HambaliSanda-yo8lh15 күн бұрын
  • Karyane Neman kude kukeyi sak

    @MabaroukaKanta-gx5eu@MabaroukaKanta-gx5eu15 күн бұрын
  • Karyaki wlh doukako azalomai na to Wana ayaki kiyi da akabako Kodi

    @DanissaissaDanissaissa@DanissaissaDanissaissa14 күн бұрын
  • Humm mazina ciya ka wai zan go yafiku gaskiya

    @user-dd7rv5nd1l@user-dd7rv5nd1l15 күн бұрын
    • Kudena irin wannan magarfa kazafinefa ko ka tabbatar wlh kayi kuskure

      @AbuamirIsah@AbuamirIsah15 күн бұрын
  • 😂😂😂😂 karyar banza kawai

    @user-bs9sl8uq6t@user-bs9sl8uq6t15 күн бұрын
  • Allah ya tsinewa menkarya indan kin isa kice Amin

    @IssaSani-jt5rg@IssaSani-jt5rg14 күн бұрын
    • Ameen

      @hamzagarbamoctar1977@hamzagarbamoctar197713 күн бұрын
    • Amiin wlhy

      @hauwauadamualkali9906@hauwauadamualkali990612 күн бұрын
  • Wlh fa Allah yaisanwa rarara Dama bakisan shíba shiyasa da ba a faraba rara sha Kurumin ka in kana da Kd da daukaka zakaga Yan Jin haushi da Keshi Kasaba wanna hakurin Cigaba dahakuri insha Allah in sha Allah gaba gabane Har aBada ❤

    @hapsatsali8739@hapsatsali873912 күн бұрын
  • Yara Zina yar asara haihuwar rariya auren ne ya Dace dake.kuma kudin ubanki ne

    @UsainiAmadirunka@UsainiAmadirunka15 күн бұрын
  • Wallahi Kakai babar karuwa rara diyar jako

    @user-fn6vs6ug6j@user-fn6vs6ug6j14 күн бұрын
    • pls me An fani zagi naka haba don Allah wanan kauyen shi ne.

      @user-ne5nl7kx5f@user-ne5nl7kx5f13 күн бұрын
  • Allah ne yassan indagas kiyatake Aisha

    @user-im4zn3mq5v@user-im4zn3mq5v15 күн бұрын
  • Me yakai kisa baki a magan su.

    @ahmedrufai4775@ahmedrufai477514 күн бұрын
  • Allah ya Issa kuda bazoum Duk zalunmaine kudi kasa ne ba nashi bane ya baku

    @AboubacarSidik-xm8sd@AboubacarSidik-xm8sd15 күн бұрын
  • Aslm alkm wanen gida mai albarka amin 🙏🇳🇪 wlh ke Fatima ke zahila ce dole ne ke sai an fadamiki ko a godamiki a binda à ka bada 🤭

    @tanimouabdoulkader5884@tanimouabdoulkader58845 күн бұрын
  • Aïcha kadaki rainamuna wayo a zango gaskiya yafada

    @dawimohamed7512@dawimohamed751215 күн бұрын
  • Hmmmmmm wlh lahira akwai hizabi kudin bayan Allah zakuyi bayani wlh😢

    @KabeerAmeenu@KabeerAmeenu12 күн бұрын
  • سلام عليكم ورحمة الله

    @user-ye6gq9um2b@user-ye6gq9um2b12 күн бұрын
  • Accommodation da Abinci ahankalce Dole Zaizama Gomnatice Tadau nauyi Musamman duba gacewa Inviting dinku akayi🤔

    @Ibrahimaat@Ibrahimaat15 күн бұрын
    • GASKIYA NE

      @user-ml4kz6cf1p@user-ml4kz6cf1p7 күн бұрын
  • da katon hancinki mara kunya wato anbata kwartonki

    @user-nm6os6wt5g@user-nm6os6wt5g15 күн бұрын
  • Karya sukeyi kudin mu akabaku Allah ya,isa kusinmu

    @user-py1hh1wo3p@user-py1hh1wo3p15 күн бұрын
    • Gashinan alhaki ya kamasu,,ace neman zabe se an hada da irin wadannan mutanan ai beyi ba ba ,,da Niger basa haka kwaykwayon nigeria sukayi, amma Allah ai ya dubeku ya cire muku duk wannan ashararancin naga yanzu kome zakuyi Allah kukesawa ,sawkar qur'ani muke gani ana tayi ba wake waken banza ba ,,BARKAN KU ❤

      @NafeesaMB-fh3yp@NafeesaMB-fh3yp14 күн бұрын
  • Makarya ciya

    @khalilabdullahi3545@khalilabdullahi354515 күн бұрын
  • Gaskiya ke kyakyawace Amma ba Kya burgyeni

    @aymentertainmentmubi452@aymentertainmentmubi45215 күн бұрын
  • Makaryaci ya banza bazamu taba yarda

    @user-cl1fo5yg4h@user-cl1fo5yg4h15 күн бұрын
  • Yes

    @DAGAYANADAIDAITATV@DAGAYANADAIDAITATV15 күн бұрын
  • Allah ne masani

    @MatiMahaman-cz5gs@MatiMahaman-cz5gs15 күн бұрын
  • Wonan sabuwar vidéo ce kika dauka makaryaciya mahaudaraciya Azaluma kije kiyi Armé tunkafin lokacin kin yakure

    @mammasanimammasani4409@mammasanimammasani440915 күн бұрын
  • KAROUWAN BANZA

    @MahamadouAbdoulKadri-tm3hy@MahamadouAbdoulKadri-tm3hy14 күн бұрын
  • Allah dai baya barci

    @user-vu6qg7yu5n@user-vu6qg7yu5n15 күн бұрын
  • Zango yafi karfiki da rarara parayi banza

    @user-cl1fo5yg4h@user-cl1fo5yg4h15 күн бұрын
  • Sakariya wawuya kazama da kace zagi tarbiyatace dana kutu tunamiki shi

    @Hamid.mHamid.m-un6ju@Hamid.mHamid.m-un6ju14 күн бұрын
  • ❤❤❤❤❤

    @abdusanusiumar6635@abdusanusiumar663514 күн бұрын
  • ❤❤❤

    @YaqubUgg@YaqubUgg10 сағат бұрын
  • Kariya kikeyi kina kare rarane wanan zuwanku kukadai

    @user-ii9mq6kf2s@user-ii9mq6kf2s15 күн бұрын
  • See you,wai "mun kwana biyar haka" xaki iya fadawa ALLAH haka? Cewa kinbi qato har nijar kun kwana 5? ALLAH ya yafe mana baki daya.

    @Real_Alaramma@Real_Alaramma14 күн бұрын
  • Aiha.humera.karouwa.banza

    @HambaliSanda-yo8lh@HambaliSanda-yo8lh15 күн бұрын
  • Assalamu alaikum to yazamugane cewa wannan video iyasune kudinda akka bada yanayin bidiyo babu kowa ke kadai ce a cikin wannan video

    @MahamaduAbuzaidi@MahamaduAbuzaidi15 күн бұрын
    • Abokina maganar taka gaskiya ne chiru haka ❤❤❤❤❤❤

      @user-uq9kk6gt4z@user-uq9kk6gt4z15 күн бұрын
  • Wlh wlh kiji tsoron Allah

    @ousmanabarke941@ousmanabarke94115 күн бұрын
  • Madallah qoqi a Gai da gizo

    @mdztv2304@mdztv230415 күн бұрын
  • Kai wlh rara mugune mu sheda ne😮

    @ikramanaliyujega8845@ikramanaliyujega884512 күн бұрын
  • Karki sa kanki abinda zaizama abin tonon asiri

    @hassanmuhammad1659@hassanmuhammad165914 күн бұрын
  • Kariua kike aicha humaira kokudin da akawasa muku yafi Haka Allah ya sakamuna duka wada yacucemu kowaye bamu yafe muchiba

    @laoualimoussa6308@laoualimoussa630810 күн бұрын
  • Karya kikeyi matsiyaciya

    @sulemanmusa3447@sulemanmusa344714 күн бұрын
  • Hum zalumci karara

    @ousmanabarke941@ousmanabarke94115 күн бұрын
  • ❤❤

    @younoussoumar8465@younoussoumar846515 күн бұрын
  • Aishar Raran waka yaushe ne zanzo inkarbi tawa motar?

    @tukurbaguduambursa2545@tukurbaguduambursa254513 күн бұрын
  • Kidama bazakifada gaskiyaba yarkuri kidage ki auri kafinguriyakurimaki

    @hassandangani7287@hassandangani728715 күн бұрын
  • Yayi daidai da aka tunbukeshi azalimi

    @BashireMahaman@BashireMahaman13 күн бұрын
  • Wayyo kaji kudi fa 😢😢😢😢😢

    @Khadijasarakitv@Khadijasarakitv14 күн бұрын
  • Maganar karya ce wannan

    @Saif176.@Saif176.9 күн бұрын
  • Karyyakike

    @GarbaGarba-jd5nz@GarbaGarba-jd5nz13 күн бұрын
  • Ki gayi gaskiya ba dan kahutu rara ya na mai gidan Ki ba

    @muctarmuhammad4879@muctarmuhammad487914 күн бұрын
  • Shegiya a. h.

    @am-yk2eg@am-yk2eg14 күн бұрын
  • Karyakikiyi

    @hassandangani7287@hassandangani728715 күн бұрын
  • ❤❤❤❤❤👍👍👍👍🇱🇾🇱🇾🇱🇾

    @ibrahimnigeribrahimniger5680@ibrahimnigeribrahimniger568013 күн бұрын
  • da kenan amma yanzu ai kunyar ta kare Hajia

    @abdulmuminibrahim6801@abdulmuminibrahim68019 күн бұрын
  • Que dieu te protège et dieu te protège ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

    @gwkhsksk4558@gwkhsksk455814 күн бұрын
  • Karyar banxa

    @AbdullahiSaidu-td4sl@AbdullahiSaidu-td4sl15 күн бұрын
  • Suda mahamadou issifou

    @user-fn6vs6ug6j@user-fn6vs6ug6j14 күн бұрын
  • Gaskiyane haka akeso

    @Khadijasarakitv@Khadijasarakitv14 күн бұрын
    • Barkaki dawarahaka dafatann kinwoini

      @RabiuJadi-mc7wl@RabiuJadi-mc7wl14 күн бұрын
  • Maganar ki karyane

    @buharibinabubakarabubakar6527@buharibinabubakarabubakar652715 күн бұрын
  • Tu es fou je t'aime toi beaucoup mais cette vidéo que tu as fait ça fait très mal pour et encore tu parles quelque-chose de plus 10 000 000fcfa il faut toujours réfléchir vraiment c qu'on n'a vu dans t'a surface c pas ca dans ton qu'air ❤

    @OuseyniSoumana-vs8bz@OuseyniSoumana-vs8bz14 күн бұрын
  • Giyran baya ga wallèe nee yafi 200.000.000 abar zantchi deey

    @user-ur1pt7yd1o@user-ur1pt7yd1o13 күн бұрын
  • Aisha kin Fadi gaskiya Dama akace rigar kaya

    @hapsatsali8739@hapsatsali873912 күн бұрын
  • Karya kikeyi gaskiya ya zaku Kashe 7mllion kuma abaku 10m wannan maganar babu yarda aciki

    @BilkisuMusa-jd9ep@BilkisuMusa-jd9ep15 күн бұрын
    • Wannan shi ne dattaku da kuma adalci ko a kankin kanka ne. Kin cancanci yabo. Allah ya yi albarka.

      @yunusaaminu9767@yunusaaminu976715 күн бұрын
    • ❤❤❤❤❤ ok

      @user-nd5kx6is8r@user-nd5kx6is8r15 күн бұрын
  • Fasikai kawai....

    @mas-udal-hassan9277@mas-udal-hassan927712 күн бұрын
  • Kije kiyi aouré

    @tangoSaddam@tangoSaddam11 күн бұрын
  • Muna yumiki alkounutun kanki

    @user-bk6fc7sg9l@user-bk6fc7sg9l8 күн бұрын
  • Ce fau vous tous plus de 40 personnes ces 10 millions bazoum va vous donner 😂😂

    @IssakaDaouda-fj3uk@IssakaDaouda-fj3uk12 күн бұрын
  • Da malika

    @user-fn6vs6ug6j@user-fn6vs6ug6j14 күн бұрын
  • Ruwan daya dake ka ai shine ruwa, tunda Rarara ya miki kyautar mota dole ki kareshi

    @cheezotv5502@cheezotv550213 күн бұрын
    • wllh kuwa muna fika yar wahala

      @auwalhaliyu9884@auwalhaliyu988413 күн бұрын
  • pls kina wani surutun banxa mikikasani akan hausa film da mawakansu tunkamun kifara saka wando adam a zango yake a cikin hausa film tun kamun rarara ya san wani abu kanywood Adam a zango yake bauta mata yasan matsalolin mutanann cikinta and saboda shi ubane awajanki a industry pls Dan Allah idan yana bayani akan yaro rarara Dan Allah Pls ur own is watching Kuma Adam a xango Kisani saida ya taka rawa tsawon shekaru a industry anajin labarin adamu usha kuma shine kadai jarumin da yataka rawar da tayiwa kowane dan Film wahala takawa idan kuma kana jada baiwar Da Allah yabawa adamu usha saimugani shikadaine jaruminda kowane rawa kabashi xai iyamaka bakin yanda xai nisha dantas misali kida rawa waka daukar nauyi film director NE yakan bada labari da tsarawa shine jaruminda ya ja zaranshi tundaga dusashewar so baba chiroki Da hauwa Alli dodo(r.i.p) xuwan su oga Ali nuhu, musbahu Ahmed, sani mai iska daga lokacin da ahmed s nuhu(r.i.p) yafara lokacin yake taka rawa da adamu a xango bayan mutuwar s nuhu a duk industry babu sabon jarumi wanda yakai adamu farinjini akeson aganshi yafito a jarumi komi adamu yayi excellent pls mufadi gaskiya kuma har gobe adamu jarumine kuma director NE and shikadaine ke takarawar Da a kafff industry babu jaruminda ke iya takata Allah yabashi kowane abu aksoyayi fine kida rawa koyar da yan wasan produced wlh bama hasada taimako kuma adamu ogane idan yara bakusaniba a tambayi irinsu sinana damusa west dorayi tahir I tahir dijangala indomie khadijan saima nura m sharif nagudu hiyana nafisa washa eyc

    @mudassirabdullahi8943@mudassirabdullahi89437 күн бұрын
  • Bazum ayanke dan banza

    @user-fn6vs6ug6j@user-fn6vs6ug6j14 күн бұрын
  • Ahakama kudin mune kudin kasane 😢 daku da bazoum kin duka Allah ya isa

    @saintoboyofficiel8169@saintoboyofficiel816915 күн бұрын
  • Karyace wannan maganar

    @AbdousalamIdi@AbdousalamIdi13 күн бұрын
  • Kin iya magana

    @isahaliyu8729@isahaliyu872914 күн бұрын
  • baza kawa

    @nikkybberry5604@nikkybberry560413 күн бұрын
  • Je kiti aoure

    @tangoSaddam@tangoSaddam11 күн бұрын
  • Maqaryaciyan banza

    @cheezotv5502@cheezotv550213 күн бұрын
  • احبك ي عائشة

    @user-jm5pe4pv1x@user-jm5pe4pv1x14 күн бұрын
  • To inhakane me su Kadai basujeba suje suci kasuwa da fuskanshi kuma su zalunceshi are kaneewood dinsu kaf ba ayi kamar zangoba kuma baza atabayin kamar zangoba angama akanshi babu agaba babu abaya sai shi kadai

    @zaratalba1162@zaratalba116213 күн бұрын
  • Dan Allah kibar hiral karya mo bayanane

    @AbdousamadouAdam-zq7pv@AbdousamadouAdam-zq7pv15 күн бұрын
  • Harakar mazathé wannan

    @IssakaDaouda-fj3uk@IssakaDaouda-fj3uk12 күн бұрын
  • Kanku akeji 🙄

    @aishamuhammadbala5190@aishamuhammadbala519015 күн бұрын
  • Aïcha oumaira tu es menteur ma kariyati

    @zirkifilissaka6580@zirkifilissaka658015 күн бұрын
  • Gaskiya ni akaran kaina na gamsu da duk bayananki Allahu A'alamu

    @hassanhassio1290@hassanhassio129015 күн бұрын
  • Ayi gutu guntu da namanshi

    @user-fn6vs6ug6j@user-fn6vs6ug6j14 күн бұрын
  • Wlh bantaba sanin ke wawuyace ana zancen kappe ke kina zancen ziyara

    @Abdullah-bq6ix@Abdullah-bq6ix15 күн бұрын
  • Karyane bazaki fadi gaskiyaba mai gidana zango yafiku gaskiya

    @hudusdankarami8877@hudusdankarami887715 күн бұрын
  • 10,000,000 CFA or 10,000,000 NAIRA?

    @jameelmuhammadsani80@jameelmuhammadsani8015 күн бұрын
    • Gaskiyagarmamanagabadake allayasakamikidaalkayiri❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

      @user-yw6wf4if9g@user-yw6wf4if9g14 күн бұрын
    • yadanganta da chanji adai dai lokacin

      @aminuismail1764@aminuismail176413 күн бұрын
    • Cfa

      @oumarououmoulhair@oumarououmoulhair12 күн бұрын
KZhead