Nazari kan rikicin mansura yr film da gwamnatin kano kan zargin madigo a makarantu.

2024 ж. 6 Мам.
16 374 Рет қаралды

Пікірлер
  • Allah ya sare muna zuriyarmu ga baki daya ameen yahayyu ya qaiyum

    @user-hf3nk5pz3b@user-hf3nk5pz3b15 күн бұрын
  • جزاك الله خير الجزاء

    @AbakarHassan-kc2ep@AbakarHassan-kc2ep12 күн бұрын
  • Soubhanallah Yan jarida kuji tsoron Allah wlh, da alamu akoy kari a cikin wanan maganar

    @oumarououmoulhair@oumarououmoulhair14 күн бұрын
  • ❤sallallahu alaihi wassallam

    @Yacouba1-sb1on@Yacouba1-sb1on15 күн бұрын
  • WALLAHI MANSURA TABIRGENI NIGERIA 🇳🇬 YARMU KENAN

    @fatimausman811@fatimausman81115 күн бұрын
  • Subhanallahi Allah ya kyauta yakuma shirya mana zuriyarmu bakidaya.

    @FatimaAbdulmalikAbubakarmaisak@FatimaAbdulmalikAbubakarmaisak14 күн бұрын
  • Wlh maganan Mansura gaskiyane

    @muzagayatv943@muzagayatv94315 күн бұрын
  • Allah Ya kyauta.Amma dai a saka ido sosai,koma na iya faruwa.

    @zinariyawaziri3689@zinariyawaziri368914 күн бұрын
  • Subahanahu wa ta'ala

    @gamboharou9400@gamboharou940015 күн бұрын
  • Wlh ko masura Karya takeyi toh dewa yaranmu kanimu suna phama dawana dabiya dic dani Na Dan kone bane Amma madigo yawancin yaranmu mata yanzu suphama da wanam cutar nifa ganaune ba jiyowba Saide 7 year yayi kadan Allah yasa mudace

    @Nasirunfaila-ob8fe@Nasirunfaila-ob8fe15 күн бұрын
  • I stand with MANSURA SWT Yasa mudace kunkashe TikTok ne? Kunrufe site na badala? Kuyi tuntuni kukula kukiya

    @umarsalisu3895@umarsalisu389511 күн бұрын
  • Wa'alaikum salam

    @gamboharou9400@gamboharou940015 күн бұрын
  • Allah yakyauta yakare dukkanin musulmi

    @user-ti3ik4ts4j@user-ti3ik4ts4j15 күн бұрын
  • Batace tsutsa ya futo gaban yarinyar ba, kamar soratarwa takewa yarinyar tace mata idan bata kiyaye ba sai tsutsa ya futa a gabanta domin taja kounen yarinyar

    @oumarououmoulhair@oumarououmoulhair14 күн бұрын
  • Subhanallah Subhanallah Subhanallah

    @arufai@arufai15 күн бұрын
  • Wlh abinda mansura ta fada gaskiya ne sai dai Kawai yadda ta Fadi sigar labarin ne Bai kamata ba

    @hadizamuhammad3705@hadizamuhammad370515 күн бұрын
  • Sallallahu alaihi wasallama

    @gamboharou9400@gamboharou940015 күн бұрын
  • لاحول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم

    @hajiyamama2895@hajiyamama289515 күн бұрын
  • Babu wani bata ma yara suna ade fadi gaskiya saboda mansura isa uwace bansan ko Miyasa bakwa san gaskiya

    @user-bp7oe6jd2b@user-bp7oe6jd2b8 күн бұрын
  • Yazaayi ace way dan shekara 7 har zai iya qungiya gaskiya wanna zancan na mansura qaryace

    @user-yg9ch8uq1i@user-yg9ch8uq1i15 күн бұрын
    • karya take zallar neman sunane

      @abuaishaalfurqan@abuaishaalfurqan15 күн бұрын
    • Ko ba dai dai ta fadaba, in akiai bincike akaga ba haka ba to meye aciki. To meye na cewa lallai se tazo ta kare kanta wai tayi karya. Allah dai ya kiyaye kawai

      @sulaimansaniusman528@sulaimansaniusman52815 күн бұрын
    • Sabida gobe karwani y zukala karya

      @khadeejahibraheem983@khadeejahibraheem98315 күн бұрын
    • Nima shi na gani. wani sunane mansura zata nema ita jaruma uban ya'yan ta jarumi a cewar Yan Film wai jarumai. Ni ina ganin gaskiya ne don Ni sheda ce naga ya'yan da basu kai hakabama suna madigo.

      @nafisaabdulmalik355@nafisaabdulmalik35515 күн бұрын
    • @@nafisaabdulmalik355 ynzu ita d uban yayanta sunyi sanyi shiyasa take karya to Allah y tsayar a iya inda kuka gani ,7yrs fa haba ana mgnr primary 2 fa

      @khadeejahibraheem983@khadeejahibraheem98315 күн бұрын
  • ❤❤❤

    @AbdulUsmanbarkun@AbdulUsmanbarkun15 күн бұрын
  • Me gaskiya na tare da Allah, Allah zai baiyana, it's a matter of time

    @z-fsuleiman8025@z-fsuleiman802513 күн бұрын
  • 😱😱🙆‍♂️🙆‍♂️🙆‍♀️

    @user-ls8mv8rq8q@user-ls8mv8rq8q15 күн бұрын
  • Mu yanzu muryar yaran muke sanji kuma tayaya zamu yadda yarinyar yar kaduna ce ina video makarantar wlh akwai matsala kawaii an nuna mata karfin mulki

    @newneymarjr9706@newneymarjr970615 күн бұрын
  • Gsky cikin kalaman mansura a kwai, abubuwan lura amma sai kayi nazari da kyau kafin ka iya gane hakan: Yarinyar yar shekara bakwai zai yi matukar wuya 'yar shekara 7yrs ace zata iya bayar da cikakken wayau iya bayyana bayani cewa suna da kungiya: daga bisani tace yarinyar marainiya ce: (tace ba karya take ba, wa yace karya take?) Sannan tace yarinya daga cikin kalamanta za kuji tace yaran ma'ana ba yarinya daya bace da ake xargin ta. Amma cikin kalaman asalin labarin yarinya daya ce tace. Duk da ana samun irin wannan matsalar amma gsky yafi faruwa daga matakin secondary zuwa gaba. Amma zai yi wuya matakin primary 6 to 7 yrs har su iya kirkirar kungiya amma hukumar makaranta bata sani ba? Ko secodry schools cikin karamin lokaci za'a iya fahimtar dalibai suna cikin wani tsari: Allah yasa mudace

    @kamaladeenhamisu3857@kamaladeenhamisu38576 күн бұрын
  • baki shike yanka wuya,,, ,,,, idan ta kasa kawo hujja wallahi a kamata kar a sake ta kawai wannan ai ƙage ne

    @OkashaabdullahAlfauzan@OkashaabdullahAlfauzan14 күн бұрын
  • Mansura sarkin surutu dama idan bata iya surutu da Qageba AI sai an tanbayeta niman suna da son asani irin nata yaja mata😂

    @Rabia-ey3ls@Rabia-ey3ls14 күн бұрын
  • اسلام عليكم ورحمة الله تعالى وبركاته

    @Hair257@Hair25715 күн бұрын
  • To Allah ya kyauta

    @kmuhd9473@kmuhd947315 күн бұрын
    • Amin

      @abuaishaalfurqan@abuaishaalfurqan15 күн бұрын
    • ​@@abuaishaalfurqan🎉

      @AbdulUsmanbarkun@AbdulUsmanbarkun15 күн бұрын
  • Itama maganinta , bata tabbatarda Labariba kawai tazo takafe camera tana rero karya , zatasani ai, gashi angano akasin hakan kuma

    @zainabibrahimshehu4085@zainabibrahimshehu408515 күн бұрын
  • Gaskiya mansura biki kyataba

    @user-yg9ch8uq1i@user-yg9ch8uq1i15 күн бұрын
    • Kasan Gaskiya ne Kai ko ke?

      @sulaimansaniusman528@sulaimansaniusman52815 күн бұрын
    • Akanme bata kyauta ba taga barna ta bayyana shine laifi gaskiya kaima baka kyauta ba

      @Hagee1@Hagee115 күн бұрын
    • Karyar shine laifi?

      @khadeejahibraheem983@khadeejahibraheem98315 күн бұрын
    • @@khadeejahibraheem983 tayaya kikasan karya tayi akanme zataxo tayi karya bacin irin hujjoji da ta kawo Sbd Qin son Gaskiya Sbd Hisbah ko goyan bayan gwamnati wannan Abun aiba sabon Abu bane ba Sbd walh duk mai hankali mai kaunar Gaskiya idan yasaurari Maganar mansura data jami ar Hisbah zeyi hukunci yasan maganar waceh take kan Gaskiya takuma wadda take kame kame Allah ubangiji yabayyana Gaskiya yakuma kare al ummar musulmai yakawo dauki yahanemu da danne Gaskiya Sbd biyan bukatar kanmu🙏

      @Hagee1@Hagee115 күн бұрын
    • @hagee1 sabida munfu kyautatawa hisba zato na biyu tacemana marainiyace Ashe karya na uku tace yarinyar tace batasan adadin mutane da sukai amfani d itaba ance mutum 5 hudu Mata Dana Miki n hudu b riba a hisba tasauya wannan zancen abinda ya faru d murja har mlm yace ya jjiye hisba y isa misali Kai aganinka wane amfani ze musu Amma ai kasan Yan tiktok da film

      @khadeejahibraheem983@khadeejahibraheem98315 күн бұрын
  • A tabbatar da an matsa mata ta fadi suwa suka bata wannan aiki na bata hukumomin kano.

    @daboibrahim3769@daboibrahim376914 күн бұрын
  • Toh ki je Hizba ki nuna musu evidence din.

    @Speedyvampir2@Speedyvampir215 күн бұрын
KZhead