TARIHIN MASARAUTA DA SARAKUNAN KANO TUN DAGA JIHADIN SHEHUN USMAN DAN FODIO

2020 ж. 14 Нау.
17 542 Рет қаралды

Hausa films Hausa trailer Hausa comedy Hausa songs Hausa movies Hausa music labaran hausa Damben Gargajiya Hausa culture hausa News Hausa History
Kindly follow this link to subscribe: goo.gl/p4wohh
kindly Check Out This playlist: goo.gl/jdggrR
Kindly like our Facebook Page:goo.gl/iFZP5R
Kindly follow us on Twiiter: / hali_dubu
Kindly Visit Our Website: halidubu.com
Visit Us On Vimeo: goo.gl/ydbozr
--
#HaliDubu #HausaMovies #HausaSongs #HausaFilms #HausaComedy #HausaMusic #HausaMusic2018 #Hausa #Arewa #AREWA24 #MentaMusic

Пікірлер
  • Akwai gyara cikin wannan magana ace duka masarautun Huasa an tunbukesu saboda basu addini. Sarkin Kano Muhd Alwali ya dakko gyara sosai na addini a Kano amma Allah bai bashi ikon kaddamar da chanji ba. Tunda daular Sokot har yan Borno suka kira Murtadawa (wanda addininsu ya lalace ko musulmi daya juye ya koma wani bautan). Danfodio ya kawo gyara matuka na addini, Allah ya masa rahma, kada a rinka kari ko ragi dan a nuna ai dukkan masarautun basu addini. Bayanin nada yawa kam.

    @aliyulawal932@aliyulawal932 Жыл бұрын
  • Allah ya jaddah rahma gareku sarakunanmu Allah ya jikan kakanmu Sarkin kano Sulaimanu

    @ameenaadochigari7811@ameenaadochigari78114 жыл бұрын
  • Muhammadu rumfa musulmi ne kuma she ya gina gidan gawo ko gidan rumfa ko gidan Sarki

    @malammoussacheihouibrahim2583@malammoussacheihouibrahim25838 ай бұрын
  • Akwai karya a tarihin nan. Mulkin Hausawa (wadanda fulani suke kira habe) musulmi ne. Babban dalilin jihadin Danfodio Bai wuce juyin mulkin ba saboda kabilanci . Shi yasa bayan jihadi Dabonya dawo da al'adun da aka saba a masarautar Kano.

    @tijjaniimam238@tijjaniimam238 Жыл бұрын
KZhead