Tarihin Marigayi sarkin Rano Autan bawo har zamansa sarki mai daraja ta ɗaya 😭😭😭

2019 ж. 18 Мам.
4 888 Рет қаралды

Akwai garin Rano tun shekaru 300 kafin zuwan Annabi Isa, Sarkin Rano Alh Tafida Autan Bawo, Allahu Akbar 😭😭😭

Пікірлер
  • Allah ya ji kanshi da rahama ya bashi aljannahttul Firdausi,ameen

    @jibrilsalisunainna1184@jibrilsalisunainna11844 жыл бұрын
  • wai meye damuwarku jama a aduniya dai kowa rabonsa zaici yakoma ga allah allah shikadai ne sarki yakamatah mu dada tsoron allah musani daka inna muka zo inna ne zamukoma

    @user-wv9id5rv2u@user-wv9id5rv2u5 жыл бұрын
  • Allah bless you sarkin rano

    @abubakaisah5428@abubakaisah54285 жыл бұрын
  • Blue! Kunne ya girmi kaka kenan. Wai wannan shine Sarki.... surutu ba ko tsayawa numfashi. Ai dile ma coutu ta rushe su.

    @abubakarsuleiman6359@abubakarsuleiman63595 жыл бұрын
  • Kuma duk da shekaru na garin rano mu' a iya saninmu Shehu usmanu dan fodiyo kano ya baiwa tuta ba Rano ba. Saboda haka Sarki daya ne tak a Kano. Sauran duk Hakimai ne! Babu wani Sarki na yanka a kano se wanda a tarihin gidan sarautaru akwai tutar shehu Usmanu dan fodiyo!!

    @abubakarsuleiman6359@abubakarsuleiman63595 жыл бұрын
KZhead